🌹🌷🌷🌷🌹
*ABARWA RAI...!*
🌹🌷🌷🌷🌹
*BY*
*AMINA IBRAHIM*
*OUMM AMEER*
*wattpad@ummu ameer*💫 *ANNUR WRITERS ASSOCIATION*
*(The home of charity peace honour and super writer's)*👉🏻🌷 *PAGE 21*
*****nainah Hijabinta kawai ta Zara ta fice daga gidan,itakuma siyah kasancewar momma batanan tadan fita tare da nasreen yasata fadawa kan katifar su taqara fashewa da wani matsannan cin kuka furta take " duk kaine...Is all your fault aryan..yhu hurt me alot dani da 'yatah,tun farko da ace ba kaine na aura ba ace wani ne na daban da yanzu ina can zaune da mijina cikin farinciki,da sani tun farko wlhy da ban amince dakai ba,I hate yhu..! Bansan a wanne hali nasreen zata shiga ba idan har ta gane wanene kai,tun tana wata biyu ka juyamata baya duk ranarda ta mallaki hankalin kanta bansan a wanne matsayi zata ajiye kaba,gashi su baba sun kasa fahimta ta a yanzu,banason auren wlhy a halin yanzu amma kuma ko inaso bawanda yazo yace yanasona wayyo ni Allah, yah Allah ka taimakeni.....
Haka dai taci kukanta harta godewa allah.*****nainah kuwa tafiya kawai take tana jefa qafarta duk inda tasamu kuka take batama ganin hanya sosai gidan baba abdul Karim ta nufa inda najmah kasancewar yanzu suna gida itada liyah domin sunriga da sun qare diploma dinsu...
Tana shiga gidan direct ta fada dakin najmar saman jikinta ta zube tasake fashewa da kuka ta ce"najmah I don't know weather am right or not, all I know is I have done it for the sake my daughter's happiness, but wlhy I hate him...I hate him najmah...Mamakinta ne yacika najmah tace"ke ! What's wrong with yhu wai ehhn! What's all this??
Dago idanunta tayi wadanda suka jiqe sharkaf da hawaye tace"nace zan aureshi najmah but I don't like him at all,banasonshi najmah....?
Cikin jin haushi tace"wai ke miyake damunki,go straight to the point mana yanda zan fahimce ki.Hawayenta tashiga sharewa sannan tace"aadil ne najmah kinsanshi qanin aryan tsohon mijin anty siyah, wani alqawari muka qulla atsakaninmu wanda a gaskiya yanzu bazan iya fadamiki shiba kuma dole sharadin akwai aure a tsakaninmu dashi toh kuma yanzu ina kan bin sharadodin nashi baba yaganmu dashi shine fa ya tutsiyeni saina fadamishi abunda yake tsakaninmu shine baki ne ya subuce nace wai aurenshi zanyi kuma wlhy ina tsaka mai wuya najmah,ni yanzu ya zanyi,please tell me what to do.
"Shiru najmah tayi na dan lokaci sannan taja numfashi tace" toh! Nainah nasan tunda har kika kasa fadin abunda ke tsakaninku nasan abun babbane amma kuma idan bansan abunda yake faruwa ba bansan irin shawarar da zan baki ba,yanzu abunda zan fada miki shine kiyi haquri tunda har kin furta da bakinki cewar zaki aureshi kuma ma kinsan halin baba sarai tunda ya tambayeki kikace kin amince wlhy ko mutuwa zakiyi bazai canza miki ba,kuma ni tun akaron farkon haduwa da aadil a asibiti lokacin da anty batada lafiya nagane cewar yanasonki,saboda haka kiyi haquri ki daure ki aureshi din, arayuwar nan so tari zakayi masifar son abu saikiga yazama ba alheri ba,so tari kuma zakiga kina masifar kin abu amma yazamemiki alheri,kawai kisa aranki zakiyi auren da zuciya daya shikenan,beside ma ainaji sanda kika shigo kina cewa zakiyine saboda farincikin 'yarki,so please just could your mind may Allah choose the best for you.
"Bu...but najmah banasonshi aduk lokacin da naganshi ji nike yana qara bani haushi wannan yasamo asaline tun daga ranar muka fara haduwa ,haduwarmu ta farko......
Katseta najmah tayi da cewa" eh ai wataran da haka so yake farawa da qiyayya daganan kuma ya juye ya dawo zazzafar qauna please ki kwantar da hankalinki kinji dan Allah kibar damuwa tashi ki cire uniform dinki ki dan watsa ruwa itama inna tafita tundazu inaga tare suka fita dasu momma.******tun ranar sunfi sati biyu idan yazo ya dauketa har su isa school bata mishi magana haka idan suka dawo,idan kuma kira nawa zaiyi mata bata dagawa text messages ma haka what'sapp ma haka, yayi juyin duniya amma taqi ta mishi magana haka ya qudura aranshi cewar anjima zaiso gidansu da dare yaji minene ra'ayinta amma daka kalleshi kasan yana cikin damuwa.
YOU ARE READING
ABARWA RAI (Complete)
FanfictionSoyayyah ce,tsantsar cin amana ce tare d butulci,Ku biyo ni insha Allah bazakuyi dana sani ba