
MURADIN RAI!by Zainab Muhammad Chubaɗo
A tsakanin duniya biyu mabanbanta, ƙaddara ta yi kutse a tsakanin rayuka biyu. Duk a ƙarƙashin kalma ɗaya:
"soyayyah!"
Tunaninta da duk wata nutsuwarta su...

RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE...by Zainab Muhammad Chubaɗo
Tun a ganin farkon da muka yiwa juna zukatanmu suka amsa alaƙa mai ƙarfi ta samar da gurbinta a cikin zukatan mu. ba tareda nayi Aune ba, bijirowar YUSUF ATTAHIRU cikin...

MAGANA TA ƘAREby Zainab Muhammad Chubaɗo
Ya kasance mutum kamar kowa, amma ɗabi'unsa da mu'amalarsa sunsha ban-ban dana sauran jama'a. murmushinsa ragaggene kamar yanda dariyarsa ta kasance, rauninsa ƙwaya ɗaya...

DA NA SANIby Zainab Muhammad Chubaɗo
wasu lokutan ƙaddara kan faɗawa Ahalinmu bawai don gazawarmu ba sedan kawai Allah ya jarraba imanin mu kamar yanda ya faɗawa Jameelah!! koma fiyeda hakan, a zaton mu mal...