chapter 6

7 0 0
                                    

💋_ALAQAR MU!_💋
                   ~ Our destiny~

©️®️'''Hafsatouamjad'''

Chapter 06.

Littafin ALAQAR MU na kudi ne it’s just 500 Vip 1k contact 08100312134 to make your payment .

*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa,  yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye!  infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya  irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*

Ahankali ya mike ya fita a dakin idanun shi sun fara canza kala ,be iya jayayya da maganar Momy ba ,yana iya bakin kokarin shi wajen yi mata biyayyah duk wani abu da takeso shi yake mata koda kuwa wannan abun shi ze tauyeshi,Ya ilahi help me out . Ya ke maimaitawa a zuciyar shi har ya karasa part din shi ,zubewa yayi akan kujeran parlour shi yanata maimaita duk Adduan da yazo bakin shi ,Shi abunda yakeso
Ya gane shine duk wadannan Maganganun na Momy me suke nufi ? Shi yasan wanda bashida UBA kawai ake cewa shege ko tsintacce,Mesa Momy take alakanta Asmah da wadannan maganganun bayan kuma ita da iyayenta . ?koma menene shi babu ruwan shi abunda ya sani kawai he really loves her kuma he will fight for her ,ba yana nufin zeyi jayayya da maganr Momy ba amman wannan karon baya tunanin ze iya sacrificing .

Washe gari da safe 7 su Asmah suka taso around 12 suka sauka a babban Filin tashi da sauka na jiragen sama Aminu kano international airport, Babu bata lokaci passengers suka fara saukkowa kowa rike da kayan sa , A wannan lokacin ne Asmah ta fara saukkowa da luggage dinta a hannu ,bayanta yayyunta uku biye Da ita , Driver su ne yazo daukar su ,Dan haka Asmah ta shiga gaban Motor su kuma duka suka zauna a baya ,basu dauki lokaci me tsayi ba suka isa gida seda driver yayi parking sannan suka firfito ,tun kafin su gama fitowa Asmah ta fito da gudu tayi cikin gida tana kwallawa Ammah kira “Ammah am back “
Ammah dake tsaye a parlour tayi folding hannunta tana dariya tace “Welcomes back princess “
Da gudu ta karasa tayi hugging Ammah tana Murna tace “I missed you Ammah “.
Murmushi Ammah tayi tan dagota tace “Am here “
Shigowar su Yusuf yasa ta karaso cikin parlour hannunta rike dana Asmah kallon su take dukan su harda Hammad da yayi kicin kicin da rai babu alamun faraa tace “Sannun ku da hanya “.
Gaisheta suka farayi sannan suka amsa Sannun da ta musu , “kuje kuyi wanka se muyi lunch “
Babu musu suka mimike suka fita dukan su ,sannan taja hannun Asmah tace “Take bath “
Dakin ta ta wuce da Dan sauri tace “Ammah zan baki labari “
Dariya tayi tace “Toh “
Ita kuma ta karasa shigewa Billy Ammah ta kwallawa kira data fito tace Mata ta dauki kayan Asmah ta kaisu dakinta ,ta bude Luggage din ta Ware marasa wanki ta saka su a laundry masu wanka ta Jera Mata a wadrope,Da Toh ta amsa ta dauki kayan ta shiga dakin nata , tana zaune tana gyaran Asmah ta fito daure da towel,Kallon billy tayi tace “Billy ko sannu da zuwa kin yiwa tsarabarki “
Dariya Billy tayi tace “Haba Asmah Ammah ai baayi haka ba “
“Toh Ki Naji na dawo maimakon ki fito da gudu kiyi welcoming Dina kikayi shiru a kitchen “
“Toh yi hakuri little Girki nake muku “
Washe baki tayi tace ,”Okay zan baki tsaraban “
Godiya Billy tayi bayan ta gama jera mata kayan ta maida Luggage din inda take ,ta kai kayan wankin cikin loundry ta fito .
Shiryawa Asmah tayi cikin riga da wando Masu Tsushi wandon Bekai har kasan kafanta ba Dan har ana iya Ganin Leg chain dinta me kyau da kyalkyali, wuyan rigar a bude yake sosai har tudun boobs dinta yadan fito ta saman wuyanta , gashinta me tsayi da laushi tayi drying sannan ta daure shi da babban ribborn pink ko dankwali bata daura ba ta saukko kasa da tana Dan wakar ta tana jujjuya kai ,Kan dinning ta samesu har su Yaya Yusuf sun rigata zuwa ,Da sauri ta karasa tana cewa “Ammah shine baa jira ni ba “
Zaunar da ita Ammah tayi tace suma yanzu suka zo ai ,kinsan bazasuci abinci bakyanan ba .
  Gyada kai tayi tana murmushi
  Tunda ta fito Hamamd yake Binta da wani mayataccen kallo jiya ke kamar ya janyota ya rungumeta sosai wani soyayan ta yake kara fusganshi,bama yanzun daya ganta cikin wannan shigar kamar wata Yar tsana, Ina he can’t loose her this time koma me zaayi sede ayi .
   Duk kallon da yake mata Ammah na lura dashi ,tunda suka fara cin abincin take zuba ,kuma surutun nata duk akan Maldives ne tanata bawa Ammah labarin yanda kasar yake .
      Seda suka gama cik abincin tukunna suka dawo cikin parlour lokacin an kira sallah Yan mazan se suka fita Ammah da Asmah kuma suka yi nasu sallah a parlour .

Momy ta kwana da shirin da safe zata shigo gidan Ammah ta kare mata cin mutunci ,Dan bazata bari Danta ya auri tsintaciya ba ,dawowar Dady daga tafiyan da yayi ne ya dakatar da ita sabida me fada musu ze dawo ba kawai ganin shi sukayi .
   Seda ya huta yaci abinci sanann ya shiga part dinsa yacewa Momy ze huta .
    Be wani dade da shiga ba Momy ta zari mayafinta da waya tace wa Nabila bara ta shiga gidan Ammah ta fito , kwata kwata hankalin Nabila be kwanta da shigarta gidan ba Dan tasan halin Momy ita mamaki ma abun yake bata duk yanda suke shiri da Ammah amman akan ya Noorain zata iya mata rashin mutunci Kuma alhalin ba ita tace ya sota ba ,ai shi Allah babu ruwan shi ,kuma daman haka Allah yake lamarin sa amman hankalinta se be tashi ba tunda tasan Dady yana gida duk abunda Momy zatayi dole ze dawo kunnenshi ,kuma tanada tabbacin Dady baze taba hana ya Noorain ya auri Asmah ba duba da mutuncin dake tsakanin su da amintaka .

A zafafe ta shiga parlour ko sallama batayi ba ,Ammah Jin fadowar mutum cikin parlour babu sallama yasa tadan juyo da sauri Dan ita taji tsoro ma , ganin Hajiya Aisha yasa ta mike da faraarta ta nufeta“Sannu da zuwa ki shigo mana kya tsaya daga kofa “
Daga Mata Hannu Momy tayi tace “Ba wannan ya kawoni ba ,nazo ne na miki kashedi akan abunda nakejin yana shirin faruwa ,Ana kokari a tattagawa yarona auren Wancan tsintacciyar yarinyar Asmah da baasan ahalinta Ba Toh Wallahi muddin Ina raye d’ana baze taba auren shegiya ba aje afara Nemo iyayenta da ahalinta kafin ayi yunkurin kakaba Mata dana ,Shi wanda ze auretan yayi bincike ya gano ba Yar sunnah bace ya fasa ko ?shine zaa sauke tsiyar akan ahalina da mutunci mu da kimar mu ,Toh Wallahi baze yiwu ba Wutsiyar rakumi tayi nesa da kasa ,gara tunda wuri Asakarmin kurwar yarona ,ban taba fada Noorain ya mayar min ba se akan Asmah ,ko Mata sun kare a duniya bazan barshi ya aureta ba gara ya mutu babu aure wallahi mtssww “.
Fuuuuu ta jiya ta fita a dakin Da sauri kamar Walkiya ,
Faduwar Abu Da Ammah taji a bayanta yasa ta juya Da sauri ganin Asmah kwance yasa ta kwalla kara ta nufeta da gudu “Asmaaaaah “

Kuyi manage da wannan yau bana jin dadi ne. Free pages ya kusa karewa kuyi payment dinku yanzu aka fara tafiyar.

ALAQAR MUOnde as histórias ganham vida. Descobre agora