Maidambu Stories

Refine by tag:

23 Stories

DAN ISKAN NAMIJI by feedynbash
#1
DAN ISKAN NAMIJIby fareeda abdullahi
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki
NANA JAWAHEER by JameelarhSadiq
#3
NANA JAWAHEERby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunshi soyayya da tausayi
DA'IMAN ABADAN  by JameelarhSadiq
#4
DA'IMAN ABADAN by JameelarhSadiq
DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.
Yariman Hafsa. by fadrees_20
#5
Yariman Hafsa.by F Idriss Bello
A 1950's Love Story Labarin Rayuwar Yarima Idriss dan Sarkin Bauchi, tare da wata fitsararriyar yarinya me suna Hafsa. Ku biyo domin ku ji yadda zata kaya Share please. ...
KIBIYAR KADDARA (Arrow Of Destiny)✔️ by neeshejay
#6
KIBIYAR KADDARA (Arrow Of Destiny)...by Aysha Murtala
A story of a young lady who face life challenges with alot of maltreatment, inmorallity and leter become happy
IMRAN by real__ahmerd
#7
IMRANby Ahmad Ibrahim
This story is a life hearted story about passion and compassion.... It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adul...
SOYAYYA CE SILA by BabyBintuu
#9
SOYAYYA CE SILAby Bintu Lawal Shamsiyya
Hakk'un kaddarar rayuwa babu yanda bata zuwa ma bawa daga lokacin da aka haife ka tofa shikenan kaddarar rayuwa zata dinga majau jawa dakai inkai hak'uri kacinye jarabaw...
YAN MATAN ZAMANI by JameelarhSadiq
#10
YAN MATAN ZAMANIby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunsha rayuwar da yan matan zamanin nan suke, kuma ya kunshi soyayya da ban tausayi da inda zakuji yan matan yanzun ko wace mace da kallar type din da...
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba ne) by AyshaIsah
#11
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ! by Sumiee_b
#12
ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ!by SUMAIYYA BABAYO A.
*MIJIN BAHAUSHIYA* Shin ina tarin soyayyar da ya ke nuna min a baya ya tafi yanzu? Shin ina kula da tattalin da yake bani a lokacin da muke soyayya kafin ya aure ni? Shi...
KARSHEN DUNIYA by Xahrabukar
#13
KARSHEN DUNIYAby Xahrabukar
Kalubale akan Iyaye mu kula mu farka
HUSNA KO HUZNA  by MmnYusuf
#14
HUSNA KO HUZNA by MaryamUmar
labarin wasu tagwaye Masu dauke da abun al'ajabi rikita rikita fadakarwa tare da ban dariya hade da wata irin rikitacciyar soyayya ,
BAHAMAGE by MSKutama87
#15
BAHAMAGEby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
rayuwar sa ta yarinta ya kare ta cikin hamaganci amma a yarintar sa ilimi ya ratsa shi sai ya samu fifiko tsakanin sa'annin sa saboda ilimin sa tun yana dan yaro yake...
FRIENDSHIP (A BOTA) by Humaira3461
#16
FRIENDSHIP (A BOTA)by Aisha Abubakar
tak'aitaccen labari ne akan abotar mace da namiji ga y'an jami'a, da matan aure shin ya ya kamata ki mu'amalanci namiji matsayinki na mace, ku shigo cikin kabarin domin...
ANA ZATO by Adfat6044
#18
ANA ZATOby Adfat6044
Labarine Mai cike da sarkakiya Ashmat ta haihu bayan watanni uku da aurenta,
HUNAYDAH by AyshaIsah
#20
HUNAYDAHby Aisha Isah
Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.