*FURUCI NA NE*
('''Rikicin Babban Gida''')*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
'''Marubuciyar'''
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
'''NOW'''
*FURUCI NA NE**_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATIO36
ahankali ya sa hannu sa ya tadata zaune
yace " Nana ki tashi Nana open eyes cikin ɗan gigin bacci ta bude idon ta
"Nana kina jina kinsan ni mijin ki ne kinsan an halak tamana juna kuwa kinsan yanzu ke matata ce? ".yayi maganan cikin wani irin voice da yayi kasa very golden
da sauri Nasrim ta bude idon ta cikin in ina
tace" inji wa".?
"Mommy ce ta fadamin yanzu da gaskene sun moye bana ne dan mu sasanta kan mu".
"tabe baki Nasrim tayi tace "sai me ai gwara da basu fada maka ba dan ba farin ciki a auren guzuma bazawara kana ɗan yaron ka dakai".saukowa yayi ƙasan cushion din ya zuba gwoiwunsa cikin cool voice din sa fuskar dauke da smile
yace " hakan na nufin kinsan ke matata ce kika bari nake ta gaya miki abinda yazo bakina kika bari kike cutuwa bayan kina buƙata
ta
daga yanzu ni naki ne duk abin yake jikina kiyi yanda kikeso dashi...mekewa yayi tsaye yana taku tsabagen murna manhoon nashi ma komawa yayi ya kwanta lif kamar babu ajiyar zuciya kawai yake saukewa yana safada marwa
shito ta ina ma zai fara godiya ga mashalicin shine arayuwa bai taba farin ciki kamar yanzu ba bai taba sanin ana farin ciki idan mutum yasamu abu irin yanzu ba
yaƙasa duƙawa yayi sujjadan shukkuran saboda yasan bashida tsarkin da zayyi hakansake zubewa yayi a gaban ta yakama hannun ta yana faza idanuwan sa da kana gani kasan sun cika da farin ciki
"am happy Nasrim kema haka ni nakine my Nana idan acikin wata duniyar muke ba tamu ba dan Allah kar mu koma idan mafarki ne muzar ce dan Allah nasan kina sona amma dan Allah ki ɗan kara koda rabin wanda nake miki ne Nana andasa sone cikin zuciyar mutum biyu har idan daya ƙalbi bai so daya ƙalbi ba so bazayyi armashi ba dan Allah kiyi magana dan nagane addua ta ta karbu duka nayi sa'an mallah kar ki a matsayin mata saura ki soni".tunda ka hadani da Allah saboda girman sa
naji ina son ka tun a dazu da naga sirrin ka naga irin wahanan da kasha akaina cikin kowanne second nauyin ƙirjina sake ƙaruwa yake bansan inda zuciyata zata rinjayeni ba naso na daure amma gangan jikina da zuciya tafi rinjaye
amma kamar lamarin da sauri naso naja ajina amma zuciyata ta kasa bani karfin gwaiwa jinake kamar an dauramin wani dutse ne a zuciyata I'love you too karka cutar dani saboda kasameni araha kazame min Rujulussalih
abin yayi sauri yayi sauri".
ta karashe maganan cikin sakin kukahannunta dayan yasake kamawa yace " bayyi sauri ba my Mata kinsan tsowon lokacin dana dauka ina rokon Allah ina sadaka duk yautar da zanyi ko sadaka inayi ne akan cikar burina kuma ashe Allah ya cikamin shi kusan tsawon sati biyu batare da sani naba anyi surprise dina zan zame miki miji nagari koda zaki dinga yankan naman jikina kullum my queen kishiga bathroom dina kiyi shower ni zan shiga dayan nayi zamuyi sallahn godiya ko na daukeki ne my first wife".?
"zan tayi da kaina". taceawannan daren bata bakine fadan irin soyayyar da Nasir ya nunawa Nanar sa bacci bayyi gan gancin doso inda suke ba sai bayan sunyi sallahn asuba
tun akan sallaya tafarajin bacci saida yakai karshe ayar da yake karantawa ya maida Qur anin ya dauke ta cak ya kwantar da ita akan gadon cire mata shijabin da jallabiyar sa dayasaka mata tayi sallah ahankali ya maida gashin ta daya bazo kan fuskan ta bude ido
tace "kuma haka zan kwanta ba komai ajikina?'.
yatsan sa daya ya daura abakin sa alaman tayi shiru tare da jamata blacken din iya wuyar ta bude ido tayi ta jefa cikin nasa ahankali ta furta
" shukuran."
smile ya sakar mata tare da kanne mata ido daya
yace " will find out".
itama tattaurar murmushi ta sakar masa
tace " thanks".
tareda jan idonta ta rofe
yajima yana zaune yana kallon ta gaba daya kan sa yagama kullewa shiyama rasa mezayyi dan moment na farin cikin da yake ciki yagama dauke masa komai gaba daya kansa a mugun kulle yake basira ta bace masa bat Mommy ya kamata yagayawa saide tayi waning din sa karya kuskura ya kirata arayuwa itace abokiyar shawaran sa Agrif ne ya fado masa sai shi da yana nan da shi zai ƙira ahanlali ya furta Allah yajiƙan ka ɗan uwana
daukan wayan sa yayi Aliyu amininsa ya kira
Aliyu yana dauka yace "ran manya ya dade".

YOU ARE READING
FURUCI NA NE
Mystery / Thriller"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke...