f p 7♥️

37 5 12
                                    

*fatymasardauna*

   *by meeerarh*

*Paid book*

   *free page 7*

Ganin dasukayiwa Abey yasakashi kara damke hannunta tareda turata bayansa.

Murmushi Abey yayi tareda mika mata hannu,  zuciyarta na dardar haka tacire hannunsa daga nata ta nufi Abey.

Kaitsaye jikinsa tafada tareda sake ajiyan zuciya, kanta yashafa tareda fadin.

"Kiyi hakuri kinji haka kowace mace yakeji asanda akayi mata aure".

Nasan kin shaqu da yayanki Amjad, kuma zakiyi kewarshi sosae.

Karki damu inada yakinin Habban zai dauke miki kewarsa kuma ai zaku rika haduwa.

      Daga haka yaja hannunta dan daman mamanta yaji tana nemanta.

Koda suka shiga gida shi fitowa yayi lokacin kusan karfe daya .

So mama tafara shiryata saboda karfe hudu za'a kaita gidanta.

      😭😭😭3:30 PM

Adaidai lokacin Fatou taji takasa natsuwa gaba daya saboda tunanin Amjad daya cika Mata zuciya.

Aikuwa da sauri tamike tafito , takuwaci sa'a babu Wanda yaganta.

Direct shashin su Amjad  da nufa ta kuwa ci sa'a Musty bayanan yatafi Kaduna bayan an daura aure.

Dakinsa tanufa zuciyarta na dardar,  bismillah tayi tafara bude kofan.

Da bala'in sauri ta karasa ganinshi a kwance yana Jan numfashi kaman mai shirin barin duniya.

Jikinsa tataba jin datayi jikin yayi zafi yasata sake kukan datake rikewa.

Jin hannun mutum ajikinsa yasakashi kara rike hannun.

   Dagoshi tafara kokarin yi , dakyar tasamu Tadagashi ya zauna.

Bata tsaya komae ba ta hade bakinsa da nata ganajin kaman ko duniya da abunda ke ciki za'a bata bazata rabu da shiba.

Jin hakan yasakashi kara rike bayanta a hannunsa kaman Wanda za'a kwacewa.

Bayan mintuna biyu dasukayi suna tsotse bakin juna kaman wacce aka tsakura haka tayi saurin mikewa a firgice.

Rike hannunta yayi da matsanancin karfi yana wani irin kuka na fitar hankali.

Juyowa tayi hawaye na zuba afuskanta tareda fadin.

"A yanzu matar Wanice ni,, hakan yayimun katanga da rayuwata.

Danace rayuwata ina nufin kai kenan, amma bansan meyasaba Inajin kaman kaddara zata sake bani damar mallakarka".

Da sauri ya dago kansa yana juyayyawa yafara magana.

"Fatooouna Dan Allah karki tafi kibarni kikasance dani bazan taba rayuwa acikin farin cikiba".

Kukane yakara kupcemata dazufa yake cewa tamanta dashi amma yanzu kuma yana cewa kar ta barshi.

Dawowa tayi taduka gabanshi tafara goge mishi hawaye.

Saida ta tabbatar da babu hawaye afuskanshi sannan ta bashi brief hug tareda mikewa tafara Jan hannunsa.

Aikuwa kaman sakarai haka yamike gaba daya jikinsa babu karfi.

Bathroom tanufa dashi tahada mishi ruwa mai zafi a bathtub sannan tace mishi yayi wanka tana jiransa.

Aikuwa tun kafin tafito yafara cire kayan dake jikinsa.

Itakuwa cupboard dinsa tabude tareda fara duba kayan dazata ciromasa.

Wani Farin yadi daya dauki hankalinta ta dauka , sai kuma ta sake duba kayan .

Ganin duka fararene yasakata daukan wancan yadin.

Tana tsaye a gurin yafito sanye da bathrobe kalan fari ajikinsa.

Karasawa tayi gabansa tareda mika masa boxer da vest white colour.

Karba yayi idanuwansa akanta , numfashi tasauke tareda fadin.

"Kasaka Kayan nima bari nashiga  na saka kaya kai zaka kaini".

matsowa yayi yarungumeta tareda fadin "am sorry bana cikin hankali na ne".

Jayeshi tayi tana murmushi tabar dakin, karfe hudu da rabi yariga yayi.

So tana shiga tafada daki bata bari kowa ya gantaba,  aranta tana hamdala daba'a nemeta ba.

Lace din da mama ta bata tuni tasaka ta dauka ganin kalan fari yasakata jin wani irin dadi aranta.

Kobabu komae zasu saka kaya kala daya a ranar aurenta.

   Cikin mintuna kadan tashirya saiga mama da wasu daga cikin dangi sun shigo domin daukanta.

AI kuwa kaman jira takeyi tafara kuka tana rirrike mamanta gefe daya kuwa Hamdan ce taketa faman share kwallan tausayin 'yar uwarta.

Yanzu shikenan tayi aure kuma ba da Wanda takesoba , da wani daban.

Daga karshedai sai six aka fito da ita bayan tasha nasiha daga gurin iyaye da 'yan uwa .

      Za'a sakata motan Habban kenan tafara turjewa tana fadin.

Wayyo ku kiramun Hammana idan bashine se kainiba wallahi babu inda zan tafi.

Ai kuwa gudun bacin rana yasa Hamdan ta nufi dakinsa da sauri.

Koda tashiga palon yana zaune kaman mai jiran tsammani.

Yana jin shigowar mutum ya dago,  ganin Hamdan yasa yatashi yana tambayanta ina Fatou.

Tana can tana rigima wai idan ba Kaine zaka kaita ba babu inda zata tafi.

Wani irin bakin yawu yahadiye saboda abunda Hamdan ta fada.

Jiki  a sanyaye ya dauki phone dinsa da key ya fito.

Ganinsa yasa mama sauke numfashi tareda kama hannun Fatou ta nufi motarsa .

Bude mata gaba yayi tashiga kaman ba itane take kuka na.

Shiga yayi sannan Hamdan tashiga suka fice daga gidan.

I ikon Allah nifa lamarin yarannan dariya yake bani wallahi 🤣🤣

08085056584

#MEEERARH

ℱ𝒶𝓉𝓎𝓂𝒶𝓈𝒶𝓇𝒹𝒶𝓊𝓃𝒶 Where stories live. Discover now