FALALAR ZIKIRI DA TASBIHI DA GODIYA GA ALLAH

49 0 0
                                    

[31/5/2017. 2:00 pm]
        [5/9/1438]

® *_Eloquence Writers Association


*FALALAR ZIKIRI DA TASBIHI DA GODIYA GA ALLAH

Writing by ✍🏽
      Basira Sabo Nadabo

*Bismillarhir-Rahmanir-Rahiim

_Da Sunan ALLAH, Mai Rahama Mai Jin Kai

Ga Amsar Tambayar Mu Ta Jiya:

*Suratul-Masad (The Palm Fibre),* In Mun Lura Duk Karshen Surar Zamu Ga Ta
Da Misali: Tabbat Yadaa Abii Lahabin Wa Tabb(a), Aya ta biyu kuma karshen ta: Kasab(a), Ta Uku ma haka: Lahab(in), ta hudu ma: Hatab(i), ta biyar ce kawai ta kare da Masad, To wannan surar itace ta Kare da Ba'un a Al'Qur'Ani Mai Girma, ALLAH Yasa Abinda nafada dai dai ne, Wallahu A'alam• _In Shaa ALLAH_


      *ADDU'AR WANDA YA FITINU DA SHAKKA A CIKIN IMANI

_Amantu Billahi Wa Rusulhi

Nayi Imani da ALLAH da Manzannin Sa. *Muslim 1/119-20*

Ya Karanta Faɗin Allah Maɗaukaki:


_Huwallahu wal akhiru waz-zahiru walbatinu wa huwa bikulli shay'in alim

Shine na farko, Shine na karshe, Shine Bayyananne, Shine Boyayye, kuma Shi Masani ne da komai. *Abu Dawud 4/329. Albani yace insnadinsa kyakkyawa ne a cikin Sahih Abu Dawud 3/962.


*Prayer For Forgiveness And Mercy

*Rabbana zalamnaa anfusanaa wa il-lam taghfir lanaa wa tarhamna lanaa kuunanna minal-khaasirin(a)

_Our Lord! We have wronged ourselves; if You do not forgive us and have mercy upon us, we will surely be of the losers


*Prayer For Avoiding The Fate Unjust People

*Rabbana laa taj'alnaa ma'al qaumiz zaaliimiin(a)

_Our Lord! Send us not to the company of the wrong-doers. *Q7:47*

Ga Tambayar Mu Ta Yau:

*Wanene Malamin Farko Daya Fara Binne Ďan Uwan Sa A Doran Kasa?


Domin bani amsa saboda mu karu da juna ku biyo ni ta wannan number:



*In Dedication to my late Father Alhaji Sabo Nadabo and also Alhaji Nuhu Abdullahi

_May your gentle soul continue rest in perfect peace in paradise, Amin Ya Allah



Yar Uwarku Ce Koda Yaushe A Musulunci:

      Basira Sabo Nadabo

Falalar Zikiri DA TASBIHI Da GODIYA GA ALLAH Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang