milky popcorn

173 8 0
                                    

GUGGURU MAI MADARA

(MILK POPCORN)
Dafarko zaki samu masarar popcorn 1cup sai kisa butter ko mai 2spoon sugar 4spoon sai flavour vanillah essences 1spoon...
Sai ki dura tukunyarki tafara zafi Sai kisa butter dinki 2spoon Sai ki zuba masarar popcorn dinki aciki Sai ki jujjuya sosai...
Sai ki rufe tukunyar ki rage wuta ki rufeshi ruf zakiji yafara tsalle tashine alamun yafarayi..
Sai ki sauke daga kan wutar..
Sai ki zubashi acikin wani abun...
Na maida tukunya nasaka ruwa kadan na juye sugar din yayi kauri
Sai ki zuba flavour na zuba popcorn din kijujjuya Sai kizuba madara kijujjuya sosai...
Ki sauke ....
Note-: ba'acikawa popcorn wuta..
-kuma ya kasance kin rufe tukunyar ruf...
Masarar popcorn daban take ba wai itace normal masara dakuka sani ba ta popcorn ja ce ba fara ba kuma a d'an mulmule take ba kamar masara normal ba..

Kece Mowa Where stories live. Discover now