YAR'AIKI

1.7K 48 0
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

      *YAR'AIKI*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~*Love and romantic story*~

*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*

*whattpad @eedreesfateemarh*

*Dedicated to my lovely sister Nana Khadeejat Eedrees(ummul-fadeelarh)*❤️🔐

®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

         ★{{F.J.W.A}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/


*Fans game bukatar sabon book dinmu Wanda marubuta kamar haka suka rubuta*

_*Real farhana marubuciyar YAR'AIKI, da zeey kumurya wacce ta nishadantar daku a littafinnan me suna SHINE RAYUWATA muna muku albishir da sabon littafinmu mesuna ZEE YAR'BARIKI,wannan littafin yana sauke da soyayya,cin amana,muna funci,cin zarafi,bad influence, mugunta Dade sauransu.*_

_*ZEE YAR'BARIKI*_
_*( Hot love and romantic story)*_

~*masoya kada Ku bari abaku labari*~

*LITTAFIN ZEE YAR'BARIKI NA KUDINE*
*Game so ze turo katin mtn na 200 naira kacal ta wannan number, 08102827812*
*Screen shot tawannan number through WhatsApp 09066710753*
*Account number*
*2052300837 Aisha musa U.B.A bank*

*Fans munayinku over*🥰🥰💋💋

*33-34*

       Karfe 2 jalil yasauka a Nigeria zuciyarsa fess da farin ciki yau ze ga masoyiyarsa abin kaunarsa,nafeesar,tun da yasauko daga jirgi,yakejin faduwar gaba wanda shi karan kansa besan namiyeba,amma yyi addu'a.

driver gidansu ne yaxo yadaukeshi.

Bayan sun isa gida,me gadi yazo ya tarbesu hade da jan trolly din jalil zuwa ciki.

Suna shiga hajiya tazo da gudu ta rungume dan nata cikin farin-ciki ganinsa.

Ahankali yace"I really miss you mom.

Murmushi tasakin masa hade da sakesa ta ja kumatunsa sanan tace"I miss you too son.

Jan hanunsa tayi takaisa kofar daki,tace kayi wanka kafito kaci abinci,naga har yanzuh khareema bata zoba,amma bari nakirata a waya naji koh lfea.

Ohk mom yashiga daki.yina shiga ya cire kayan jikinsa hade da daura karamin towel yanufa toilet, yyi wankansa,kasancewar hajiya ta hada masa ruwan wanka tun kafin yakarasoo.

Hajiya ko tanaganin yashiga dakinsa ta wuce dakinta takira khareema,bugu biyu ta daga,hade da sallama.hajiya ta amsa mata,hade da tambayarta lafean iyalanta ba yabo babu fallasa,sekace ba ita bace ta koreta daga gidanta ba.

Ta amsa mata da duk suna lafea.

"Kinfa san yau jalil yadawo amma bangankiba agida.

"Shuru tayi sanan tace"ay hajiya ban saniba se yanzuh dakika kirani,ya iso ne?

"Eh harya shiga wanka,muna jirankii,kizo muci abinci tare.

"Toh hajiya daman inteesar na schl amma bari in sanar da me aikina ta daukota in sun tashi.

"Ohk toh sekin Iso kigaidamun dame gidan naki.

"Owk zeji.sanan sukayi sallama.

Bayan hajiya ta kashe wayar tafito falo tana jiran jalil ya fito suci abinci.

Seda tayi kusan 30minute sanan jalil yafito,yazauna kusa da it a yina Mata shagwaba se kace karamun yaro,itakuma hajiya nabiye masa.

"Hajiya wai ita Aunty khareemanan bazata zo bane tasan irrin yunwan danikeji kuwa.

"Dariya hajiya tayi tace bakaci komai ba kenan ka dawo?

"Toh hajiya sonike inzo inci abinci ki dan wlhy nayi missing food dinki.

"Toh mije kaci kafin tazo.

Tashi sukayi,amma shi se raba ido yikeyi ko zega nafeesa amma ko gyalanta be ganiba,hakurinsane yakare tace"hajiya wai ke kadaice ne agidanan?

"Kamar nikadai bakaga masu gadi bane awaje?

"Nagansu mana.

"Toh kumashine kake tambayana.

"Eh,naga banga yarinyar nan bane me miki aiki,Habeeba take ko jamila?

"Mtswwwww,hajiya taja dogon tsoki,hade da tsayawa tace Ashe yarinyar nan karuwace bansaniba.

"Karuwa kuma?yafada cikin jin haushin sunan da hajiya takira wife to be dinshi.

"Eh,ciki taje ta jajubo mana,har natsawon wata biyu da yan kai,Dan iskanci wai kai kamata.

"Innalillahi wa ina'illahi raji'un,tabas ranar wanka baa boye cibi wlhy HAJIYA ciki na.....!!

"Hajiyace ta dakamai tsawa tace cikin ka kuma jalil bakada hankalinee?

"Wlhy hajiya ninamata ciki.

"Jali...

Be tsaya sauraron Hajiya ba yayi dakin Nafeesat da gudu.ya bude kofa komai nan yar'da yake da ga kanshin tilarai dake tashin kamshi a dakin sede daga ganin dakin yayi missing me zama a ciki,dan yayi kura.

"Nafeesat,nafeesaa.haka yiketa kiranta amma shuru kakejii.dagudu yafito Fallon yina tambayar hajiya Ina Nafeesat?

"Na koreta.

Aunty khareema ce tashigo falon adede wanan lokacin.

Shikuma jalil da numfashin shi yafara sarkewa jin hajiya ta kori masoyiyarsa abin kaunarsa muradin zuciyarsa.ai atake awajan jalil yafadiii sumamme.

Dagudu hajiya tayo kansa itama aunty khareema dake bakin kofa dataga abinda ke faruwa ta karaso da gudu dukkan su suna jalil........


      ***************

Abarayin nafeesat ko sun sanarda mommy,ta tausayawa nafeesa sosai,sanan tawa jalil addu'ar shiriya,tanemu nafeesa da tazauna dasu insha allahu zasu rike ta har ta haihu tasamu miji nagari dan gidan mutumci su aura mata.

Nafeeesa ko saboda farin ciki har kukan farin ciki tayi.

Mom tasanar da dad komai kamar yar'da su juwairiyya suka sanar da ita,shima ya amince da rikonta dazasuyi,allah yatayasu riko.mom taji dadi sosai don tasan mijinta nada tausayii.

Zeey baby ko bakaramun dadi tajiba dataji feenart tadawo gidansu dazama kuma harda baby zata haifar mata,wayyooo dadiii.

Yau tun da feenart ta tashi takejin faduwar gaba amma tarasa namiyee.duk wani aiki yinshi kawai takeyiii.

Mom da juwairiyya sun Lura da hakan,suka tambayeta mene me damunta,tasanar musu da damuwarta Dan mom tace duk wani abu dake damunsu sudinka sanar da ita,shiyasa babu abinda ze samesu bazasu fada mata ba koda ko bata tambayesu ba.

Mom ce tace mata tayita addu'a insha allahu zedena,dan yakanyi hakan,amma addu'a makamin kowani cutane,tayishi insha allahu zata samu relieve sanan tace taje ta kwanta tadanyi barciii

Tashi tayi ta wuce daki ta kwanta amma bata samu barci ba dede lokacin da jalil yfadi Dede lokacin Nafeesat dake kwance ta tashi zaune kamar an tsikareta tasakii wani uban Kara,at desame tym abin da ke cikinta ya motsa Wanda tajishi kamar karangaree...........

~*pls kuyakuri sis kunga kwana biyu ban typing wlhy makaranta amma amin uziri*~

~*sabon book Dina wato ASHE SO NAZAMA KIYAYYA zaka iya samunsa a whattpad @Eedreesfateemarh*~

_By_
   _Real farhana_❤️🔐

YAR'AIKIWhere stories live. Discover now