_94-97_
*K'ANDE*
Ink'iya:-Nita Dabance!!!
*NA NANA DISO*
http://nanadisoo.blogspot.com
Tun daga lokacin ta daina bari ma su hadu, yau ana gama yimata kunshi haruna yazo ya huce yaga kunshin yayi mata kyau firdausi ya kirawo..." sister kije inji yaya haruna...
" kande ce tace me zanyi masa? Ke bazan zoba ba haba!
" haba k'ande! yaya ne yake kiran ki fa?" To banjiki bani? Ai naji bakiga kunshi nake cirewa ba...
" To in kingama yana jiranki, ne bari nazo A farayi min Nawa...
" kinga firdausi u better go and tell him bazanzo ba karya dinga jiranki....
" Ne bazan iya zuwa ba! Amma ke in k'inga ma k'yaje ki sanar dashi..." mtseww!!!
" farida ce tace lallai yarinyar nan! Mijinki ne fa!
" k'ande ce tace kekika daura mana auren? Bansan mijin nawa zai zama ba?
" firdausi ce ta dura musu ruwan girki,cike da tunanin nan da kwana uku tazama Amarya...
" A'a firdausi har kin dura abincin ne? Taimaka ki cewa kande taje inji haruna ya kirane yanzu...
" Nima nagaya mata tace bazata jiba kuma da Alamun abu zai tambayi ta!
" kande k'ande?
"Naam Anty gani nan sallah zanyi...
" bakije haruna yana kiranki bani ba? Dan shashanci mikika tsaya yine..." Yanzu zanje ai sallah kawai zanyi tashiga dak'inta wanka ta farayi wata doguwar rigarta ta saka wane kyau taga tayi can tace ne wannan hips din sunyi min yawa! Slimming zanyi Na huta haba! Amma fa nayi kyau tasaka dariya turare ta fesa ta daura dankwali ta tafi...
" haruna ke zaune akan gado yanata danne dannen laptop sallama tayi tace...
" Naji ance kana kirana gani...
" banza yayi mata sannan ya dauke numbersa number muneeba ya naima hello ykke? "Lafiya ta kalou ya nigeria? Fine oo.." when zaku dawo?.." zan kiraki....
" ina jiranka fa ko na tafi ne?
" ohh ashe kinanan ai nazata kin tafi tunda bakisan darajata ba!
" i'danu wanta ta kada tace acewar ka ba?
" ai basai Nafada ba kekika nuna har yanzu baki fahimci irin soyayyar danake miki ba kenan?
" shiru tayi sannan tace to me nayi?
" au sai nafada miki, yakikeso nayi ne kinaso na zare kokuma nayi hulda dawasu matanne?
" kaga ba fahimtar wannan kalaman naka zanyi ba so sai anjima...
" Bakomai kice duk abunda kikeso Amma ki sane cewa ne mijin mace hudu ne so tunda haka kika zaba fitar min daga daki yanzun nan...
" har cikin harta sai dataji maganar sannan ta tsaya hawaye yana bin fuskar ta....
" cikin bacin rai yace walk out!!!....
Fita tayi jiki babu dadi dak'inta ta shiga Sai kuka mai cike da tausayi Ni daman Nasan baya sona kawai wulakanta ne zaiyi gwara yaya abdul tunda shi kaunata yakeyi...
YOU ARE READING
K'ANDE
Romancek'ande Yarinya ce karama fitinanniya Kuma matsokaniya, bata shakkar kowa akauye, kullum burrin ta taje birni tayi karatu! zuwanta birni ya chanja ta? karatun datakeso ta soma? Amma Kuma kalubale da matsalar rayuwa Sai tunkarota suke! mahaukacin da t...