💘💘💘💘
_*DUK TSUNTSUN DA YAJA RUWA..*_
💘💘💘💘
*Written By ~ Sis Nerja'art*
_*DEDICATED TO ~ MY SIS AUFANA nd Sainah Ummun meenal*_
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION ®*
*[onward together]*
*{ we give the readers of ours the best out of the bests,,our inks are melodious and dropping a kinda lights to readers }*
_THE PEN OF LOVE 😘 HEART TORCHING ❤ TEAR OF SORROWS 😭 CURDLES 🙂 GIGGLES 😁 AND MARRIEGE THINK💑_
*JUST GIVE US FOLLOW....*✔https://mobile.facebook.com/Intelligent-Writers-Association-350771435465066/insights/?section=likecount&referrer=home_page_panel
_*kuyi hak'uri jina da kukayi kwana biyu shuru wlh busy nake ammah duk da haka kuna raina fan's nagode da k"aunarku*_
_masu biye da ni a novel d'in *K'ADDARA CE* kuyi hak'uri ba zan samu damar muku typing ba ammah insha Allahu gobe zan muku 😍_
*sis zernav ina tayaki murnar fara novel d'in BASSAM Allah yak'ara basirah da zak'in hannu muna biye dake muje zuwa my sisto😘*
7⃣➖8⃣
Sai da tayi kusan awa biyu kwance ganin har lokacin basu fitoba gashi lokacin sallah ya yi yasa ta tashi.
Kwankwasa d'akin tayi daga ciki akace wanene?
Jin muryarsu yasa tagane halin da suke ciki, tace nice mummy lubna lokacin sallah ya yi inaso inyi alwallah,Muryar meerah tajuyo ta ce shigo mana sai kiyi alwallar sapna,
Sai da tad'an dad'e tsaye sannan tabud'e k'ofar tashiga yanayin da tagansu yasa gabanta yafad'i bata kalli inda suke ba tanufi wata k'ofa da tagani da alama nan ne toilet d'in.
Lubna tace su sapna ustazai ba a wasa da sallah,
Bata tanka mataba taje tad'auro alwallah tafito, ba tare da ta kallesu ba tace saura hijab,
Murmurshi meerah tayi tace ba ma a iya kallonmu kenan toh bud'e wardrobe kid'auka.
Tana d'auka tafito daga d'akin tadawo parlour tayi sallarta,
Ta dad'e saman sallaya tana addu'a sannan ta tashi takoma saman kujera tazauna.A chan d'akin meerah takalli lubna tana murmushi tace dear wai ina kika samo wannan cute lady d'in gaskiya ba k'arya ta had'u da alama za ta bada wuta.
Ta6e baki lubna tayi tace bakisan yadda nake fama da yarinyar nan ba wlh ina sonta da yawa ammah ko da sau d'ayane ta k'i amincewa da ni,
Kuma abun bak'in cikin babu abinda nake nema wajenta tayi min gardama sai wannan,Ni ban ma San ya zanyi ba wlh yarinyar ta shiga raina da yawa.
Kallon mamaki meerah take mata tace lallai dear kin daure dayawa kina tare da wannan yarinyar har zaki iya hak'ura kibarta kina kallonta?
Hmm meerah ba zaki gane bane banso inyi forcing d'inta tazo ta gujeni wlh ban iya rayuwa babu ita
Zan cigaba da binta ahankali nasan wata rana zatozo hannu,
Lallai kam kinada aiki a gabanki lubna,
Hmm meerah kenan.Charting kawai take hankalinta a kwance, gajiya tayi da chart d'in d'ago kai tayi takalli clock d'in dake jikin bangon d'akin tsaki taja ganin har k'arfe shidda ta kusa,
Karatun alk'ur'ani takunna tasa earpiece a kunnanta tare da lumshe idonta tana saurare kanta taji yana mata nauyi sosai kasancewar indai za ta kunna karatun alk'ur'ani ko kuma zata karanta toh tana jinta cikin wannan yanayin da ita kanta bata san daliliba.
Baccine yafara d'aukarta a hakan maganar mummy lubna ne yakatseta xare earpiece d'in tayi tana kallonta tace me kikace mummy?
Tsaki lubna taja tace sapna kodai baccin ne bai sakekiba har ynz, naga inata magana kinyi shuru.
Am so sowie mummy wlh earpieces ne a kunne na shiyasa.
Ohk, tashi mutafi gida kar muyi dare.
Meerah ce tafito daga bedroom da k'atuwar leda tace muje inyima driver magana yamaidaku tunda ba zaku kwana ba dear.
Kallon sapna tayi tace baby ko ke zaki kwana ne?
Sapna da tunda taga matar takejin haushinta saboda ganinta matsayin matar aure ammah batasan hak'in aureba, d'aure fuska tayi tace a'a gida zan je.
Murmushi meerah tayi tace ko nima tsorona kikeji kar incinyeki,
Bata tanka mataba tawuce tayi gaba.
Lubna takalli meerah tace kinga halin nata ko dear?
Hmm kibarta kawai zata zo hannu zan samo maki mafita nima kinga daga nan sai inbi layi domin yarinyar ta burgeni.Tabb lallai dear kice kema dai kin k'yasa zan gani dai idan zan iya.
Daidai lokacin suka iso parking space meerah takwala ma driver d'inta kira yataso,
Sallama sukayi tasaka masu ledar a cikin motar sannan suka kama hanya.
Tun da suka d'au hanya sapna ko inda lubna take zaune bata kallaba, ganin haka yasa lubna itama ta shareta har suka isa gida.
Direct d'akin mummy lubna suka wuce toilet sapna tafad'a tad'auro alwallah domin gabatar da sallar magrib ganin lokaci har ya d'an wuce.
Lubna saman gado takwanta tana daddana wayarta.
Ko da sapna tagama sallah kallon lubna tayi taga batada alamar tashi tayi sallar, bata tanka mataba saida tagama addu'a sannan tadawo saman gadon tazauna.
Ahankali tace mummy lubna sallah fa?
Harararta lubna tayi tace miye naki a ciki?Marairaicewa sapna tayi tace ammah mummy naga sallah fa ita take banbantamu da kafirai mummy hakan bai daceba ace kina musulma ammah baki sallah shin baki tsoron gamuwarki da ubangijinmu kuma. ....
Keh! dakata kar kidameni da wani wa'azinki kije kiyi kedai kabarinki daban nawa daban kar kisaki kice zaki shiga rayuwata harara tawurga mata tace kema ya kamata kigyara rayuwarki kafin kiyi ma wani wa'azi ke kina da tabbas d'in sallarki tana kar6uwa? Mayb ma duk d'aya muke bamuda dambanci, tsaki taja sannan tatashi fuuuuu taficce daga d'aki.
Kwanciya Sapna tayi saman gadon tace Allah gamu gareka.......
_kuyi hak'uri da wannan ba yawa_
*Muje Zuwa*
