61-62

165 11 5
                                    

‍✈️CAPTAIN UMAR👨🏻‍✈️

Story and writing
By
Fatima(Zarah)

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻'''
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________

*Wannan labarin kirkirarren labarine banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafeba.*

*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM*

*Typing..........*
*30/01/2021*

Page 61⏩62

********************************
Zama a gaban mummy tayi sannan ta fara cewqa"mummy nayi Dana sanin fitowa data tsatson daddy, da ace nasan zan ga wannan ranar da tuni na roki Allah ya dauki raina kafin zuwan shi,amma ba komai,na dauki hakan a matsayin kaddarata Wanda haka Allah ya tsarata,kuma insha Allahu zan you kokari naga naci wannan jarabawar",share hawayen ta mummy tyi sannan face"kiyi hakuri Abeedah haka Allah ya tsara miki,ki dau hakuri ,sannan kar ki saka ma kanji damuwa game da abinda ya faru,abinda name so da me shi be kiyi kokari ki gyara kurakuran da kika aikata a baya ,ki zaama mai hankali dasanin ya kamata",jinjina kai Abeedah tayi sannan face"shikenan mummy na gode,insha Allah zan gyara",murmushi mummy tayi taja hannun ta takai ta gun dinning table din Wanda aka jera abincvi a kai,saida ta tabbatar ta ci ta koshi sannan ta had a mata ruwan wanka tayi,bayan t gama,kayan shan iska ta fito mata dsu ta saka Kafin ta kalleta tace"ki kwanta ki huta,daga ma mummy kai kawai tayi Dan bazata iya magana ba ma,kwanciyqa tayi,babu dadewa wani bacci mai nauyi ya kwashe ta Wanda ta manta ma yaushe rabon da tayi irin sa.

_________________________________

Su Husnah na tashi daga bacci,wanka sukayi sannan sukayi breakfast sannan suka shirya suka tai saloon,wani Babban saloon suka je a nan area din nasu,kasancewar suna da appointment da matar yasa basu wani dade ba suka gama suka dawo gida,a lokacin ana kiran sallar azahar,suna dawowa sukayi sallah sannan suka ci abinci,suna gamawa aka farama Husnah make up kasancewar had karfe uku tayi ,ba karamin kyau Husnah tayi ba,ta fito a anmaryar ta sak kamar ka sureta ka guru Dan kyau,said da aka gama shiryata kafin aka ma Zarah itama kwalliyar.

Kamu ya tsaru sosai,komai an gabatar dashi cikin wayewa da ilimi,said gab da magrib kafin aka gama inda kowa ya waste zuwa gidan Sa,sums Su Husnah a gajijye suka dawo daga kamun,sallah kawai sukayi suka ci abinci,ana idar da sallar ishai suka bi lafiyar gado.

Washe gari asabar large sha daya da rabi na safe aka daura auren Jabeer da Husnah Wanda ya samu halarta many a mutane daga kowanni fanni ,can na hango miki Ango dai was he hakora ake yi kamar gonan auduga tayi kyau har nya gaji cikin farar shadda wacce akai ma golden aiki.

A cikin gida kuwa Husnah itama tayi kyau,sanye take cikin wedding gown mai kyau kalan pusher pink Wanda ya kara fito da asalin kalar fatar ta,hotuna suke sha sosai biki tayi biki komai yana tafiya yadda aka tsara.

Karfe biyar na yamma aka dauki amarya zuwa gidan ta dake Gaskiya layout,Masha ALLAH kawai zaa cedan gidan yahadu iya haduwa,sai da suka kammala komai kafin suka Baro gidan akabar amarya daga ita sai angon ta.

BAYAN SATI DAYA

       Bayan sati daya da bikin Husnah ba karamin kewa Zarah ta kasance ba a ciki kasancewar Husnah itace,kawarta aminiyarta sannan kuma abokiyar shawarar ta,yanzu gashi aure yazo ya rabasu sai dai hakuri,yanzu way a kawai suke yi Dan rabon da Zarah take gidan tun kwana Biyu da kaita.

      A bangaren Abeedah kuwa abubuwa da yawa sun gyaru na daga dabi'unta,yanzu in kaga Abeedah ba zaka ce Abeedar dakasani bace wata daya da suka wuce,ta mika komai ga ubangiji,ta tsayu sosai dayin ibadunta ganin haka ne ma mummy ta sama mata malami Wanda zai rinqa zuwa gida yana yana koyar da ita,hakan kuwa ba karamin ddfi yayi ma Abeedah ba,Dan kuwa tasan bata san komai game da ilimin addini ba sai Dan abunda bata rasa ba.

          Hakan yasa lokacin da malamin yazo yasa ta maida hankalin ta tana koyan karatun sosai, sannan Allah ya dubata ya dubi zuciyar ta da niyyar ta yasa brain dinta ya bude duk abunda ake koya mata tana fahimta daidai gwargwado,kamar ko yaushe yau ma tana zaune akan praying mat din dake dakin ta tana tilawar karatun qur'ani mummy ta shigo,kallon ta tayui idanunta na lumshe tyana bniya haddan ta,wash hawaye ne suka sakko was mummy na tausayin diyar tata,sa hannu tayij ta share su sannan   tayi sallama ta shiga cikin dakin,ansawa Abeedah tayi sannan tace"mummy kece",kallon ta mummy tayi sannan tace"Dear har yanzu bakiyi breakfast bafa,haba yakamata ace by now kin core komai a ranki,ki manta da past ki fuskanci presence din,na kula fa kina sa ma kanki damuwa da yawa",ajiyar zuciya Abeedah ta saki sannan tacve"mummy kenan,har kina tunanin zan manta da mugun tabon da daddy yayi ma rayuwata,yanzu sa kike ganin zaizo yace yana so na idfan yaji labarin abunda daddy ya aikata",hawayen da suka zubo mata nta share sannan tace"mummy bazan miki karya bawallahi ki nake kamar in mutu in huta,na gaji da wannan rayuwar na gaji wallahi,bana jin dadin zaman duniyar nan,wannan karatun kurt'anin da kika ga inayi shine kadai abunda yake sanyaya mun zuciya yake kuma rage mun radadin abundfa daddy yayui min a zuciyata",ajiyar zuciya mummy ta sauke sannan tace"karki damu dear  komai mai wucewa ne,insha ALLAH saij kin samu miji mai hankali,mai natsuwa maij mtausayi Wanda zai rikeki tsakani da Allah cike da so da kauna,Wanda ba zai dubi abunda mahaifinki ya aikata ba...........


Ga WhatsApp number na domin gyara ko korafgi.
08063304625

CAPTAIN UMAR Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt