my time

603 53 3
                                    

*FITAR RANA...*
_......faduwarsa_

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

GODIYA NAKE MASOYA INA KALLONKU😘😍

No. 6

Budan baki yy Zai ƙarayin magana mahaifyarsa tayi saurin tsareshi ta hanyar yin magana wa bilti a hanzarce."tace Bilti ki kula da ita sosai, bilti tace toh. Hannunshi taja ta juyashi ixuwa hanyar waje tana mece mishi "lets go outside",bai mata musu ba yafara binta ixuwa hanyar waje tana biye dashi a baya baya ta sako sa agaba kamar dan ƙaramin yaronta.

Basu tsaya akoina ba sai cikin babban falon su da bakajin ƙarar komi saina Ac wajen ya dau sanyi yay wani axaban dadi waje ta nema a kan babban kujera snn tazauna ta naɗe hannayenta biyu akan kirjinta tana kallonsa calmy ayayin da shima ya matso kusa da ita ya zuba akasa kamar wani munafuki ya rusuna kai daf da wajen data zauna ya nitsu, fuskan sa da dan yanayin damuwa da kuma shgawaba cikin sanyayayyr sauti yace.."Whats wrong Iyami?..naga kinata fushi fushi..numfashi taja snn tabishi da kallo a sigar fada da harara. Snn ta kira sunansa tace,."taheer"
Kallanta yayi adan shashance ..tace
"waime haka zakake ta ihu akan yarinya ƙarama?juyowa yy zai kalleta yaga ta wani hade rai ta dage tana masa masifar" "'U are being too hard on d girl for cryng out loud..i mean... yaushe ma taxo gidan nan da zakana tsorata ta haka...tej lpyarka kuwa?

Wani Rau yy da idanunshi snn ya juyo mata da fuskarshi daya shagwabe shi  da kyau
Shidai Inyana gaban mahaifyarsa musmmn ma intanai masa fada ko tayi fushi dashi,to shikuma alkcin ne zaka ga sangarta da kuma shagwabansa dan sam baiya daukar kansa babban yaro agabanta.
Sosai yake narke mata "yace..mammy she cries alot,tunda tazo godan nan kuka takeyi duk tabi ta ishi mutane,toh shikenan baza a ce mata tayi ma mutane shiru ba!! 

Tana kan kallonshi tace.."thats not an excuse for u to scare her.
Kaifa Tsorata ta kakeyi.

Xaune ya mike ya harde hannun sa a malalace tare da murtuke fuskansa yy shiru baice mata komi ba,kau da kanta tayi can dai tadan sassauto da muryanta kasa ƙasa danta lallabeshi, cikin jan numfashi tafara magana in normal tone yadda take tsammanin zai fahimce ta..

Tace,"my Son inka cigaba da mata haka she wont eva accepts us as her new family,nd remember ure on a marriage allience with her,kaifa mijinta ne?ynzu haka mu ahaline.the girl she is now one of us.nan gaba ma kai kadanka zakana kulawa da ita ba tare da saka idanunmu ba.
..u have to be careful how u go abt it now!kasan yarinyace, she might even run away in aka matsa mata..kaga kuma anono bazata taɓa yafe mana ba in hakan ya faru.

Shiru yy yana jinta bai amsa ba tacigaba,
"The doc also told me she is asthmatic kasan da haka?da kyar ya gyada kansa nan ta shiga gaya masa duk abunda likita yace mata snn ta karashe da lallabarsa tana cewa saifa munbita a hankli zamu saba da ita sosai.
Anono ta fadamin yarinyar batada matsala
Tanada ladabi da biyayya
Just Give her a chance.

wani shiru yay kamar badashi takeyi ba,nzarin wani abu kawai yake tukawa aranshi,sai can daya kammala naxarce naxrcensa snn ya daga kafadunshi sama ya juyo ya kalleta gameda sauƙe ajyar zcya, yace"mamy naji, Its okay..amma...
"saikuma yy shiruuuu yana kallan cikin idanunta baice komi ba.
zaiyi magana ne kamar bazaiyi ba bakinsa me kawai yake motsi,she didnt understand his glances at all,kawai dai ido ta zubamai,Aransa he wanted suggesting dat asaka wasime a makaranta but abun na masa nauyi abakinsa kawai saiya fasa maganan mai gaba daya daga nan baikuma cewa uffan ba ya tashi zai bar wajen

Da sauri mahaifyarshi dake karantarsa Tace,
"Hey!!...juyowa yay a miskilance dan karta fahimci yanayinsa ya xuba hannayen sa dika acikin aljihun wandonsa yana mai seta maikon dake ciki ruwan idanunsa akanta acikin wata siga mafi birgewa,kasa cewa komi tay ta zuba masa nata narkakun idanun masu sanyi tana karantar yanayinshin sosai kuwa,

FITAR RANAWhere stories live. Discover now