FITAR RANA

688 44 8
                                    

FITAR RANA 18

_Happy birthday to me,(surayyahms)_
_"Today 26th may i celebrate myself for being able to take off the mask i wear out and knw who i am underneath,for being vulnerable enough to accept my flaws nd knw dat those are wat makes me human nd real,.for being confident enough to cherish my strenght witout hiding or minimizing them cos they are my beautiful gifts to share with the world.nd For being brave to say i knw wat,and oll of it."sumtimes i can be messy,full of shits nd mistakes,my undying forgetfullnes,despite that, "im soo proud of me,proud of who i am, nd proud of wat im becoming and dats wat i call selflove!"..happy birthday to impecable me..longlive nd prosperious 365days in health nd wealth for decades SUSU,HBD SURAYYAHMS#._

A sandare taheer ya tsaya yana kallon saheeb da tsananin mamakin sa a yanayinsa,ji yay kamar ana sare masa gangan jikinshi da takobi,wani runtse idanunshi yay game da dunkule hannayensa ayayin da wasu mahaukatan jijiyon dake hannayensa suka harzuka sukayi tauri suka wani murmurdu..

atake jikinshi ya soma kyarma bacin rai da baƙar kishi su suka hadu suka makantar dashi baiya ganin komi agabanshi sai duhu duhu yanajin wani abu mai tsananin ciwo da radadi na tsaga masa kahon zuciya.

A duk inda taher ya kasance wasime takan ji alaman hakan ajinin jikinta sabida ƙarin bugun zuciya da mummunan faduwar gaba,atake atake taji ta ƙara tsorata,kkrin ture saheeb takeyi shikuma yana bijirewa,tana waigowa kuwa saita hade ido da taheer a tsaye akansu kamar wani fatalwa, wani irin ja da baya tayi tanamai kara sautin kukan ta a mugun rude tace"wayyo Allah na"Nifa bana son haka..bana so..bana so.
Tafada tana tutture saheeb din shikuwa bai lura ba,kkri yake yi don ya jawota jikinshi,sam taki tahau matsawa baya baya tana kkrin hankarar dashi cewa taheer ya shigo yana kallonsu

Can baya baya ta matsa har sanda ta jingina bayanta da jikin gadon ta rakuɓe snn ya farga,a dan fizge saheeb Ya juya sai caraf suka hade ido da taheer dake kallonsa cikin wani irin rikitacciyar yanayi mai tsoratarwa.

Baisan sanda ya miƙe tsaye ba,kallon juna suka tsayayi,agaggauce jikinshi yahau rawa with so much guilty consience duk ya daburce ya rasa abunda zai fara cewa.

Dan Lumshe idanunsa
Yay cikin neman wa kansa karfin gwiwa,wani huhhhh ya sauke tukikin numfashi snn ya daure yace "Taheer!

Hannu ya daga masa azafafe alaman baison jin komi.

Bai fasa ba yace "
Taheer im sorry abt this..
"Look,is not what u think okay?bayani yafara masa akan asalin abunda ya kawosa na qudirin basa hakri akan abunda ya faru da wasime jiya.

Gaba daya taheer ya kasa daurewa dan shikadai kawai yasan
Zafin dayakeji a zcyarsa yanzu.

Yi yy kamr baiji saheeb ba,kuma dagsken ne baijinshi,duk wani maganganun daya furta baiji ko daya ba tsabar yadda zcyarsa ta raunana tayi baƙi kirin har gani yake kamar zaiiya hallaka saheeb ya kuma kashe shi har lahira inyace zaiyi fada dashi koya dokeshi.

gabaki daya kishin matarsa da damuwa suka taru suka cunkushe masa zuciyar sa,ransa tay matukar lalacewa,a rayuwarsa sam bai san meye so ba,bare ma yasan zafin kishi. amma ayanzu haka a lokaci guda yakejin wayannan feelings din duka biyu suna azabtar da shi,ya rasa meyasa ma tun farko bai dauki aurensa da muhimmanci ba?whats it bcos she is just a girl?..he deeply regrets his decision right now.
Akan mema yasa zai boye aurensa?who the hell is saheeb,nd who is the whole world to judge him over his personal life?yanzu ne yasan yayi kuskure da wawanci mai girma,at same time he was feeling confused abt his emotions,tun usuli shi bamai tsoro bane,akan harkan rayuwarsa baya shayin uban kowa shikansa yasan da hakan,amma sai yaga akan wasime kominshi ya sauya ya lalace,tsoro da nauyin zuciya su suka danneshi suka hanashi nunawa duniya cewa ita din tashi ce,kawai dai yasan bai shirya ma tarban abun bane.

FITAR RANAWhere stories live. Discover now