Egg souce

219 9 2
                                    

Mowas kitchen 🍝🍜🍱
Miyan kwai
Egg souce

Abubuwan bukata
Kwai
Mai
Attaruhu
Albasa
Tumatur
Seasoning
Spices

Dafarko zaki yanka albasa ta tumatur da taruhu kanana seki dora tukunya awuta kizuba mai idan yayi zafi seki zuba kayan miyan da kika yayyaka, seki soyashi sama sama har yadan narke, seki kawo maggi da gishiri da spices (saboda karnin kwai) seki zuba sanan seki zuba ruwa dan kadan

Seki samu bowl kifasa kwai dede yanda kikeso (4,5,6 will do for 2-3servings) seki fasa ki kada ya kadu sosai seki zuba akai, anma kada ki motsa, seki rage wuta kirufe yayi 5muniute sanan kibude ki motsa ki kara rufewa yayi another 5muniute seki sauke 😋

Ana cinshi da boiled yam ko irish ko white rice dasauransu.

Ana cinshi da boiled yam ko irish ko white rice dasauransu

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Kece Mowa Where stories live. Discover now