*FURUCI NA NE*
('''Rikicin Babban Gida''')*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
'''Marubuciyar'''
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
'''NOW'''
*FURUCI NA NE**_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
*28*
hannun ta ne ya fara wani irin rawa cikin ƙarfafa zuciyar ta ta sake yunƙurin ɗaga hanun ta a garo na ukku kawai sai taji kamar an ƙame mata hannu akaro na hudu ne kawai ta cilla kwalban gefin su atake interlock din wajen yafara mani irin ta fasa sosai yana mamaya
Nasir da bai rufe idon gaba ɗaya ba yana kallon ta ya saki wani irin murmushi ya mai da idon sa kan kwalban acid din a hankali ya bude idon sa akan ta
yace "ok ko ina kina so bazaki iya illata su ba".Nasrim cikin kakkau sar muryar tace "lokaci ne bayyi ba nafison ka sake ɗan ɗanan azabar duniya a yanda ka taso da taƙama da mulki
ko mai ma ƴan iskan matan kane suke shafa maka komai yi maka ake yau gashi kai ne a matsayin mai gadin gidan wasu wanda basu wuce ma aikatan ka adaba haka ma ya ishaka amma kar kacire rai da gani na ukku zakaga abin mamaki wannan FURUCINA NE."ta ƙarashe maganan tana juyawa saida tayi taku ukku yasa hannu ya juyo da ita
yace " haka ne ina son macce tamin komai ni na mata ne kin gane mata sune matakin Nasara a rayu ina son ganin macce ce take bauta min kar ki cire tsammanin watara koke ma zaki iya zama baiwa ta har na hango irin azabar da zan baki kin sani bana daukan nonsense sai kinyi nadaman wannan kallan naki na ƴan iskan mata sai kin zama ƴar iskar Nasir
saboda Nasir baya man tuwa baya daukan abu da sauƙi baya yafiya wllh sai na bauta ki sai kin lashe kashin na sai kin min bautan da ba maccen da tamin a rayuwa"..
ya ƙarashe maganan tare da komawa Nasir din sa na ai nishi
ya saki hannun ta
da karfi yanda za ta iya faduwa ƙasa
ya juya ya shige ciki
Nasrim tayi control din kan ta bata kai ,ƙasa ba tsabar baƙin ciki ji take wani abu ya tokare mata a ƙawon zuciyar ta gudun kar ya tada mata ciwon ta kifa kanta a jikin mota ta saki kuka harda kwallawa da karfi da Allah ya temake ta layin ba kowa taci kukan ta buɗe mota ta shiga anan ma kukan tayi mai ƙara sosai ya
ta dan ji sauƙin zuciyar ta kuwa
cikin shakekƙiyar murya tace '''waye shi waye NASIR mutum ne shi kuwa meyasa duk burina akan sa idan nazo gaban sa nake zama wata wawuya meyasa yake min mugun ƙwarjini wllh wllh sai na dauki mata ki akan sa'''a fusace ta shigo ba tare da ta tsaya gaida Mommy da DR Hafsa da suke zaune ba ta haye sama cikin ɓacin rai
DR Hafsa ta kallin Mommy tace "wai dr har yanzu yarinyar nan bata ware bane anya kina bata ruwan adduar nan na dangana kuwa".
"ina kuwa wannan uwar taurin kance zata sha miki ruwan adduar ko kallon inda yake batayi ba amma kwana biyu ta dan ware wai ta samu wata Ta soro ko watake tsohowar mai shegen surutu ranan da tazo gidan nan ta kafa shegen surutu da ga ƙarshe de danaga naga tafiyar su zai zo daya da Hajja na turata wajen ta sun ko jone sosai da Hajja ita ma Hajja naji tana cewa idan ta ware gajiyar hanya zataje mata ni danace zanje Nasrim hanani tayi kuma da ita take bin bayana naje naje nake ƙi inaga ko zuciya tayi wayasan mata kinsan Nasrim da saurin hawa".
Dr Hafsa tace " ummm to zamu nemi gidan sohuwar muje inde tayi aiki a Fada ai barr Fa'at zai santa tunda gidan sune sai mu bincika muje ai wanda yaso naka ka soshi bari naje naji yanzu meyake damunta".
ta ƙarashe maganan tana meƙewa ta haye step

YOU ARE READING
FURUCI NA NE
Mystery / Thriller"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke...