*FURUCI NA NE*
('''Rikicin Babban Gida''')*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
'''Marubuciyar'''
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
'''NOW'''
*FURUCI NA NE**_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
*_Assalamu'alaikum_*
*_dan Allah duk wanda_* *_na b'atawa akan auren mutu'A suyi hakuri banyi dan wata manufa ba bana son ana min fassara na daban wan ba shine manufata ba da banyi niyar magana ba amma cecekuce yayi yawa dan Allah ayi hakuri ba ak'ida na zaga ba ko kushe a cikin kowacce ak'ida akwai masu son zuciya nawane acikin izzala zasu kirawani babban malami suce ai wane meci da addini ne kuma D'an ak'idar sace me fadan hakan nawane acikin d'arik'a zasu ce malam wane meson zuciya ne so ba akida na zaga ko na kushe ba masu son zuciya na fad'a dan acikin labarin Lawisa ai nace babata kudin abokin ya bashi yaci ya dauke ta ya kaita so ban zagi ko wacce a k'ida ba amma kusani akowacce ak'ida akwai masu son zuciya kai ba ma ak'ida ba ko uwa daya uba daya kuke da mutum zakiga Fatima tafi Zainab son zuciya ko kiga Ali yafi Haruna son zuciya balle ak'ida to sorry sorry sorry sorry sorry sorry sorry sorry dan Allah kada akara min magana akan wani ak'ida ilimina bai kai inda zan tabo wannan ba son zuciya nayi magana akai kuma awanan zamani dan uba yaci kudi ya d'auki y'ar yakai ayi zina da ita wllh ba abin mamaki bane nawa Yana faruwa ba adaki so amin afuwa Dan ALLAH_* 🤲🏼*20*
cikin sauri ta tura kofar Baba Nasuru ta gani ya danne Kamal yana ta duka cikin sauri ta k'arasa gadon tace'' ya haka Baba Kamal ne kadena dukan sa bar shi dan Allah kaga duk kaji masa ciwo ".
ko gizan Baba Nasuru bayyi ba kuma bilhak yake jingar Kamal abin ka da d'an hutu jikin har yasake ganin komai zai iya faruwa ga kuma tana ta kururuwa ba meji yasa tafita da dudu part din Mama taje cikin kuka ta haura sama cikin kuka tunkafin tayi knocking daddy da Mama sukaji muryar ta da sauri suka fito ta musu bayani cikin sauri suka k'arasa Hajja ma har taji tafito Humairah ma da yake dama ba bacci take ba tana saman baran dan saman taga shigan Kamal part din mommy har zuwa fitowan mommy dan dama tafito ne saboda nayi taget ko Kamal gun Izza zaije sai kuma taga yayi part Mommy shine ta tsaya taga fitowar sadak'er daddy da masu gadi suka kwaci Kamal ko hannu baya iya d'agawa dan yadoku Sosai
Baba Nasuru cikin huci yafara cewa " kubani shi wllh kashe sa zanyi kashe sa zanyi marara amfani wawa mugu makashi zai kasheni yazo ya kasheni filo ya dan namin zai kasheni ni zai k'ashe ni zai k'ashe kubari na k'ashe sa nace mugune amma soko ko k'arfi bashida shi kubani shi".
Hajja tace'' to kisa kuma Kamal me Baba Nasuru yama kabiyo shi har d'akin da yake zaka kashesa kakan Nasuru nefa Amanan Abdulsamad nefa ikon Allah ni mariya Haruna ya tafi yabarni awani irin duniya..
sai ta fashe da kuma
Kamal cikin shak'iwar muryar yace'' ah ah nashigo ne fa zanyi masa mu kwan lafiya tunda mommy tace Baban tane naji ina son girmamashi shine nasamu yayi bacci kuma naga ya sauk'a akan fito zan gyara masa shine kawai ya hau kaina me wannan tsohon zai min da har zan nemi kashe sa".aiko Hajja ta dena kukan tana Jan majina tace'' Babana ban da abinka ana irin wannan ganganci da mahaukacin ne yanzu fa da yakashe ka yakashe banza ba a Shari'a da mahaukacin
to tsaya tsaya ma meyaha naka kwanciya har karfe daya darabi kana yawo gidan mutane yo idan ba munafiki wayake yawon dare ko de gadin mu kake saboda tsaro ganin kashe kashen da ake agidan ran mutum ba abakin komai yake ba agidan yan ukku".

YOU ARE READING
FURUCI NA NE
Mystery / Thriller"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke...