L A L A T A [8]
Writing By: _SADNAF_
Copy ALBISHIR NOVELS
Whatsapp number 08163840712aranar sai daya kai su shopping itada fatima,yakaisu shagonsa yace su dau dogayen riguna,Fatima kua duk dadi ya isheta,atleast zatayi bafu da dogwayen riguna a school,tasleem ma tadaukarwa Umma doguwar Riga mai kyau,haka yadawo dasu gida da kaya Niki Niki,Fatima ta shiga da kayan cikin gida,tabar tasleem da izz dan suyi sallama,bbyna hope yanzu kindaina jin haushina,hmm dama ni nace ma inajin haushinka ne tace ashagwabe,
kwaikwaiyar muryarta yayi ta kai mai dukan wasa, ko mai ta tuna,mode dinta ya canza zua bacin rai,nan da nan hankalin izz ya tashi,Bby lafiya yanzu muna hira kika bata rai,hawaye datake boyewa ne suka zobo mata,subhanallahi,mai yafaru dan Allah ko har yanzu baki hakura ba yace yana goge mata hawaye,bahaka bane,wlh ina tuna abokinka yaganmu wlh gabadaya sai narasa mai ke min dadi,yanzu ko aure mukayi ya daina ganin mutuncina indai zai gani sai ya tuna abinda ya shiga tsakaninmu,watakila ma yagawa friends dinku,Takara fashewa da kuka,haba Bby yi shiru kiji,tsagaita kukan datakeyi tayi,share mata hawayen fuskarta yayi ya riko hanunta,dago ki kalli idona, dagowa tayi ta kalleshi, wlh el Bahrain bazai taba fadawa kowa ba,kinga a inda yaganmu jiya anan ya bar abinda yagani,nasan halinshi,mutum ne mai gaskiya da rikon amana,kinga jiya ma fushin dayayi dani wai akan me zamu bari shaidan yaci galaba akanmu tunda munsan aure zamuyi,Bby ke kinsan inasanki,indan ta el Bahrain ne karki damu our secret is save and untold kinji ko,gyada masa kai tayi,dats my girl ko kefa,banga kina dariya ba, murmushi tayi suka dan taba hira,yayi mata sallama, yaja motarsa ya tafi,tana shiga cikin gida apalo ta tarar da Fatima da Umma suna zaune,Fatima sai baje kayan dasuka siyo take tana nuna wa Umma,nidai turaruka biyu nan zaku bani dan kamshinsu yamin dadi ta nuna wasu turare guda biyu,zama tasleem tayi agefen umma, lah Umma dauki mana ta debo turaren ta mika mata,kai nagode,Allah ya muku albarka,Umma bakiga rigar Dana dauko miki ba,bangani ba yana ina,janyo wani Leda tayi ta zaro doguwar rigar mai masifar kyau waw kice kudina ya huta,wlh irinshi nace hajiya zainab ta tahomin dashi daga Dubai,Umma ai designers kaya yake siyarwa sirikin naki,Fatima tace tana gwada wani takalmin data dauko,kai amma kua in haka,ne yasan kaya masu kyau Umman tace, tasleem dai batace komai ba,ke bazaki gwada naki ba uhum ba sai na gwada ba nasan zai min,to ai shikenan ni anjima ma shi zansa inyiwa abbanku kwaliya,kai Umma kudai bakwa tsufa, kunci zamaninku ,gashi kuna cin namu,Fatima tace jairar yarinya Umma tace tana jefa mata pillow,sai naki kwaliya sai abbanku yamin kishiya.
hhhh Umma yanzu bakisan kishiya tasleem tace da zolaya aa banaso sam ko sunanta banasan ji,ki kwantar da hankalinki Umma ba ke ba kishiya wanan gayun dakikeyi,ai Abba bazai iya miki kishiya ba,Fatima tace tana dariya,umm bari inbar muku palon naga kun maidani abokiyar wasanku*
Izz ne kwance suna waya da tasleem,sai tsarata yakeyi dan tundaga lokacin da yasanta ya mace taki sakin jiki dashi,kamar da,shikuwa bazai bari ta subuce masa ba yanzu,dan gaskia ta wuce yanda yake tinani,dan gaskia sai a tara mata dayawa ba asamu,mai niimar ta ba,kasancewar izz dan duniya yasan logic dayawa da zai shawo kan mace,ahaka yayi ta cusa kansa awajen tasleem yana nuna mata bashida sama da ita,kasancewar tasleem mai raunin gaske, ga zafin San datakeyiwa izz yasa ta amince zai aureta,amma still a lokacin bata kara zua gidan izz ba,el Bahrain kua yana nan yana fama da San tasleem azuciyarsa,yana kiranta in Santa ya motsa mai ko yaya yaji muryarta yana samun relief, ya dukufa da adduan Allah ya cire masa santa azuciyarsa,dan yasan ba yada zaayi ya mallaketa,bangaren tasleem kua,rike wutan da izz yayi ya taimaka wajen share mayyenta,ko ya kirata ba kasafai take dauka ba,wataran tana kwance adaki daddare karfe 12 suna waya da izz lokacin sanyin ne tana kudundune abargo,tun yamma,take jin wani irin feelings, gashi yanzu izz yana mata wani irin murya dakesa hankalinta tashi,tinanin moment din dasukayi spending tare ne yafado mata,ji tayi tana San kasancewa dashi,ko taji saukin abinda takeji,izz kua dayasn inta kamu Daga yanayin muryarta,ma yana ganewa, nan yacigaba da mata kalamai masu kashe jiki,sai daya tabatar in ya mata magana bata Iya replying,sanan ya bukaci tazo ta mishi girki gobe cos kwana biyu snacks yake ci baya samun Abin kirki yaci, tasleem da dama kiris take jira yayi inviting dinta dan ita tasan abinda takeji atake ta CE masa zatazo goben, haka yayi ta mata kalaman soyayya,har tasleem ta kagu gari ya waye taje.

YOU ARE READING
LALATA
RomanceLabarin Tasleem data had'u da mayaudari har ya rabata da martabarta ta diya mace a karshe ya juya mata baya