MESSAGE

122 14 4
                                    

‍ ASSALAMU ALAIKUM MASOYA NA DAFATAN DUK KUNA LAFIYA,INA MAI BAKU HAKURIN RASHIN JIN CIGABAN CAPTAIN UMAR,DAN ALLAH KUYI HAKURI RUBUTUN WANI LITTAFI NE YA TAHO MUN BA YADDA NA IYA HAKA NAYI,AMMA INA MAI MUKU ALBISHIR DA CEWA YAU ZAN CIGABA DA POSTING KARFE TAKWAS NA DARE DAFATAN ZAKU NUNA MUN SOYAYYA TA HANYAR,VOTING,COMMENTING DA KUMA SHARING,SANNAN DAN ALLAH KUYI SEARCHING LITTAFINA MAI SUNA ANAYAH DAN ALLAH KU NUNA MUN KAUNA A LITTAFIN NAN DAN SHI NE KARFIN GWIWA NA,ZAKU JI DADIN SA FIYE DA YADDA KUKA JI DADIN CAPTAIN UMAR.

NAGODE 🙏🏻

ZAHRATY
08063304625

CAPTAIN UMAR Où les histoires vivent. Découvrez maintenant