na cuceta 21

6.8K 385 38
                                    

❤💛🧡🖤💜💙💚
NA CUCE TA
💜💙💚🖤💛🧡❤


®Zuwairat (ummumaryam)

2⃣1⃣


Don't forget to follow and vote me on wattpad *@ummumaryam29*




Salem na tuki yayi dailing number Hajiya babba few seconds later Hajiya dake zaune kan gado tayi picking tare da sallama, gaidata yayi sannan ya fara cewa
"Mom...yazid yaki tahowa...." Ya fada ahankali, Hajiya shuru tayi for a while sannan tace
"Wannan matsalan shine...if he wants he can remain they for ever...." Ta fada atakaice sannan ta katse wayanta, Hajiya Aisha dake jin abunda  Hajiya ta fada shuru tayi amma she feels pity for yaxid,  Salem ajiye wayan yayi cikin sanyin jiki ya cigaba da tuki. Yana isowa kofar gidan Hajiya Aisha yayi parking ta fito yayi mata godiya har zata shiga gida ya tsaida ta tare dacewa
"Pls Hajiya da akwai wani babban supermarket nan?..." Ya tambayeta
"Yes...if you reverse... Kayi taking left turn then drive for like 8 minutes zaka
ga wata babba supermarket, ..." Hajiya Aisha ta fada Mashi, godiya ya sake yi  mata sannan ya barwajen, directions dinta yabi har gaban wata medium size supermarket, parking yayi har zai fito sai a dauki waya ya kira dad din yazid, bayan yayi picking ya gaidashi  yake fada Mashi exactly abinda ya fadawa mom, ko uffan baice ba ya kashe wayanshi. Salem girgiza kai yayi yana cewa
"Ko so suke su kashe shi sabida just one mistake.... Ko tuna halin yazid basuyi,...mtwww..." Yafada yana dailing number Hajiya karama. Bayan sun gaisa har zaiyi magana Hajiya tace
"Ina yazid...." Cikin sanyin murya Salem yace
"Small mom yaki tahowa..."
"Ban gane yaki tahowa ba..."
"Mungano gidansu khadija...Ashe motan jos wannan hajjyan ta sakata saboda amminta ta koreta....to shine mukaje har wajen amminta amma taki bamu address din ta....shi kuma yazid yace in bata bashi ba bai dawowa...."
"What sort of thing is this?....yanzu yana chan gidansu khadija kenan?..."
"Yes mom...."
"Kai kana INA?..."
"Na maido hajiyan data rakamu gidane...amma zan koma chan....kuma I think uwar khadijan needs a medical attention..." Inji Salem,
"To ya zaayi kenan...ko zaka nemi wani doctor ka tafi dashi ya dubata?...I will repay....." Inji Hajiya karama
"Wannan ba matsala bane..Allah yasa in samu...don wurin is a little bit low ne...amma I will search...."
"Yauwa thanks.... Bari in kira shi yazid...." Ta fada Mashi sannan ta katse wayata. Salem shiga cikin supermarket din yayi

Daga chna gidan su dija, yazid daya gaji da jingina da bango sai ya dan kwanta tare da yin pillow da hands dinshi. Idanuwanshi lumshe amma ba bacci yake ba don yana jin duk tarin da ammi dake kwance takeyi. Bai Dade da kwanciya ba wayanshi ta dau kara, bai bude idanuwa ba ya saka hannu cikin aljihunshi ya fiddo wayan yayi picking.
"Yazid... " yaji muryan Hajiya karama ta kirashi
"Yes mom..." Ya fada in a very low voice da sai mutum ya Kasa kunne zaiji abinda yake cewa
"Wai me nakeji?..."
"Babu....komai...pls..." Bai idaba ta katseshi dacewa
"To in bakason ranka ya baci... Ku taho da Salem...." Ta fada Mashi atakaice, daga kwance  ya girgiza kai
"Mom...am...sorry... Ban dawowa...sai an fadamin inda khadija take..."
"Ina fada maka ka dawo kana arguing dani?...."
"Mom ba haka bane....I can't leave thinking I have made an innocent gal an outcast... Pls mom kuzo Ku bata hakuri ko zata ga girman ku ...pls..." Yafada hawaye na gangarowa daga closed eyes dinshi,
"Dalla rufemin baki....ba ance tana wajen families din amminta ba?...." Ta daka Mashi tsawa,
"Mom...in suma sun koreta fa?.... Amminta ta koreta ballesu?...pls kuzo...." Ya fada yana kuka ahankali
Ajiyan zuciya Hajiya karama ta sauke sannan tace
"Haba dear...in ka zauna wurin zai nuna kaman you are proving stubborn... So ka dawo sai Ku koma bayan few days...." Yazid kai ya dinga girgiza kaman tana tsaye tana kallon shi
"I can't mom...I will stay...." Bai idaba Hajiya karama ta katse dacewa
"Wato gardama kake dai yimin ko?.... Kanason in cire hannuna cikin cases dinka?...".
" no..Mom... "
"Then come back home..." Yana shesseka  yace
"Am sorry... Pls am sorry...I can't leave...." Ya fada ahankali sannan ya katse wayan tare da kashewa completely, sulalar da wayan yayi nan kasa yana goge face dinshi daga inda yake kwance.

NA CUCE TAWhere stories live. Discover now