Last page😢♥️

65 5 4
                                    

♡fatymasardauna♡

♡written by meeerarh♡

♡last page of book 1♡

7:00am

GIDAN ABEY

Fattou kwance a saman bed d'inta, Hamdan a gefen ta tana rarrashin ta tana fad'ar.

"Kiyi hak'ri Fattou, kaman yanda na fad'a miki a baya, a yau zan fad'a miki a karo na biyu, a yanzu AMJAD shine duniyarki, kuma shine lakhirarki, shine aljannarki, kuma shine wutar ki, shine farin cikin ki kuma shine bak'in cikinku, nifa a sanin Dana miki, kina matuk'ar son Amjad d'inki, Hammanki, ok kin daina sonki".

Da sauri ta d'ago tana hararar Hamdan,"nifa malama ai bance miki miki banna son shiba, ai shine masoyina na farko, kuma yanzu ai shi miji na ne".

Dariya Hamdan tayi dan dama da gangan tayi, dan ta tuna Mata da irin soyayyarsu.

AFTER TWO MONTHS

RANAR ASABAR

8:30PM

GIDAN AMJAD

RANAR TAREWAR FATTOU

SOORAJ DA ZIYADA, LAYLERH DA MALIK, MAJEED DA SOUMAYA, HABBAN DA NUWAERAH.

Dukkansu ka gani ko wanne cikin tsananin farin ciki, Kowa yana yiwa abokinsa Amjad murnar samun masoyiyarsa a karo na farko a duniyar ma'aurata.

AMJAD da FATTOU a zaune a saman kujera d'aya, sai Habban da Hamdan suma suna zaune guri d'aya.

Sosai suka nuna mishi suna son shi da Fattou, saboda ba k'aramar khidima sukayi ba a bikin su.

Sai SOORAJ DA SOUMAYA , 'ya'yan Fattou dake zaune a saman cinyoyin Ziyada Da Maleek, sosai  suka yi kyau suka girma.

Addu'a sosai sukasha a bakin abokan sa
da matansu, bayan nasihohi da komai da komai , Majeed ya nemi da suma suce wani abu.

Bayan godiya da sukayi nan suka fara maganan da ya bawa sauran mutanen gurin dariya.

"KECE RAYUWA TA, KECE K'ADDARA TA, I PROMISE TO LOVE YOU WITH ALL MY HEART FATOOOUNA, SANNAN IN ZAMA ABOKINKI KAMAN *fatymasardauna da meeerarh* I love you my LOVE, and I want you to love me kaman MEERAN MUFEED, zaki yi mun haka", ya tambaya yana kallon cikin idanuwan ta.

ita ma idanuwan ta ta saka a nashi tace
"NAYI MAKA ALK'AWARI ZAN ZAME MAKA MAKA KAMAN SOMAYAN MAJEED, ZAN SOKA KAMAN LAYLERH MALEEK, ZAN KASANCE DA KAI KAMAN ZIYADAN SOORAJ, SANNAN ZAN SOKA SO NA HAR ABADA,SO IRINNA *MEERAN MUFEED* MY HUBBUR_RUH".

Dukkansu dariya suka kwashe da ita, dukda ma sun ji dad'in misali da akayi dasu ta fannin soyayya.

AND THEN THEY LIVE HAPPILY EVER AFTER

ALHMDLH NA GAMA LITTAFIN FATYMASARDAUNA, KUSKUREN DAKE CIKI ALLAH YA YAFE MANA, ABUN ALKHAIRIN DAKE CIKI KUWA ALLAH YA CI GABA DA SAKA SHI YA ZAMA MAI AMFANI GA DUK WANDA YA KARANTA BOOK D'IN.

Wannan book d'in na mallakashi ne ga ●fatymasardauna ● marubuciyar MAJNOON, SOORAJ, da sauransu, its d'in k'arfin guiwa na ce akan komai, I don't know if I can do anything without you HABIBTIE, I love u so much, u are the best friend ever, and u are , BEFORE ANYONE ELSE.

BA ZAKU SO A BARKU A BAYA BA, ADEEMA ONE OF BEST PAID BOOKS.

NORMAL GROUP 200 NAIRA 2 PAGES PER WEEK

V I P GROUP 500 NAIRA 5 PAGES PER WEEK

FREE PAGES ARE COMING REAL SOON, KU HANZARTA SIYA.

THANKS YOU MEEERARH

ℱ𝒶𝓉𝓎𝓂𝒶𝓈𝒶𝓇𝒹𝒶𝓊𝓃𝒶 Where stories live. Discover now