RAI --DAI (Introduction)

1K 55 4
                                    

Da sunan Allah  mai rahama mai jin kai! Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah subhanahu wa ta'ala.
Tsira da aminci da sallama su tabbata ga mafi alkhairin halittar Allah Annabi Muhammad SAW.

Bayan haka ina mai farin cikin sanar da ku cewa zan fara posting sabon littafina mai suna RAI DAI ranar daya ga wagan January din sabuwar shekara Wanda na tabbatar zai kayatar da ku ya nishadantar da ku ya kuma ilmantar.
RAI DAI shine labari na biyu na da na rubuta wanda ni kaina duk lokacin da dauko ba ya ginsata. Ina fatan zaku biyoni domin jin abinda ya kunsa.

Wani albishir shine Insha Allah bayan kwana biyu zan dinga update ba za'a samu jinkiri Kamar Wanda aka samu a Hausa Arab ba a dalilin shi dama a rubuce yake a ajiye ba kamar HAUSA ARAB da nake rubutawa idan zanyi posting ba. Nagode.

RAI DAIWhere stories live. Discover now