na cuceta 38

9.8K 652 101
                                    

🧡💛💚❤💙💜
NA CUCE TA
💜💙💚💛🧡❤


®Zuwairat ( ummumaryam)


3⃣8⃣




Yana tuki suna hira da mufida while yana kallon dija ta mirror, dija ta kurawa waje daya ido tana tunani, ba komai take tunani ba illah daukan dataga yazid yayiwa mufida, abin ya mugun daure mata kai, tambayan da takewa kanta shine Bai taba yiwa mufida abinda yayi mata ba,
"Killan" ta fada cikin ranta don ta tabbayar da ya taba shayar da ita wannan azaban ko amafarki bazata  yarda ya rike mata hannu ba balle ya zagaya hannu ya dauketa kuma ta amince, Dan ajiyan zuciya ta saki tana sake direction din tunaninta zuwa inda zasu, kawai said ta fara aduan Allah yasa gida zai maidata don ko a lahira bata fatan zama 10km to him, kwata2 bata sonshi kusa da inda take, mufidace ta juyo ta kalleta tare da sakar mata murmushi ta sadda kanta kasa batare data maida mata martani ba don wani irin kallon mamaki kawai take mata.

Karfe 7 saura suka isa garin abuja, inda ya saba yi masu takeaway duk sanda sukaje outing da mufida ko duksan bayason ta sha wahalan dafa abinci yayi parking, rikewa mufida hannu yayi tare dayi mata kiss a hannun sannan yace
"Sugar me zakici?..." Ya tambayeta dukda yasan her favourite,
"The usual..." Tafada tana dariya at the same time tana daga Mashi gira daya, dariya shima yayi yace
"Daman I know...kawai don in fita hakkinki yasa na tambayeki..." Yafada sounding very romantic, juyawa yayi wearing a lovly smile yana kallon dija da kanta ke kasa don tunda taga ya rike mata hannu ta sadda kanta kasa,
"Small baby me zakici?..." Ya tambayeta yana wishing ko zata daga kai sama su Dan hada ido amma ko daga kai bata yi ba balle ta amsa Mashi, kara maimaita tambayan yayi Amman no response, mufidace ta juyo daga inda take zaune tace
"Dear me kike shaawan ci?..." Ta tambayeta cikin natsuwa, ahankali ta daga kai tana kallon mufida tace
"Babu komai ..." Ta amsa mata in one word ta maida kanta kasa, kallon ta yazid yayi for almost ten seconds sannan ya fita daga cikin motan.

After like 25 minutes ya fito da ledas ya bude baya ya ajiye gefen  dija sannan ya sjiga suka kama hanyan CBN quarters. Suna shiga gate dija ta bude baki tana kallon new environment dinta don dukda dare ne tamkar rana don wurin kal da haske.  Parking lot yayi parking sannan ya fito mufida ta fito, dija kam tana zaune bata fito ba, saida ya bude booth ya dauko bag dinta sannan ya bude mata kofa tayi saurin fitiwa,attitude dinta is so funny and annoying to him and he knows the exact way to stop it. In Baku mance ba I once told you yazid yana da flat a CBN quarters which is four bedrooms and well furnished. To part dinshi ya shiga yana Jan bag dinta, mufida ma shiga tayi while dija na tafiya ahankali tana kalle2 sannan ta shiga ciki.  Yazid na rufe kofa ya ajiye bag din ya nufi inda mufida ke tsaye, wani irin hug yayi mata ya baya yana kissing wuyanta, da sauri mufida ta fara cewa
"Pls baby stop...don't let your wife downgrade me...pls mana..." Tafada ahankali,
"She won't..." Ya amsa mata yana licking wuyanta,  dija ji tayi kaman tayi tsuntsu ta tashi saboda kunya Amman kuma hakan bai hanata kallon su kaman movie ba,
"Baby pls stop....am begging..." Inji mufida,
"I miss your body baby... Pls give it to me tonight..." Yafada yana shafa belli dinta da two hands dinshi sannan yadan saci kallon dija ta wutsiyan ido sukayi ido hudu ya daga mata gira daya, da sauri ta dauke kanta,
"You know sauran six days..." Inji mufida dake kokarin balle hannun yazid daga jikinta, kfa ya fara bubbugawa kaman yaro
"Pls don't kill me...have mercy sugar...mutuwa zanyi...." Yafada kaman zaiyi kuka kuma loud Wanda yasa dija kara sakin baki.
"Dear if you love Allah stop..." Inji mufida, da sauri ya balle hannun shi
"Na bari madame...yanxu wane daki zan kai kanwarki?..."  Yafada yana rike da hannun ta,
"Anyone apart from mine..." Ta amsa Mashi, kiss yayi wa goshinta,
"You are the best... " ya fada mata sannan ya dauki bag din yana kama hannun dija, mufida relaxing kan wani buoyant sofa tayi tana mai jin dadi sannan tana godewa Allah da mijinta bai wani chanza mata bayan ya kara aure ba dukda tasan he loves dija so much Amman he's trying kar ya bata mata
"Ya rabbi kasa inci wannan jarabawan... " tafada cikin ranta while tana kallon yazid da dija sunyi wani corridor
Dija na tafiya jikinta na rawa sabida yanda ya rike mata hannu sanban tana tuna yanda yayiwa mufida, daya daga cikin doors dake inda suke ya bude, taga hadadden daki da komai intact, ajiye bag din yayi yana kallon yanda take kallon dakin, bata ankaraba ya rungumeta, daman hawaye are not that far from her eyes sai kuka, da sauri  ya Dora hannu kan bakinshi yana cewa
"Shush...." Nan take ta hadiye kukan, Dan daga kai yayi yana kallon full boobs dinta da suka fito by force as a result of haihuwan datayi, ahankali ya daga hannun shi daya ya Dora sama while dayan hannun shi na rike da waist dinta, aikam kasa hadiye kukan tayi ta fara kuka tanacewa
"Dan Allah...." Bata idaba ya kara Dora hannu kan bakinshi yana cewa
"I said shush...kiyimin shuru tunda baki Iya magana ba..." Yafada yana caressing boobs dinta, cikin kuka ta fara cewa
"Na...Iya...magana..." Dan saurarawa yayi yana cewa
"Ni ban shaida batunda in nayi maki magana baki amsa min..." Yafada yana kallon how wet and sexy her lips looks,
"Na Iya..."
"Shine nace ni ban San kin iyaba..."
"Kayi...hakuri...." Tafada cikin kuka, ko kadan bai son ganin tears dinta don it hurts him like hell dongani yake she have cried enough, ahankali ya zare hannun shi daga inda ya ajiye su ya rike shoulder dinta
"Ki kalleni..." Ya umarceta da sauri ta daga kai ta zura Mashi ido,
"Kimason inyi maki abinda nayi maki a gidanmu?...." Bai idaba ta kara fashewa da kuka tana girgiza Mashi kai
"Kina so?..." Kara girgiza Mashi kai tayi
"To dga yau duk ranarda nayi maki magana baki amsa min ba...to ki tabbatar said nayi maki sau biyar...kina jina?..." Da sauri ta gyada Mashi kai
"Nafison ki dinga bani amsa da baki bada kai ba..."
"To..." Tafada tana trembling saboda tsoro.
"Kuma duk ranar dana ce kiyi  abu kika ki yi to ki Sani babu mai hanani yi maki sau biyar... Kinji ko?..." Da sauri race
"Eh..."
"Good...yanzu kiyi sauri ki shiga wanka ki sake kaya ki fito waje muci abinci..." Bai idabatace
"To..." Tana juyawa, bayanta yabi da kallo dariya na Neman kufce mashi.
Sai da ta shiga bathroom ya fita, dakinsu da mufida ya shiga bayan ya umarci mufida ta tashi tayi sallah. Wanka ya shiga ya rama sallolin da ake binshi likewise itama mufida bayan sun idar  mufida ta mike ta bude wardrobe ta fara fiddo kayan yazid dake cikin wardrobe din. Adua ya shafa ya kalleta yana cewa
"Baby INA zaki kai kayana?..."
"Your room...." Ta amsa Mashi atakaice,
"To ba nan bane dakina ?"
"No...kasan yanzu dole mu raba dakin...we are two now..." Tafada tana ida kwaso sauran,
"But pls baby da kin bar kayan nan...remember you yourself kinyi complain akan karantan yarinyan nan...so ko kadan ba zaman mata da miji zamuyi ba...it will take sometime kafin wani abun ya kara shiga tsakanin mu... So please don't send me away..." Ya fada kaman zaiyi mata kuka, Dan murmushi tayi tana cewa
"Baby is not as if am sending you away.... Kawai am doing the right thing..kasan babu ruwan Islam da reasons dinka...nidai raba kwana zaayi..." Tafada tana zipping bag data tura kayanshi ciki, Dan hada kai da gwaiwa yayi for few second sannan ya daga kai  yace
"To naji...na raba one one day...ke kwana daya ita daya..." Yafada kaman baison raba days din,
"Hmmm dear daya baiyi kadan ba?..." Bata idaba ya katseta dacewa
"Aa...haka nakeso...kuma about cooking ya zamuyi kenan?... Nasani kuma kema kin San babu abinda zata Iya....ko in sa su mom su samo mai aiki?..." Ya tambayeta, Dan murmushi ta karayi sannan tace
"Don't worry about that...kawai zamu dinga shiga kitchen tare ina nuna mata what to do..." Ta fada calmly, lumshe idanuwa yazid  yayi yana cewa
"Baby  you will do that for me?..." Ahankali ta daga Mashi kai tana cewa
"Yes dear..." Da sauri ya mike ya rungume feeling so happy and excited,
"Baby there's no one like you... Baby you are the best...baby I love you so much...baby you are making me the happiest man on earth...Allah yayi maki albarka...indai aljannan yana kafata na daga maki ki shige kawai...." Yafda sounding very excited,
"Hmmm baby jin dadin na kyautawa matar Kane ko?..." Da sauri ya rufe bakinta da nashi yana kissing dinta in a passionate way, sai da yayi mai isanshi sannan yace
"Baby it's not like that... Kawai kina surprising dina ne....kina nunamin the real you... Maza da dama basu gane irin halin matan da suka aura sai sadda kaddara ta fada masu...yanzu na kara sanin ko ke wacece...and I love you more because of... Allah ya saki farin ciki fiye da yanda kika Sani...I love you..." Magana ya dingayi har saida  mufida ta rufe Mashi baki, daukanta yayi sukayi falo inda suka tarda dija tsaye sanye da blue Arabian gown kaman wacce zata unguwa, bai dire mufida koina ba sai kan dining, dija dake tsaye yazo itama ya dauketa aikam tayi tsuru2 saboda fargaba.
Ajiyeta yayi kan dining yana dariya cikin ranshi yana cewa
"Wata rana da kanki zakice in daukeki..." Mufida mikewa tyi don ta jera masu abinci yace
"Sweetheart just sit and be my guest..." Ya fada mata sannan ya shiga kitchen ya dauko plate, dija dai kanta kasa ko daga kai batayi ba har ya dawo ya jerawa kowa abinci a gabanshi shima ya zuba nashi ya zauna suka fara ci amma dija bata fara ci ba saida suka hada ido ya daga mata gira daya sannan ta maida hankali ta cinye tas ya zuba mata drink tasha. Itama mufida tana gamawa ta mike ta shiga bedroom dinta ta fito da bag da kayan yazid ke ciki ta shiga dashi cikin daya daga cikin bedroom ta jera mashi sannan ta fito ta tarda yazid ya kwace plates yana wankewa, kitchen ta shiga ta rungumeshi ta baya tana cewa
"Baby good night..."  Juyowa yayi ya kalleta yana goge wet hands dinshi da jean dake jikinshi yana cewa
"Wane good night babu ke kusa dani?..." Dariya kawai tayi ta fito ta barshi har lokacin dija na zaune kan dining waiting ace mata ta mike, wurinta mufida taje ta dafa shoulder dinta sannan tace.
"Dear sai da safe..." Ahankali dija ta mike tana cewa
"Anty...wurinki...zan kwanta...." Dariya mufida tayi tana cewa
"Ina fa...ai dakinki zaki kwanta..." Da Sauri ta girgiza kai hawaye na taruwa tana cewa
"Dan Allah...wajenki....zan kwanta....tsoro nakeji..." Tafada hawaye da suka taru suna zubowa, kujeran kusa daita mufida ta zauna tana cewa
"Dear kefa yanzu matar aurece....dole zaki zauna dakinki kuma kibi umarnin mijinki..." Kai dija ta dinga girgizawa kaman agama lizard tana cewa
"Aa Dan Allah...ni banso....binki zanyi..." Tafada tana fashewa da kuka,
"Ki bar kuka kinji...tashi kije ki kwanta ..." Aikam dija tirjewa tayi tana cewa
"Ni wurinki zan kwana..." Mufida mikewa tayi itama dija ta mike tana kuka, mufida na tafiya dija na biye daita mufida juyowa tayi ta fashe da dariya itakuma dija said kara volume din kukanta kawai take, yazid ne ya fito yana goge hands dinshi da wani karamin towel, tsayawa yayi yana kallon su, da Sauri dija ta goge face dinta ita kuma mufida ta shige dakinta. Yazid ne ya karasa inda take tsaye ya sa hannu ya daga jaw dinta, kura mata ido yayi for a moment sannan ya rike mata hannu suka koma falo, zama yayi ya zaunar daita kan kafanshi, sabon hawaye ta fara amma babu sauti, hand dinshi yasa ya goge mata face yana cewa
" meke damunki?..." Ya tambayeta cikin whisper, da Sauri tace
"Babu ...komai..." Shuru yayi for a moment sannan ya daga mata face ta fuskance shi,
"Khadija...." Ya kirata kaman baison magana sannan yana lumshe eyes,
"Naam..." Ta amsa mashi muryanta na cracking
"Ki fadamin abinda kikeso inyi maki... Wanda zaisaki farin ciki ki bar zubda hawaye...kome kika fada yanzu nayi maki alkawarin zanyi maki..." Yafada mata sounding very calm, kaman tana jira tace
"Gida....zan koma..." Bata idaba yace mata
"Banda wannan...ki fadi wani abun..."  still da Sauri tace
"Boko..." Tafada kaman ana fixgan maganar daga bakinta, shuru yayi yana sauraron abinda tace, few seconds later yace
"Boko kikeso?..." Da Sauri tace
"Eh..." Kallonta yayi yana cewa
"Baby kin taba zuwa makaranta ne?..."
"Aa..." Ta amsa mashi without delay don his warning bai bar yawo a kunnenta ba, yazid tunani ya farayi yana kallon yanda  girmanta yake especially yanzu data taba haihuwa, ajiyan zuciya ya saki
"To shikenan Khadija... Zakiyi karatu har sai kince ya isheki kinjiko?..."
"To..." 
"Kiyi min alkawarin duk abinda aka koya maki zaki maida hankali ki koya..."
"Zan.... koya..." Ta amsa mashi da kyar,
"To shikenan...." Yafada yana mikewa daita a hannunshi, kofar dakinta ya bude ya direta kan gado, kwantar daita yayi ya tofa mata adua kaman wata yarshi sannan ya jamata blanket ya rage wutan dakin yayi mata kiss a for head ya fita daga dakin missing her like crazy.

Dakin mufida ya koma ya tardata kwance lullube da blanket, zama yayi bakin gadon tare da dora hannunshi kan hands dinta dake kan cikinta, ahankali ta bude ido, murmushi suka sakarwa juna
"Sleeping already?..." Ya tambayeta in whisper, tana lumshe idanuwa ta daga mashi  kai sannan tace
"You should do the same...gobe zaka aiki...." Tafada tana hamma, kura mata ido yayi for a moment sannan yace
"OK...I wanted us to discuss something... Amma sleep gobe in na dawo daga aiki sai muyi maganar...." Yafada yana kokarin mikewa, ahankaki ta kama mashi hannu tana komawa zaune inda sexy nighty dake jikinta ya bayyana,
"Tell me mana...am all ears..." Tafada mashi amma ko ji baiyi saboda ya kurawa half naked boobs dinta ido, Dan rufe wurin tayi tare da pinching hannunshi,
"You were saying?..." Yafada kaman baison magana, dariya tayi tana cewa
"I said am listening..." Ahankali ya maida legs dinshi kan gadon tare da rufesu da same blanket kaman yanda na mufida ke cikin blanket,
"Baby I want to make love to you...if you refuses me am definitely not gonna make it till morning... So pls accept me..." Yafada idanuwanshi na kara kankancewa,
"Baby we are through with this...sauran five days...pls kayi hakuri...besides you said da akwai abinda zaka fadamin..."
"That can wait....kawai all I want right now is you sugar in my tea...in da zunubi zan roki Allah ya yafe mana...nidai kinsan I can't do this anymore.. Pls...pls... Pls...pls...." Yafada yana matseta a jikinshi, zata bude baki tayi magana ya Dora hannunshi kan bakinta yace
"Shush...pls...pls...pls...plssssssss....gobe zan kaiki shopping...." Dariya mufida tayi saboda yanda yake magna. Bata kara cewa komai ba ta bashi haddin kai.

The following morning sukayi wanka da sallah. Mikewa mufida tayi don  shiga kitchen ya rike mata hannu  yana cewa
"Don't worry.. Ki kwanta ki huta...later kuyi abinda zakuci...ni zanyi breakfast a office..." Yafada yana gyara tie dake wuyanshi,
"OK..." Ta amsa mashi sounding exhausted, gaban mirror ya tsaya yana kallon gray suit dake jikinshi, shi kanshi knows he looks gorgeously breathtaking. Bayan ya gama shiryawa ya je inda mufida tayi relaxing kan gado tana binshi da eyes yayi mata kiss a baki tare da cewa
"Thanks for yesterday..." Sannan ya fita, dakin dija ya shiga har lokacin bata tashiba amma yana shiga ta bude ido saboda kamshin turarenshi. Bakin gado ya zauna tayi saurin mikewa zaune tare da cewa
"Ina kwana...." Wani irin dadi yaji don yasan it's a progress,
"Lafiya lau my little angel...kin tashi lafiya?..."
"Eh..." Kawai tace atakaice,
"Ya jikinki?..."
"Da sauki..."
"Zan tafi aiki...kiyimin adua...." Shuru tayi batace komai ba cikin ranta tana aduan Allah ysa kar ya dawo da rai
"Kiyimin adua mana...kice indawo lafiya.. "
"Ka dawo lafiya..." Ta fada atakaice, murmushin jin dadi ya saki, mikewa yayi don kar yayi late, kiss yayi mata a goshi sannan yace
"Me kikeso in kawo maki?..."
"Ba komai..."
"In kunyi breakfast ki kaiwa antynki maganinki ta balla maki ki sha kinji ko?./."
"Eh..." Wayanshi ya fiddo ya kanga face dinshi kusa da Nata yayi masu selfie, duk I lahirin eyes dinta waje tana kallon kanta cikin wyan ya dauki hoton which makes her look so astonishing.
[6/20, 10:29] zuwairat nuhu: Fita yayi ya bar dakin yana saka waya a aljihunshi, duk wanda ya ganshi yasan he's happy.

❤💙💚💛🧡💜

I am the writer of this novel so I post it at the place I want it to be at a particular time so pls stop copying my novel from wattpad to WhatsApp.  I know ba bari zakuyiba amma it's my right cos it's mine so if you continue I won't be happy. Thanks

NA CUCE TAWhere stories live. Discover now