chapter 3

4 0 0
                                    

💋_ALAQAR MU💋_
~ Our destiny~

©️®️'''Hafsatouamjad'''

Chapter 03.

*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*

✍️A hannun Hammad ta fada,tallafota yayi sosai suka Zaunar da ita akan Kujera fifitta suke mata duk da wadataccen Ac dake aiki a parlour amman gumi ne kawai yake keto Mata ,share Mata gumin Asmah takeyi idonta na zubar da hawaye "Ammah wake up please "

"Ya Allah na tuba Allah ka yafemin , idan wani laifi na aikata maka ya Allah ka ke jarabtana ya Allah ka yafemin, "
Abunda Ammah ke fada kenan hawaye na sauka ta gefen idanunta .
"Ammah please stop crying ki fada mana what's wrong bamu gane ba who called you "?
Rik'o hannun Hammad tayi tana bude idanun ta sosai akanshi tace "Sammad ya fasa auren Asmah ,ya zanyi da Raina "?
Juyowa sukayi dukansu suka kalli juna sannan Hammad yace "Wait Ammah ban gane bafa which Sammad "?
"Yes Ammah explains more "
Suke fada duk hankalin su ya tashi "Sammad nace ya fasa Auren Asmah ".
"What"?
"Me hakan ke nufi "?
"I don't know Ansar ,Am confused "
Duk yanda Asmah taso ta rike kukan ta abun ya faskara , da sauri ta tashi ta nufi dakin Ammah ,akan gadon ta ta kwanta tana kuka sosai , a Rana daya a wuni daya gaba daya rayuwarta ta canza ,ita kuwa me zata dorar? Me zatayi takama dashi kuma ?bayan bata da wani amfani yanzu ,me hakan ke nufi ? Rayuwatta ta juya kenan lokaci daya ta zama bora har ta zama abunda zaa kyamaceta , tasan Kaddara ce Allah ya dauro Mata kuma ko wani bawa baya tsallake kaddarar sa amman itakam bata san ta Ina zata fara karbar wannan kadaddarn nata ba ,Yanzu batada wani sauran gata .
Kuka take sosai tana tattare bedshit din a guri daya kanta ya gama daukan zafi
Why ? All this .
Ta fada a tsawace ,Jin an taba ta ne yasa ta tashi da sauri tana girgiza kanta "Ammah ni yanzu ba komai bace ,banida komai Ammah komawa ma guduna yake ,ya zanyi da Raina did I plan this for my self "?
Riko hannta Ammah tayi tana kwantar da kanta akan cinyarta tace "Asmah na duk wani bawa da kika gani a duniya tun yana cikin mahaifiyar sa Allah ya gama tsara masa kaddaransa me kyau ko akasin haka , kuma duk wani musulmi nagari anason ya ringa daukan kaddaransa ko wani iri ne kuma a kowani hali ta zo mishi ,Wannan abunda ya faru dake rubutacce ne kuma Allah ne kawai yasan dalilin faruwar hakan ,kuka ko damuwa ko rashin walwala Asmah baze miki solving problems naki ba sede ya kuma miki causing wani matsalar kina yarinya karama ,kin manta da abunda Ustaz yake fada muku a islamiya ? "
Girgiza kanta Tayi tana shekar majina Ammah tacigaba da cewa "Kefa kikace duk abunda ya sameki K'iyamul Lail zaki ringa yii kina kai kukan ki wurin ubangiji wha change ur mind my princess"?
Ammah ta fada tana shafa kwantaciyar gashinta .
"You're so beautiful and you're still young mexe dameki ? You're with your brothers they will always be by your side zasu tsaya miki at difficult and happier day , ki watsar Da damuwa kinji kinsan shiga damuwar ki ze hana brothers dinki walwala? Allah ze kawo miki mijii wanda yafi wancan ma kinji ?
Gyada kai Asmah tayi tana shasheka
"Wipe your tears my darling and be happier till enternity "
Share hawayen nata tayi tana washe jerarrun hakoranta farare masu kyau .
"That's my girl Allah ya miki albarka now kije kiyi alwala ki fadawa Allahdamuwarki ,then recite quran "
Saukkowa tayi daga kan gadon ta nufi bayin Ammah tana Murmushi , hawaye Ammah ta share tana matukar jin tausayin ta,bataso wani abu na damuwa ya dameta.Kafin ta fito Ammah ta shinfida Mata sallahya ta ajiye Mata quran a gefe se kuma hijjabinta , Sallah ta tayar tana sallah tana kuka seda ta idar ta daga hannayenta sama tace "Ya Allah ka sakamin Allah ka bimin hakkina,Ya rabb ni baiwarkace meson bauta maka da yi maka biyayya ya Allah ka sassautamin ka yayemin ya Allah "
Ta Karasa tana dora kanta akan sallayan ta dade kafin ta taso lokaci daya taji wani hope ya shige Mata zuciya abunda Ammah ta fada mata yana mata circulating a brain nata , Goge hawaye ta tayi tana fadin "Yess I can made it ,and I will not be bored again ,I still have my brothers ". Tashi tayi ta dauke sallahyan da hijjabin tayi kwanciyarta akan gadon tana Lumshe idanunta .
Su duka ukun suka shigo dakin suka zauna kusa da ita ,bude idanunta tayi tana binsu da kallo ganin yanda fuskokin su yake ,Murmushi ta sakar musu tana jingina da jikin gadon tace "Y'll am fine don't bother your selfs "
Suma Murmushin sukayi wannan ya kama hannunta wannan yana shafa suman kanta ,atare sukace "We are going to Maldives 🇲🇻 "
Wani wawan ihu Asmah tayi tana mikewa akan gadon ta fara tsalle tace "Yess finally am going to Maldives "still dariya take tana tsalle ,gaba daya idanu suka zuba Mata ganin yanda annuri ya wanzu akan face dinta lokaci daya ,Asmah tana matuk'ar Qaunar Maldives Tanason zuwa kasar amman duk sanda zasuje Dady ne yake musu Cikas seyace saboda makarantar ta .
Fadawa tayi kansu tana kankamesu tace "I love you my everlastings "
"We love you too princess "
Sakin su tayi tana komawa baya tace "When are we going "?
"Tomorrow "
"Tam bara na hada kayana kar nayi mantuwa ,"
Dariya sukayi gaba Dayan su suna fita daga dakin .
Ammah ta tarar a Parlour ta karasa wurinta da sauri tace "Ammah suprise "
Dagowa tayi tana cewa "Am all ears "
"Zamuje Maldives gobe Ammah am so happy ".

ALAQAR MUWhere stories live. Discover now