*FURUCINA NE*
_rikicin babban gida_*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
*SOSAI NAKE YABAWA DA* *COMMENT NAKU*
*JATTKO GROUP 1*
*JATTKO GROUP 2*
*BATUL BATUL JATTKO GROUP*
*FURUCINA NE 1 2 3 4*
*KANUWA 1 2 3*
*SOSAI KUKE SANI FARIN CIKI ALLAH YABAR KAUNA MASOYA BAZAKU LISSAFU BA*
*SAI NACE KOMAI WUYA DAKU BALLE NO WUYA INSHA ALLAH MUNA TARE OVER AND OVER**Allah ya albarkaci rayuwar nawa three brother din* *BABAITU*
*KURU*
*MUNNA**19*
" sake d'agowa tayi tana janyewa a jikin sa ta kama hannunwan sa duk biyu tace idan na kai ka Lagos kasan inda Emaka take zaka iya kai ni gidan ta?.
cikin rashin fashinta yace'' sai gobe zamuje gidan Emaka Lagos ah ah zanje zanje".
cin son tasake tabbatarwa tace'' a Pasta yake gidan Emaka din ko"."Eh eh a layi na ukku ne gidan me number 43 d'akin mu number 6 ne eh eh anan take y'ata Fanna zan karbo".
kuka mommy tacika dayi tace'' BABANA nice Fanna nice Baba".
"to to Fanna ce to Halima zamu karbo".
sai
yazubawa Mommy Ido tare da girgiza ai yace " ai Halima bak'ace kece Fanna Halima dani take maka Fanna tabiyu dogon hancina sai tabiyu b
farin Emaka ai Fanna kece kinsan Halima ansace ta ahanyan Lagos muje mu karbota Fanna ce to to kina sallah ko Emaka bata saki kafirci ba ko"?.girgiza kai mommy tayi tace'' insha Allah Baba zaka warke zaka dawo tunanin ka gaba daya kama hannun sa mommy tayi suka fita zuwa part din ta bayan tashigar dashi d'aki na musamman ta samu adamu tace" dan Allah Adamu asake kulamin da Baba Nasuru".
Adamu yace'' ai ranki shi dade jikin sa yafara samun sauk'i ada yanda nasan Babban Nasuru bashi da yawan magana amma yanzu gashi yana magana sosai kuma yana cewa shi dan maiduguri ne".Mommy neman wayan ta
ta shigayi dak'er ta samu hannun ta na rawa take neman number doctor din da yake kula da Baba Nasuru
suna gaisuwa ta daura da tambayar sa
"ammm doctor dama jikin Baba Nasuru ne yanzu yafara magana saide yana yawan suraitar barkatai kuma gashi bai zama normal ba har yanzu".
Doctor yace "Madam ai sauk'in kenan kin san da baya iya maganan sosai yanzu kuma ya samu daman magan sai yazama kamar irin yaron da yafara koyon magana kinsan yadinga surutai kenan amma shawaran da zan bada kudin ga yawan tuna masa abubuwan da ya sani ada da rayuwar da yayi a baya musamman abinda yafi so da Wanda yafi k'i sosai hakan zai dinga motsa brain din shi ko adinga gaishi guraren da yake yawan zuwa da shima zai temaka wajen dawo da tunanin sa adinga yawan yi masa abin yake so da Wanda bayaso hakan zaisa brain din motsawa".
Ok Dr nagode amma idan kasamu lokaci dan Allah kasamu lokaci kazo kasake dubashi sosai".
"Ok madam".tana gashe wayan
Kamal yana shigowa da dukkan file din da Nasir ya ajiye a main parlour na Hajja yace'' Mommy ga wannan ki adana ai ba abinda zakiyi wasa dashi bane wannan fa shine shedan mallakan duk company na 3AFUL".
Mommy zama tayi tana cewa " Kamal ina maccen ya zan ajiye abu irin wannan kai ya kamata karik'e awajen ka tunda dama ai na Nasrim ne kai kuma kai ne shak'ik'in Nasrim ka rik'e a wajen ka kafin muga abinda Allah zanyi amma shi wancan azzalumin da yabar mana nashi yatafi ka d'auki nashin ka bawa Abu ko daddy su suka san yanda zasuyi dashi nide nawa na Nasrim ne da yaran ta kuma kaine mafi can canta yarik'e mata kafin yaran su girma".
ta k'arashe maganan ranta ba dad'i
cikin wani irin ya nayi Kamal ya zube k'asa yace'' Mommy Allah yabar kauna Insha Allah y'ar uwa ta zata kubuta wannan daukaka k'ara da Nasir yake fa futuka insha Allah zai zame mana al'kairi mommy Nasir yayi abubuwa da dama akan Nasrim ai kinji irin Furucin sa akan bazai taba barin rayuwar Nasrim taji dad'i ba ko".?cikin kuka mommy tace'' ai kaima Kamal da nefinka tun wuri meyasa baka fada mana ba tun Agrif yana raye yanzu gashi abu duk ka ya dagule yanzu waye zai yarda da cewa sauran yaran ma yaran Agrif ne musamman Zainab da take kama da Nasir din ko Qu'rani aka hadiya bame yarda da kasani baka tona wannan asirin ba Kamal kajefa rayuwar y'ar uwar ka wani hali bakayi tunani ba nida kace muje meeting ban taba tsammanin haka bane Kamal koni kasaka min tantama azuciya ta balle wasu Allah sarki Zeenat itace abin tausayi ya rayuwar zata kasan ce idan ta girma gashi anyiwa mahaifiyar ta k'azafin kisan kai Kashi anshegan ta ta kanajin abinda Hajiya Amina tace ai ko da kasani bakayi ba Kamal na tabbata saboda kare mutumcin Nasrim da yaran Agrif yafufe wannan kasan Agrif akwai tunani baya taba yanke shawaran cikin fushi tun yana yaro Allah yabashi baiwar hakuri da ka kayamin baka tona abin ba yanzu idan Nasrim taji ya zatayi
abin yayi min tsanani ya Nasrim zata dauki wannan al'amarin ni ai kwara mutuwar ta yafiye mata dan haka ni ko an daukaka k'ara bazan dauki lawyer ba gwara kawai akasheta Allah yasa can yafite mata.....…...

YOU ARE READING
FURUCI NA NE
Mystery / Thriller"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke...