chapter 8

8 0 0
                                    

💋_ALAQAR MU!_💋
~Our destiny~

©️®️'''Hafsatouamjad '''

Chapter 07

Littafin ALAQAR MU na kudi ne it's just 500 Vip 1k contact 08100312134 to make your payment , zanyi discount for the fastest finger .

*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*

Jijjigata take tana kiran sunanta ,su Billy da Emeka da tun zuwan Momy suka firfito jin hayaniya suka karaso kan Asmah da gudu suna kiranta ,"Kamo min ita Billy "
Ammah ta fada hawaye na kwaranya a idanunta ,ciccibota sukayi suka daurata akan kujera ,Yusuf da shigowarsa kenan ganin abunda yake faruwa shima ya taho da gudu yana tambayar Abunda ya faru babu wanda ya samu bakin bashi amsa ,Ammah ce ta dago tace "Daukko min ruwa a fridge suma tayi ".
Da sauri Yusuf ya mike ya nufi medium fridge din dake cikin parlour ya daukko goran ruwan ya dawo Mikawa Ammah goran yayi bayan ya balle murfin shafa karba tayi da sauri tana watsawa Asmah a fuskanta ,sanyayyen ajiyan zuciya tayi sannan ta fara bude idanunta da yayi mata nauyi akan Ammah dishi dishi take ganin mutanen da suka Mata kawanya a kanta har idanun nata suka bude tarr,Da sauri ta tashi zaune hawaye na tarar Mata ta kalli Ammah tana tuna abunda ya faru , She can't believe what she heard ,Inba Ammah ba waye Maman ta Nooo this is impossible da sauri ta riko hannun Ammah tace "Ammah da gaske ke ba Mama na bane "?
Girgiza Mata kai Ammah ta farayi tana sharing tears sosai ,mikewa su Billy sukayi suna Mata sannu suka koma bakin aikin su .
"Ammah answer me "?
Ta fada adan tsorace hawayen ta na sakkowa ,Kallon ta Yusuf yayi yana murmushi yace "Ammah is your Mom little who confused you "?
Kallon shi Ammah tayi tace "Enough "
Riko hannun Asmah tayi tana share hawaye ta tace "My princess am your Mom baki da wata data wuce ni ,please don't take her nonsense talk kinji ni Maman ki ce kuma ina sonki "
"Toh Ammah Naji tana cewa Bazan auri Noorain ba ,daman shi zan aura .
Gyada mata kai Ammah tayi tace "My girl Noorain yana kaunarki kuma yana so ya Aureki ,Zaki aureshi "?
Girgiza kai tayi tace "But his Mom is acting guilty "
"Don't mind her I am sure he will take good care of you "
Saboda ta Kawar da maganar tace "Your Dad is coming back today Don't be Moody okay "?
Washe bakin ta tai tace "Yesss My dad is coming back ,Ammah me zan girka mishi ?
Kallonta Ammah tayi tace "Komai kika girka mishi ze ci Asmah ".Mikewa tayi da sauri tace "Okay yau kam zanyi suprising Dady Cofee zan mishi ".
Ta fada tana wucewa kitchen tare da kwallawa Billy kira .
Yusuf da be gane inda Maganar Ammah ta nufa vane ya karkato yana kallonta yace "Ammah naji kina maganara Noorain auren Asmah zeyi ,Yaushe ya fara sonta kuma yaushe ya fara dating nata "?
Kallon shi Ammah tayi tace "Xan fada muku komai ai for now I want to be alone "
Tana gama magana ta haye stairs tabar yusuf da sakaken baki ,Noorain ? Aure ? Tabe baki yai yana cewa Babban shi dashi kome zeyi da Asmah .

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 11, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

ALAQAR MUWhere stories live. Discover now