INAAYA 40💖

375 31 6
                                    

INAAYA💖












Saida suka dauki kusan 2minutes lost in looking at each other sannan aliyu yayi saurin juya kai yace "uhhmm shall we" sai a lokacin inaaya tayi kasa ta kai ta bude motan a hankali ta fito a ranta tana mamakin chanzawan Aliyu a haka side by side suka shiga ciki amma daka gansu ya fita tsayi nesa ba kusa ba but they look so perfect together shawarma yayi placing order har tambayan ta yayi yanda takeso tace chicken and sausage with extra garlic and pepper suka zauna cikin 10minutes aka gama aka kawo masu suka fita suka koma mota ya fara driving nan da nan suka isa gida shi ya dauko ledan ya shiga da ita a kan dinning table ya ajiye ya nufa sama itama inaaya kawai sama ta nufa daki ta cire kayan jikinta ta dauro towel ta shiga toilet tayi warm bath ta dan jima sannan ta fito ta gama shirinta cikin pyjama's red color tasa wani black hula ta dauki dogon hijab dinta tayi sallah sannan ta zauna gefen gado ta jawo wayanta ta fara danne danne, wanka aliyu yayi shima yasa wani jallabiya fara tas ya fito parlour amma wayam ba kowa yaga ledan da ya ajiye untouched ya girgiza kai yana mamaki hali irin na inaaya a ransa, yayi sama ya nufa dakinta ya manta da wani knocking ya bude dakin tana zaune hankali kwance ya kalleta sannan yace come down now, jiki na rawa tabi bayansa yana fita ta sauka kasa lokacin yana zaune a parlour ta ja ta tsaya ta dauka dan lokaci kafin tace "umm whh..whaat do you want" shiru yayi sai ya samu kansa da cewa coffee kaman tana jira tayi sauri ta nufa kitchen har ta kusa faduwa saboda tsayin hijab din ta cikin kankanin lokaci ta hado masa coffee ta dawo parlourn ta ajiye masa a side table ta juya zata tafi yace "who's going to eat what you ordered" cak ta tsaya dan a yanzu ma yunwan nata ya tafi ta tsaya bata juyo ba yace "am i not talking to human" da rawar jiki zuciyanta na dum! Dum! Tace "eh..ehh.daa..daa..ma zanci ai" kallonta ya tsaya yi yana mamakin yanda take stammering da wata irin murya a hankali me ratsa jiki yace "please fatima I don't bite you don't have to be stammering" ai kaman anyi tripling dukan da zuciyan nata keyi saboda yanda muryan da yayi amfani dashi ya shigeta ta kasa cewa komai saboda halin data shiga, sai ji tayi yace sit a hankali ta zauna a kujeran dake opposite him yaci gaba da magana "i know you barely know me even though I'm your brother but I don't bite people you don't have to be scared of me I'm a normal human being just forget about any marriage thing i am your brother and you can freely talk to me,gist or even ask for advice and on top of that we can be friends too since we are housemates now we share the same house so we can be friends and you know older brothers too can be your friends" magana yake da mamaki take kallonsa yanda akayi yake mata magana ma har yace they can be friends cux batayi expecting hakaba but still ta dan samu relieve a ranta but still she was hurt yanda yayi addressing din relationship din nasu as housemates yanzu haka zatayi rayuwanta duka tare da shi as housemate kaman tasa hannu a kai ta zuba ihu haka taji amma babu yanda ta iya haka ta dan kakalo Murmushi tace "yess thank you" dan Murmushi yayi mata yace "ohhk now get us the shawarma I'm hungry" mikewa tayi ta dauko ledan da mamaki a ranta dama haka yake har ta dawo parlourn they ate in silence suka gama tana nan zaune ta kasa tashi duk da tana so ta tafi daki dan she's feeling awkward amma shi kuwa Aliyu normal ya dan fara janta da magana yana tambayanta a kan school din nata da dreams dinta da short answers tayi ta masa reply har 12:00 tayi sannan yace taje ta kwanta sum sum ta tashi ta nufa dakinta tana shiga ta fada kan gado bayan ta cire hijab din nata still da mamakin canzawan na Aliyu da kuma bakin cikin kalma housemates din daya furta kawai sai sharr hawaye suka zubo mata a ranta tana tunanin wace irin rayuwace wannan ba haka take dreaming married life dinta to be ba a haka har bacci ya dauke ta.








Two weeks later*
Yau Saturday ya kama three weeks into their wedding zuwa yanzu inaaya ta dan sake da aliyu ba laifi saboda shima yana trying yaga ta zama comfortable with him and free saboda kar ya ruguza mata farin ciki, to zaman nasu Alhamdulillah dan ba laifi suna magana sosai yanzu har mamakin abun inaaya takeyi. a satin daya wuce fareed ya je ya gaida baffah sannan baffah yace masa ya turo iyayensa azo ayi maganan auren farin ciki sosai har kasa rufe baki fareed yayi da matukar farin ciki ya kwana a ranan sannan kuma ya sanar da mahaifinsa da yayi farin ciki shima sosai aka saka ranar zuwa nan da sati biyu, A bangaren ya habeeb da mimi kuwa relationship din nasu sai karfi yake karawa duk da akwai obstacles na kowane relationship but they're moving smoothly. Inaaya ce tsaye a kitchen gaban coffee maker tana kokarin gama hada coffee, sanye take da wani dogon riga na atamfa yayi mata kyau ta dauka cup din data tsiyaya coffee a ciki ta nufa sama zuwa dakin Aliyu knocking tayi sannan ta bude kofan a hankali a shiga Aliyu na kwance a kan gado alamun yanzu ya tashi bacci inaaya tace "good morning coffee is ready" da dan Murmushi a fuskan ta shima dan Murmushi aliyu yayi kadan yace "ohh morning little sister thank you so much for the coffee sis" kada kai tayi sannan ta fita ta koma kitchen ta cigaba da hada breakfast pancakes take making sunyi kyau so fluffy, bayan ta gama hadawa ta kai komi dinning ta gama kenan Aliyu ya sauko da dan slight Murmushi a fuskan sa ya nufa dining sukayi breakfast din nasu in silence yake tambayan ta yaushe zasu koma school tace in two weeks ya ce "ohhk good nima I'm resuming work in two weeks and Abbah yace banda next week na gabanshi on Thursday zamu koma InshaaAllah" inaaya tace "Allah ya kaimu ya bada saa" da dan Murmushi ya amsa mata da "Amin little sister" itama dan Murmushi tayi suka kammala cin abincin nasu in silence ta kwashe komai ta nufa kitchen duk ta wanke ta fito ta tarar aliyu ya koma daki parlour ta zauna tana kallon 90 days fiance on TLC. A daki aliyu ne zaune a bakin gado rike da wayan sa gallery ya shiga wani folder daban ya shiga da saida yasa password ya bude hotunane masu yawan gaske na lailah jaan ya shiga kan daya yana shafa fuskan nata ya fara fadin "jaan today i woke up with you in my mind i miss your presence i love you so much my life is difficult without you no matter how hard i try I can't be normal even tho for the past few weeks i have been trying to take fareed's advice but it's hard sometimes I just want to scold the girl for no reason cux I don't want her presence I only need you and your presence jaan but..but you left me whyy..." duk muryansa na rawa yake maganan yayi dan pausing sannan yaci gaba "jaan why why did you make me love you so much when you know you were going to leave me whyy whyy" zuwa yanzu idanun nasa sun kada sunyi ja yace "I don't know what to do cux I can't keep up with everything i know I'm going to fail abbah and I'm going to hurt Ammah even daddy he'll be hurt but will try to hide it mamii she will still hug me and call me her son despite the fact that she'll be broken because of me and baffah he will be super mad at me and fareed will surely stop talking to me because of what my mind is telling me and want to make me do, jaan I'm thinking of divorcing their daughter cux I can't make the girl happy and she deserves happiness i can never look at her as my wife never! But then I'm still thinking of what will happen if I divorce her I'm sure Abbah can disown me for that cux I'll be a failure to him and i never wanted that jaan please help me I'm feeling like I'm a garbage I don't want to inflict pain on my parents but I can't do what they're expecting me to I can't live with her as a wife I can't love her I can't" hawaye kadan ya silalo daga idon nasa yasa finger ya goge ya cigaba da kura ma hoton ido kaman me son ya gano wani abu haka ya jima zaune a nan.











Hey dearies💖 so I'm super mad like wtf! Is wrong with this aliyu of a guy he wants to make our inee a divorcee at young age he really doesn't deserve her we need to get her someone who'll cherish her and abandon Aliyu with his depressed life what do you think 🤔?

Anyways, please show some love and don't forget to
VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARE 



LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now