chapter 4

3 0 0
                                    

💋_ALAQAR MU_💋
                   ~Our destiny ~

©️®️~Hafsatouamjad ~

Chapter 04

*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa,  yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye!  infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya  irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*

✍️ Koda sukaje Airpot basu wani dauki time ba jirginsu ya tashi .
Karfe 6 jirginsu yayi landing a Maafaru international Airport dake kasar Maldives babu bata lokaci matafiya suka fara fitowa kowa da Luggage dinsa rike a hannun sa .
 
     A bakin step din jirgin ta tsaya Lumshe idanunta tayi tana shakar daddadan Iskan dake kadawa, Murmushi tayi me kyau sannan ta fara tafiya brothers dinta na biye a bayanta .

     Wanni babban Land cruiser ne yazo daukar su,driver ne ya fito ya loda musu luggage dinsu aciki sannan suka shi shiga ya jasu.

  A wani babban Hotel me matukar kyau da tsari yayi parking dukan su suka fito , Kowa rike da jakar su suka nufa cikin hotel din ,Wanda akayi manyan rubutu daga can saman flour din hotel din yana fitar da haske me matukar kyau CROWN BEACH HOTELS MALDIVES.
Already sun gama booking na dakunan da zasu sauka ,suna shiga reception din waiters din suka basu keys dinsu daya daga cikin su yace “We hope you will like it “
“Thank you “
suka amsa mishi suka fara bin elevator .
Seda suka fara rako Asmah dakin ta,Yusuf ne ya bude dakin ,suka shiga Jakarta ta ajiye da sauri ta nufa bakin babban glass door din da yayiwa dakin kawanya ,wanda kake ganin komai daga ciki kuma wanda yake waje ma ze ganka “Woow Beach “
Ta fada tana rufe bakin ta farin ciki ya mamaye Mata zuciya , Hammad ne ya dannan Mata wani lock dake gefen glasses din nan take kofan ya bude ,Dan varender ne da kujeru guda biyu a ciki se kuma wani tempoll Dan kara mi me kamar umbrella white in colour a tsakiyan kujerun daga sama ,zama tayi akan kujeran tana kallon beach din sosai colour ruwan ya burgeta juyowa tayi ta kalli su Hammad tana making love da hannunta . Murmushi sukayi suka ce Mata “Did you like it “?
“Yes you really suprise me “
“Good come and rest bara muje muyi wanka muyi sallah then semu fita ko “?
Da sauri ta tashi tayo cikin dakin tana fadin yess

    Ta dade tana kare wa dakin kallo “My brother are the best the know all what I want “
  Ta fada tana zama akan gadon ,tashi tayi ta shiga toilet akwai sabon towels da sabulu da brush da Maclean da suke ajiyewa duk sanda zaa sauka a kowani daki .
    Kasancewar weather Garin akwai sanyi yasa tayi wanka da ruwan zafi sosai sannan ta Dora towel ta fito luggage dinta ta bude ta zari wani riga Mara nauyi ta saka ,sun ajiye musu sallaya da hijjabs sannan sun danyi rubutu ajikin wani kusurwa an rubuta Alqibla. Sallolinta ta rama da ake Binta sannan tayi sallah isha Dan har time ya gota ma.
Seda ta idar sannan ta fara shiryawa cikin shigan doguwar riga straigt an Mata tsaga daga baya rigan plain ne babu wani hayaniya ajiki amman sun karbeta sosai ,veil dinta ta dauka ta daura yanda ta Saba daura shi ta dauki hat dinta da Jaka ta fito a dakin , kicibus sukayi Da Hammad ya kalleta yace “Kinyi kyau “
Thank you .
Waya ya Mika Mata yace nata ne,tsalle ta daka tace “You’re the best bro thank you “
Time din Su Yusuf ma sun fito duk seda sukace tayi kyau sannan sukace su tafi , wayarta take ta dannewa ganin komai ya Hammad ya daukko mata Whatsaap da Snapchat .
A motor Dazu aka kuma zuwa daukar su , wani babban restaurant suka nufa ,yana daya daga cikin restaurant din da ake ji dasu a Maldives 🇲🇻 Faruma restaurant ,Dhifushi island 🌴.Wurin cike yake da mutane kowa nata sabgar gaban shi , a babban table suka zazzauna Menu dake ajiye a ko wani table suka dauka suna dubawa ,Waiters na tsaye daga bayan su Asmah ce tace “Bring Gulha ,Reef fish ,sago ,salsa and mashuni,”
Kallon ta Hammad yayi jin abunda taketa lissafowa .
“Can you eat all this Asmah “?
Zumbura baki tayi tace “Yess Bro I really like it “.
Gyada kai yayi yace shidai akawo mishi Coffee da Rice se grilled fish . Suma duk suka fadi abunda sukeso babu bata lokaci aka kawo musu , duk abunda sukeyi Asmah na musu vedio ta snap har sun gaji da wannan Dabiar tata .
Se 9:30 suka fito a wurin location dinsu suka koma , Ammah ce ta kira a wayar Hammad take tambayar ina ‘Yarta dole ya fito daga dakin yaxo dakin Asmah ya kawo mata wayar sun dade suna waya sannan Sukayi sallama Asmah tace gobe zata kirata a Wayarta vedio call .
Seda safe yayi ma Asmah ya koma dakinshi.

Ta dade batayi bacci ba tana ta kallon yanda mutane ke shawagi , labulen dake jikin glass din taje ta rufe sannan ta dawo ta kwanta .Washe gari da safe ta kira Ammah tanata fada mata yanda kasar yake ,Da duk inda sukaje da abunda taci Seda ta fada mata Ammah nata yimata dariya tace “Acici “
“Ammah Allah abincin su akwai dadi fah “
Gyada kai tayi tace”Naga alama ,I hope kina shiga cikin ruwa maganin dana baki Ki cigaba da amfani dashi “
“Ammah yanzu banjin komai fah am fine amman zan cigaba da amfani da maganin “
“Good Allah ya kara sauki ,jiya Noorain ya kirani yake tambaya na ya kuka sauka “
Shiru tayi tana Dan daga giranta sama ,tana tuna yanda yake mata deep look
“Zan tura miki number shi yanzun seki kirashi kinji “
“Toh Ammah “
Tace sanna sukayi sallama ,immediately ta tura mata number shiga message din tayi ta dade tana kallon number sannan tayi dialing , yanata ringing baa daga ba setayi tunanin wani abun yake dan haka bata kuma kira ba kuma bata kuma bi takan shi ba ,wanka tayi suka fita yau sunsha yawo ba kadan ba har cikin jirgin ruwa suka shiga ,tasha hotuna ba kadan ba se dare suka dawo kamar jiya ,duk yanda sukasha yawo ko a fuska bata nuna ta gaji ba saboda yanda takeson yawon .
   Seda zata kwanta taga missed call ganin number Noorain yasa ta share tayi kwanciyarta acewar gobe zata kirashi .

     Yau kwana su biyu da zuwa ,tana tsaye daga jikin varrender dakin tana kallon yanda ruwa yake tafiya iska me dadi yana kadawa ahankali ,kiran da ya shigo wayar ta ne yasa ta kalli screen din wayar sliding tayi tana kara wayar a kunnenta

Daga can bangaren Noorain yace “Salamu alaikum “
  “Waalaika sallam “ tace tana zama akan kujera
Mamaki ne ya kamashi jin kamar muryan Asmah “is this Asmah “?
“Yes nice ,Ammah ne ta turamin number ka tace na kira “
Murmushi yayi me kyau yace “Good ya Maldives din “?
“It’s Good as i want “
Hira ya fara janta dashi kadan ,kasancewar Asmah tanda saurin sabo yasa babu bata lokaci suka Saba .labari take bashi na yanda kasar yake da yawan da tasha .
Sosai ta sakashi nishadi , tace “Bara na kiraka vedio call kagani “
“Okay “
Yace yana katse kiran ,IMO ta shiga tayi dialing number shi ,babu bata lokaci yayi picking yana kwance akan kujera sanye da Armless riga da dogon wando , kallonta yake ganin yanda ta kara haske tayi kyau sosai wani doguwan riga ne pink a jikinta se Kuma chantily cap da ya bayyana tulin sumar kanta me santsi, nuna mishi beach din ta farayi tana Murmushin daya tafi da hankalin shi tace “Ya Noorain I really like beach “
“I will take you one day promise “
Bata gane abunda yake nufi ba she just answered “Really “?
“Yes I will never let you go Asmah “.
“Thank you Ya Noorain “
“Who is at your back “
Noorain ya tambaya Asmah Dan ya dade da ganin Hammad a tsaye daga bayan ta .Juyowa tayi tana kallon Ya Hammad ganin yanda yanayin fuskar shi ya canza ne yasa ta mike da sauri tana nufar shi ,juyawa yayi yana kokarin barin dakin ,wayar ta ajiye da sauri akan gadon tana cewa “Ya Hammad “
Tsayawa yai cak daga jikin kofar be jiyo ba , wurin shi ta karasa tana riko hannun shi tace “Meya sameka “?
Wani abu yakeji me zafi ya tsaya mishi a makogaro,Waye Asmah take magana dashi ? He promise this time baxe bari Asmah tayi nisa dashi ba ,he really love her and he will marry her ya gaji baze bari ya cigaba da yiwa kanshi illah ba alhalin yanada ikon da ze sota din ,shi be taba jin soyayar wani abu ba a zuciyan sa sama da Asmah ba ,wannan karon ze fuskanci Ammah gaba da gaba he will not loose her again .
“Nothing am just having headaches “
Ya fada yana fita daga dakin ,binshi tayi da kallo sannan ta juya kwata kwata bataji dadin ganin shi haka ba ,dole something had happen .
Daukar wayar tata tayi tana kallon Ya Noorain .
Mood dinta dayaga ya canza ne yasa yace “Meya sameki “?
“Babu komai Ya Hammad ne bayajin dadi I feel bad “
“Did you feel bad because of me “?
Girgiza kanta tayi da sauri tace “No “
“Let me leave you be calm “
Be barta tayi magana ba ya katse kiran ,
Oops ta fada sounding so irritating,
Kwanciya tayi akan gadon tana jin zuciyan ta babu dadi .
Yana shiga dakin shi ya fara safa da marwa ranshi a bace yafara cewa “Noo I can’t loose you Asmah my love for you is indescribable wannan karon bazan rasa ki ba ,akaron farko na hakura amman bazan bari damana ya wuce ba “
Wayar shi ya Zara ya kira Ammah tana picking daga can bangaren yace “Ammah I really love Asmah Dan Allah ki bani ita Wallahi bazan ki kula miki da ita ba , I realise that she is the source of my Happiness karki ki bani ita “.

Meke shirin faruwa ? Me Hammad yake nufi da yana son Asmah bayan biological sister shi ce ,zakuji answer ku ne kawai idan kukabi alkalamina a sannu .

Karku manta this book is for paid it’s just 500 chat or call me via 08100312134 to make  ur payment .ina maraba da masu sharhi .

ALAQAR MUWhere stories live. Discover now