FALALAR ZIKIRI DA TASBIHI DA GODIYA GA ALLAH

22 0 0
                                    

(7/6/2018. 10:25 am)
   (12/9/1438 A.H)


® *_Eloquence Writers Association_



*FALALAR ZIKIRI DA TASBIHI DA GODIYA GA ALLAH*



Writing by ✍🏽
      Basira Sabo Nadabo




*Bismillarhir-Rahmanir-Rahiim*

_Da Sunan ALLAH, Mai Rahama Mai Jin Kai_




Ga Amsar Tambayar Mu Ta Jiya:

*Wadan Da Azumi Bai Wajaba a Kansu ba sune:*

_Yaro, Maralafiyay, mahauchi, Matafiyi, Mace wacce ta haihu, jinin haila, wanda Ya tsufa, mai shayarwa da mai cika_ Wallahu A'alam





*ZIKIRIN SAFIYA DA Maraice*




_Allahumma innii as-alukal-'afwa Wal'afiyah, fid-dunya wal-akhirah, Allahumma innii as-alukal-'afwa Wal'afiyah fii diinii, wadunyaya wa-ahlii, wamalii, Allahummas-tur'awratii, wa-amin raw'atii, Allahumah-faznii, wa'an shimalii, wamin fawqii, wa-a'uuzu bi'azamatika an ughtala min tahtii._

Ya Allah! Ina rokonka afuwa da aminci daga dukkan mummuna a duniya da lahira. Ya Allah! Ina rokonka afuwa da aminci daga dukkan mummuna a addinina, da duniyata, da iyalina, da duniyata. Ya Allah! Ka yi mini sutura, Ka kwantar da hankalina. Ya Allah! Ka kiyaye ni ta gabana, da ta bayana, da ta damana, da ta haguna, da ta sama da ni, kuma ina neman tsari da Girmanka da a kisfe kasa dani. *Abu Dawud da Ibn Majah, duba: Sahih Ibn Majah 2/332.*





*Prayer For Seeking Protection Against The Anger Of ALLAH*

*Rabbana 'akshif 'annal-'adhaaba 'innaa mu'minuun(a).*

_Our Lord! Relieve us of the torment, for we are believers. *Q44:12.*


*Prayer For Guidance And Reliance

*Rabbana 'alaika tawakkalna wa 'ilaika 'anabna wa ilaikal-masiir.*

_Our Lord! We trust in You and to You we turn in repentance and unto You is (our) final return. *Q60:4.*



Ga Tambayar Mu Ta Yau:

*A Wani Wata Ne Akayi Fadan Badar?



Domin bani amsa saboda mu karu da juna ku biyo ni ta wannan number:

*In Dedication to my late Father Alhaji Sabo Nadabo and also Alhaji Nuhu Abdullahi and beloved Muslim Ummah

_May gentle souls continue rest in perfect peace in paradise, Amin Ya Allah


Yar Uwarku Ce Koda Yaushe A Musulunci:

       Basira Sabo Nadabo

Falalar Zikiri DA TASBIHI Da GODIYA GA ALLAH Where stories live. Discover now