INAAYA 1💖

2.1K 76 4
                                    

INAAYA💖

      Assalamu alaikum!
All thanks to almighty Allah giving me the ability,chance and courage to finally write this story.and to the person reading this thank you so much for your time xoxo❤️😘
            I so much appreciate you adding my book to your library I'll InshaaAllah try my best to not disappointment you.
          This is my first book on Wattpad and i know there will be lots of  mistakes but I'll try so hard not to be making them and you can also help me.
          I dedicate this story to *PHARTIEMARHK* you're an amazing writer your books helped alot in encouraging me to writing mine as well thank you so much❤️

          Thank you for adding my book I promise you won't regret it InshaaAllah i love you guys so much❤️❤️








Yarinya ce yar kimanin shekara sha shidda tana tafiya kaman tana tausayin kasa sanye take da abaya baka tasha stones ajiki ta yafa gyalen abayan ta, kafarta sanye take da slippers inta na hermès brown color ga jikarta rataye a kafadar ta kirar channel black color  hanunta na dama kuma sanye yake iwatch ce series 3. Fara ce batada tsayi sosai kuma ba guntuwa bace, sannan siririya ce tanada shape daidai mai kyau, fuskarta doguwa ce da dan karamin bakinta ga lips in ta pink shade da dogon hancin ta ga idanunta farare tas tanada hazel brown eyes. Kyakyawa yarinya ce dan saboda kyawunta baya misaltuwa she's an epitome of beauty itace yarinyar da ake kira da INAAYA.

Tafiya take cike da natsuwa kaman batasan taka kasa hannunta rike da wayarta iphone 8 da wata leda da aka rubuta shoprite a jiki, hannunta na dama rike da makulin mota tana tafiya harta isa wurin wata mota hyundai elantra 2018 ta bude ta shiga ta tada motar ta fara tuki a hankali. Cike da natsuwa take driving har ta isa bakin wani babban gate tayi horn  sai wani dattijo ya fito da murmushi a fuskarsa ya bude mata tazo shiga ta sauke glass tace malan aminu an wuni lafiya da murmushinsa ya ce lafiya kalau mamana me sunan yan gayu da murmushi ta ida karasawa wurin parking ta ajiye motar ta fito ta karasa zuwa wurin wata kofa babba ta bude ta shiga falo ne mai girma sosai amma ba mai tarkace ba kujeru ne ash color sai curtains navy blue da katuwar tv a jikin bango sai a tsakiyar falon centre table ne na glass mai kyau. Da sauri tana murmushi ta karasa cikin falon inda wata mata ke zaune tana kallo fadawa tayi jikinta tana dariya ta kama kunnenta tana cewa "sorry mamii'am wallahi traffic ya tsaida ni" murmushi matar tayi mai kama sosai da inaaya  dan dai ita tanada dimple tace naji tou ki je ki ga abinci a dining ki ci tace ok my mamii i will freshen up first. Upstairs ta hau ta bude wani daki wanda yake mallakinta ta shiga daki ne mai girma hade da walk in closet da bathroom a ciki dakin dauke yake da Queen sized bed navy blue color da ash curtains sai wani standing mirror daga gefe da dan karamin fridge sai a dayan bangaren kuma study table ne da chair ajiye jikarta tayi da ledan datazo dashi a kan gado ta isa wurin fridge ta bude ta fiddo ruwa ta sha sannan ta tube kayan jikinta ta daura towel ta shiga bathroom wanka tayo tare da dauro alwala ta fito closet inta ta shiga ta ja stool ta zauna gaban dressing mirror ta fara shafa man ta ah hankali ta gama ta fesa turarukanta masu dadin kamshi ta shirya cikin doguwar riga me laushi ta dauko doguwar hijab ta saka tayi sallah ta zauna nan ta gama addu'a sannan ta dawo daki ta dauke ledanta da chocolates ne a ciki tasaka a fridge da daura dankwali a kanta ta fita parlour wurin mamii.
Tana zuwa tazauna kusa da mamii tana cewa "mamii kizo muci abinci tare " kallonta mami tayi tace A'a ci ke kadai ni sai daddynku ya dawo turo baki tayi kaman zatayi kuka ta nufa dining inda aka jera abinci taja kujera ta zauna ta bude kula taga fried rice ta tabe baki ta rufe da bude dayan kulan da masa ne a ciki sai ta saki murmushi ta zuba guda uku a kan plate tasa miyanshi dayaji kayan hadi a hankali ta fara ci ta gama ta dauka plate in ta taje kitchen ta wanke shi saboda inaaya ba me son ba masu aiki wahala bace dawowa tayi parlour ta zauna tace mamii wai yaushe su aneesah zasu dawo nayi missing nasu gidan is so boring without them yar dariya mami tayi tace ai hutu ya kusa karewa sun kusa su dawo tsalle tayi tace yaaay! Dan harararta mamii tayi tace kefa bakisan kin girma ba kike tsalle haka turo baki tayi tace sorry mamii'am ta tashi tace bara naje na duba wayana sama ta hau ta shiga dakinta ta hau kan gado ta dauka wayarta taga 20missed calls from besty murmushi tayi ah hankali tace this girl is crazy sannan ta danna mata kira ringing uku tayi ta dauka tace inteeeee you crazy girl naga kin kirani har so 20 meya faru ne? ah dayan bangaren kuma cewa tayii you useless girl i have good news for you shiyasa guess what? Are you getting married cewar inaaya mtsww mumuu not that i am coming to Nigeria next week ihu inaaya tayi ta tashi tana rawa tana tsalle tace are you for real dariya inteesar tayi tace for real amma there's a bad news two weeks kawai zamuyi saboda abba nada aikin yi to ai sai abba ya barki nigeria tunda yanzu hutu mukeyi cewar inaaya ko baya barinki murmushi inteesar tayi tace bansaniba sai munzo dai I'll ask him then shiru inaaya tayi sai tace tou shikenan can't wait sukayiyy dan fira tasu ta kawaye kafin tace ki gaida su ammah bye ta kashe wayar tana sauri ta fita da gudu ta sauka kasa tana ta ihu mamii! Mamii!! Da sauri mami ta fito kitchen tana lafiya inaaya me ya faruu mamii next week su inteesar zasuzo nigeria murmushi mamii tayi tace ai kece baki sani ba dama tace mamiii dama kin sani baki gaya mani ba tace eh dama inteesar tace a bari ta gaya maki dan turo baki inaaya tayi sai kuma tayi murmushi.


Hey there!
First chapter of INAAYA down what did you think yaay or naah? its not much but more will come InshaaAllah

Please don't forget to
COMMENT
SHARE
FOLLOW
VOTE

I love you all❤️🔓

INAAYA💖Where stories live. Discover now