na cuceta 31

7.5K 619 76
                                    

🧡💜💙💚💛❤
NA CUCE TA
💜💙💚💛❤🧡


®Zuwairat (ummumpls am)


3⃣1⃣



_Follow me on:_

*Wattpad @ummumaryam29*

*Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com*

*IG: zuwairatummumaryam*

*Website:Www.ummumaryam.com*

*And also join my new Facebook group: Zuwairat ummumaryam and Zuwairat ummumaryam page.*

*Snapchat: ummumaryan29*


_Don't forget to vote oooo_

Murmushi doc ya karayi tare da daga mata kai, kura mata ido yayi yaga yarinyace ta gidan karshe, mamakin ya akayi yazid ya Iya auren dija yayi sai Kuma yaga she so gorgeous, dan nurse ta amshi yaron zata kara fita dashi da sauri dija tace
"Ina zaki kaishi?..." Ta fada babu wasa,
"Kwantar dashi zaa..." Ya fada dukda ba haka yaso ba, da tunanin shi in ta farka sai a kai mata dan ta fara shayar dashi. Dan baki dija ta turo
"Baa barinshi nan?...." Ta tambayeshi,
"Kar ki damu zaa kula dashi...." Ya fada mata sannan ya fita. Nurse ce ta shigo ta dauki cup da warm water data tanada saboda ita ta hada mata very thick tea ta sha tana lumshe eyes saboda yanda take jin dadi tea din. Sai da ta gama  ta bata drugs tasha sannan ta saka towel cikin warm water to goge mata jikinta duka dija sai kokarin rufe nakedness dinta  kawai take, su kam yan uwan ammi jira suke first thing in the morning su koma gida don ko jaririn baa basu suka gani ba. Dija komawa tayi ta kwanta ko minti goma batayi ba bacci yayi gaba daita
For the very first time in two months datayi bacci like a baby, she feels so save and secure.

A gidan su yazid kam bayan Hajiya karama ta fadawa Hajiya babba dija ta haihu, zama tayi bakina gado tare da yin tagumi,
"Abu kaman wasa ya zama gaskiya...har kullum ina fatan I should wake up from this dreadful dream...amma gaske ne...." Hajiya babba ta fada cikin sanyin murya, zama Hajiya karama tayi kusa daita
"Pls ki kwantar da hankalinki...abinda zai faru ya riga ya faru.....so kawai muyi planning ahead..." Hajiya karama tayi comforting dinta,
"Yanzu meye abunyi....nidai am confused...." Inji Hajiya babba, itama Hajiya karama shuru tayi kaman mai tunanin wani for almost 3 minutes
"Me zai hana yanzu tunda ta haihu alhaji yaje ya nema mashi aurenta....I think hakan zaifi sauki...." Inji Hajiya karama,
"Nima haka nakeso amma ai kin San halinshi....yana Iya cewa bai zuwa ko kuma yace anemo wani yaje shi bai zuwa...." Inji Hajiya babba,
"Ko dai mu gawa inna?..." Hajiya karama ta tambayeta, shuru Hajiya babba tayi for a moment sannan tace.
"Me zai hana a fara fada Mashi...in bai yarda ba sai mu fadawa Hajiya inna...." Mom ta fada mata, haka dan taba hira kadan sannan suka fita daga inda suke hiran.

Itakam mufida wani empty daki ta koma ta kwanta kasa tana rolling tana kukan bkin ciki, run lokacin da sukayi waya da yazid take kuka, babu Wanda yasan halin da take ciki cos babu Wanda ya ganta sannan babu Wanda ya nemeta saboda yawan mutanen dake gidan. Tana nan kwance bacci y dauketa bayan taci kuka ta koshi, bat farka ba sai wajen karfe bakwai, ji tayi jikinta zafi rau sannan kanta zafi. Da kyar ta mike ta shiga bathroom ta dauko alwallah, tana salla tana hawaye, sai da ta Ida ta kara komawa sai rawan sanyi take kuma batason ta fita don da an ganta zaa gane something is wrong with her, tana nan kwance bacci ya kara daukanta.

Sai wajen ten  ta farka feeling worst than earlier, mikewa tayi ta taka ahankali zuwa bakin kofan ta bude taji babu hayaniya sosai da alaman mutane sun koma sai yan kadan, Vail dake kanta ta yafa har kusa face dinta don kar a gan how swollen face dinta yake.  I ana fita tana takawa ahankali kaman Kazan da aka tsoma a ruwa had ta kusa shiga falo yayi daidai da fita Hajiya babba da Hajiya karama daga inda suka gama hiran su, kallon ta sukayi ita kuma ta sadda kai kasa
"Daughter daga ina kike?..." Hajiya karama ta tambayeta
"Ba...." Ji tayi zatayi kuka sai tayi shuru, da sauri Hajiya karama ta zo kusa da ita ta daga jaw dinta, nan swollen and red eyes dinta ya bayyana,
"Subhanallah!!..." Suka fada atare while mufida ta kara fashewa da kuka dukda voice dinta bai fita
"Haba daughter.... Haba daughter.... Meye matsalanki da bazaki fada mana ba?.... In yazid ne ai bai fi karfin mu ba....ji yanda yanda jikinki ke zafi...." Inji Hajiya karama dake rike da wrist dinta,
"Kiyi hakuri kinji....(komai yayi farko dole zaiyi karshe....nasan it's a trial time for this family amma ya muka Iya da ikon Rabbi... Dan Allah kiyi hakuri kinji...nasan duk mahakurci mawadaci ne...." Inji mom yazid, kai mufida ta dinga gyada mata duk sai tausayinta ya kamasu,
"Muje insa a hada maki ruwan wanka  sai kici abinci kisha magani...." Inji Hajiya karama dake rike da hannunta. Babu gardama tabita part dinta.

NA CUCE TAWhere stories live. Discover now