26

3K 331 6
                                    


                      *MACE A YAU*
                                26

✍️Shatuuu♥️

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

#⃣shatuuu095@wattpad

Halo wattpaddians! Double hey! Triple godiya I'm very grateful and glad having your support dearie Im sure you own a portion in my heart.... Lots of love sweethearts!

*A broken heart can be pieced back together, it might be a heart again but it's still a BROKEN HEART*

Shima cikin idanu yake kallonta kamar yadda take kallonshi mamaki karara saman fuskarta.

Sulaim lemme explain.

Wani kallo ta watsa mishi wanda a take yasa shi rufe bakinshi Wanda DA ya bude da niyyar sake wani protest din amma kallon da tayi mishi yasa ya hadiye maganar tashi, mikewa tayi daga zaunen da take har lokacin hannunta na rike da frame din, kallonshi kawai take da idanunta da suke cike taf da hawaye Wanda by mistake tayi magana to tabbas zasu zubo, wata Irin bugawa zuciyarta take, wani Irin ciwo take ji kirjinta nayi mata, frame din ta doka da kasa akan tanganyar tiles babu jira glass din gaban ya tawarwatse, perf din ta dauka shima ta buga da bangon parlon sannan ta toshe bakinta da hannunta dan kuka ne ya taho mata tun karfi, then komai ya kare kenan her only hope ja'afar bai daina kule kule ba bayan ample of chances da ta bashi, zuciyata data mika mashi that's the pay back daya bata. Ga zuciyarta mayaudariya, macucia, azzaluma data zalunce ta take son Junaid wanda baisan abinda take ciki ba, take hawaye ya balle mata babu waiwaye ta nufi staircase a million don tana bukatar break, me tayi haka da tayi deserving such treatment? Me tayi.

_Call the man who deals in love beyond repair, he can heal the world of heart in need of care... Shine the light ahead when the next step is unclear....._

Jaafar na tsaye tamkar an dasa shi akan kafafuwanshi haka ya tsaya yana kallonta, ya kasa furta komai na kare kai saboda yadda idanun sulaim suke ko shi waye bazata saurareahi ba, to shima  bashida abin fada sede idan karyar da ya saba zai mata. Jagwab ya zauna kan kujera tareda buga tagumi ya rasa abinda yake ji Yafi Mintina goma kafin Zuciyarshi tace mata nawa ke binka kana dodging? Mata nawa kuke soyayya dasu?don kwaya daya tace batayi shi ne abin damuwa? Abin daga hankali?kanshi ya girgiza ya mike yana daga kafadarshi irin ko a kwalar rigarshi but deep down him yasan he missed an angel Don ko ya yarda ko yayi denying Sulaim is still Sulaim. Sede yana ganin tayi kadan ta juya shi kuma yasan son da take mishi ba zata jure been away from him! Se muce tunanin Ja'afar kenan ba namu ba! Ko ba haka ba Shatuuu's kingdom and Maman mama people?

Mami Zaune Kan kujera a parlonta se Jabir da Imratu dake gefe, Jawad na kan carpet yana cin abinci Se Subay'a da Junaid wanda zuwansu kenan kasancewar very late ya tashi a office Shiyasa basu zo da wuri ba kuma Mami tace lallai ya bar Duk Abinda suke shi har da Subay'a din su taho, yaran babu yadda Junaid bai yi ba akan su taho tare se cewa tayi wai sauro jigawa yaran bazasu iya coping ba zata kaisu gurin Sulma. Maganar ta bugeshi saboda yana tsananin son jigawa, Yana son mahaifarshi bai son wani ya karce su amma baya son magana hakan yasa baice da ita komai ba ita kuma gani take tamkar she won the medal and lottery!

Mami ta dubi Mama Saude dake gefenta tace

Nikam Maman Nusaiba ya akai har Sulaim tayi kwanaki hudu amma bataje gidan Engineer da Zunnuraini ba. Dazu wajen daurn aure sukewa general complain.

Tabe Baki tayi tace

Tunda Taxo se jiya Naga ta ware, bansan abinda yake damunta ba amma akwai damuwa a tattare da ita hakan yasa na kyalle ta.

Kai Mami ta dafe don ta lura da hakan kuma ko yau da safe Seda ta tambayeta da ta sameta tana kuka a daki Amma se tace babu komai dama tana jiran Junaid yazo ne taji abinda Ke samun 'yar gidan nashi.  Kallonshi tayi tace

Mace a yau! Where stories live. Discover now