YAR'AIKI

1.9K 49 0
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

       *YAR'AIKI*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~*love and romantic story*~

*STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES*

*whattpad @Eedreesfateemarh*

*💞SADAUKARWA GA KAWA YAR'UWA ZEEY USMAN KUMURYA*💞

®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

      ★{{F.J.W.A.}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/

*Page 25-26*

    *Bismillahi rahmani rahmani*

   A dayan bangaren ko nafeesa tayi kuka tayi kuka harta gode allah,ta tsinewa jalil tunda take bata taba nadamar bawa jalil kanta ba kamar yau yanzuh matsalarta daya ne ina zataje?

Zuciyartace tabata shawarar kawai ta nufi tasha,gwara tabar garin Kaduna gaba daya,garin ya fitar mata Daga rai gaba daya.hakan yasa ta nufi tasha batare da sanin garin dazata dosaba.

Tana zuwa taji ana Lagos Lagos, zuciyartace taji kawai tanason taje Lagos din,hakan yasa ta nufi motar ta shiga,bata wani jimaba motar tatashi suka fara tafiya se garin Lagos(To nafeesat Allah ya kiyaye hanya)

Nafeesa ansha tafiya ansha hanya,ta zaunu bata taba tafiya irin wannan ba arayuwarta,sallah kawai suke tsayawa tun safe wajen 11 suka tafi se wajen 10 taganta a Lagos.

Kowa yasauka a mota amma ita batasan ina zata dosaba,Allah ma yasota tatattaro yan kudadenta tasamu ta biya na mota Dana cin abinci.

Direbanne ya juyo ya dubeta,hajiya ina zaki saukane?

Dogon numfashi nafeesa taja sannan tace"kakaini tasha kawai se in sauka

Wata tasha yakaita ahankali tajanyo tsamammun kafafuwanta ta fito Daga motar tana bin garin da kallo.oh ni nafeesa Allah gani gareka yau kuma ina zan dosa?

Ahankali tafara Jan kafarta tana tafiya batasan inda zata dosaba,gashi garin Lagos baban garine kawai tafiya takeyi Gata tsananin gajiya atattare da ita.

            ********

Gudu take shararawa saboda Daren datayi gashi dad dinta yanata zuba mata waya,itama batayi zaton zatayi Dare a bikinan hakaba,zuciyarta cike fal da tsoro da fargaba.

Daidai zata shiga layinsu taji takusan  buge mutum yayi gefe,dasauri ta taka burki ta fito Daga motar ta nufi matar data buge cikin rudewa.

"Sannu baiwar Allah.tafada hade da rike nafeesa data kusan bigewa dafatan baki ji ciwoba ko mu wuce asibitine?.arude nakene shiyasa dan Allah kiyi hakuri.

Ahankali feenat ta dago kanta da sauri jinmuryar me maganar kasancewar bata wani bugu dayawa.

Feenat!! Matashiyar ta fada cike da mamaki...........

~*KU YAHKURI ZAKYGANSA BABU YAWA*~🙏🙏

*Masu comment ina godiya,masu sticker adunka kokarin yin comment nagode😉😉*

*more comment*
*more typing*

*Real farhana🥰*

~*pls share*~🙏

YAR'AIKIWhere stories live. Discover now