INAAYA 54💖

314 24 13
                                    

INAAYA💖











Kuka sosai inaaya keyi me cin rai, a can parlour kuwa Aliyu ya fito sum sum ya gaishe da Ammah ta nuna masa dining table sai kawai ya nufa ya zauna sam ya kasa cin komai wani irin daci zuciyarsa ke masa Ammah da taji shiru yayi yawa tasaka inteesar ta dubo inaaya ta tashi taje dakin ya Aliyu bata nan sai ta nufa dakinta tana shiga ta hango ta a kan gado tana wani irin kuka jikin inteesar yayi sanyi da sauri ta karasa kan gadon tana "innalillahi wa inna ilayhi rajiun inaaya what is wrong meya faru baki lafiya ne subhanallah ko na kira Ammah" da sauri ta tashi zata bar wurin ta riko hannunta gam shi ya hana inteesar tafiya inaaya kuwa was helpless hugging din inteesar tayi kukan nata ya karu kasa cewa komai inteesar tayi sai patting bayanta data shiga yi tana bata hakuri har tayi shiru ta zame jikinta toilet ta nufa ta wanke fuskanta da tayi ja ta fito har lokacin inteesar na zaune tana fitowa tace "inaaya what is wrong baki lafiya ne Ammah tace na kiraki dama" trying tayi ta kakalo Murmushi but failed miserably tace "it's nothing please kice ma Ammah ina bacci ne kaina ke mun ciwo" kada kai inteesar tayi ta fice domin isar da sakon ita kuwa inaaya kan gado ta kwanta ta rufe idanunta nan da nan wasu hawaye suka fara silalo mata. Ammah ce tace "inteesar ki duba pain reliever ki bata ko ta samu sauki" inteesar ta amsa da "to Ammah" suna dan zaune for few more minutes sai inteesar tayi ma mimi sign suka tashi suka nufa daki kwance inaaya take kaman mai bacci shiyasa basu samu daman jin matsalan ta ba.










Fareed ne zaune a parlourn gidan Baffah na kasa shi da khady yana mata magana ransa a bace ita kuwa khady a hankali take masa magana tana consoling dinsa "love I'm sorry please calm down you need to calm down ya Aliyu is your friend you need to understand him more than anybody else he might be going through alot just give him some space" fareed with anger yace "it's enough it's enough i have been trying to understand him for 6 years now and i have given him enough space and i have no more space to give him its enough! I'll call fatima and tell her real reason behind reacting when he sees noodles with cheese i will tell her everything I think that's the best solution then she'll understand and know how to deal with him" khady shiru ta danyi sai tace "it's ok if you feel it'll solve the problem then it's good you should tell her" a haka suka ci gaba da magana khady ta calming fareed down a kan zafin daya dauka har tayi succeeding ya fara Murmushi suka sha firansu sai yamma ya bar gidan. A kwance ido rufe inaaya ta wuni su inteesar duk sunyi tunanin tana bacci har inteesar na cewa mimi "i think it's ya Aliyu tunda from his room ta zo nan na zo na ganta tana kuka I wonder what he did again" shiru dai inaaya tayi tana jin su ga zafin da zuciyanta keyi mata saida akayi asr prayer sannan inaaya ta tashi bata ce komai ba toilet ta nufa ta dauro alwala tayi sallah ta dade tana kaima Allah kukanta sannan ta gama ta zauna kan kujeran dakin inteesar da mimi sai kallon juna sukeyi suna son su tambayeta sai can mimi tace "inaaya what happened to you" dan Murmushi ta kakalo tace "it's nothing" shiru sukayi dan babu face din kara tambaya ranan haka sukayita dukkansu a takure har dare yayi, tun bayan incident din can inaaya bata sake ganin ya Aliyu ba haka sukayi dinner suka danyi fira da Ammah a parlour amma tayi noticing kaman inaaya nada wani problem saidai bata ce komai ba around 10 suka tafi daki inaaya hijab dinta ta dauka ta ce masu saida safe sannan tayi hanyan dakin Aliyu su dai kallonta sukeyi baki a sake tana zuwa dakin ta tarar empty baya nan kawai ta dauka bathrobe ta rage kayan jikinta ta daura ta shiga bathroom tayi having hot shower ta fito ta shirya cikin wani dogon night gown dinta blue me dan guntun hannu tana tsaye ta gama shirinta kawai taji karar turo kofa Ta juya kaman an dasa ta ganin Aliyu a tsaye bakin kofan with him bloodshot eyes har tsoro taji me kuma ya samesa kallonsa ta tsaya yi shima kallonta yakeyi ko blinking idanu babu sai taji ya furta "jaan" still tsaye tayi inaaya ta kasa motsawa shi kuwa Aliyu karasowa yakeyi cikin dakin yana zuwa towards her yana kara furta "jaan" ita kuwa ta rasa gane kansa kuma ta kasa motsawa har ya karaso gabanta her heart was beating so hard saboda close proximity din da suka samu dan tana iya jiyo iskan numfashin sa na fita ta kasa motsa koda hannu ne ta kuma kasa kallon idanunsa saboda yanda sukayi ja taji yace "jaan jaan it's it..its y..yo...you" inaaya shiru dai zuciyanta na wani bugawa da karfi abunda aliyu yayi yasata shiga shock that was the least she expected he hugged her so tight in his arms her heart continued beating profusely kaman zaya fito daga chest dinta feeling her in his embrace she felt secured and scared too she badly wanted to wrap her hands around his torso but she couldn't sunyi kusan 10minutes in each other's embrace Aliyu na fadin "jaan why did you leave me why why" dum! Gaban inaaya ya kara bugawa "who is jaan?" Can kawai taji Aliyu ya saketa yana kallonta with eyes wide open rasa abunda zayayi yayi lokacin ne yayi realizing what he did inaaya kawai kasa tayi da kanta tana kallon feet dinta shi kuwa ya dafe yayi yana tunani he messed up in his head kawai wucewa yayi ya bude kofa bam! Ya buga da karfi ya fice inaaya kuwa a hankali a nufa a kan gado ta kwanta she was feeling as if she's still in his arms hawaye ya silalo daga idanunta tana tunanin "what kind of life is this why is she even in love with him! Why did she let her heart start loving him why" har bacci yayi gaba da ita Aliyu bai dawo ba. Da asuba inaaya ta tashi zatayi sallah taga Aliyu a kan kujeran kwance yana bacci a takure tashi tayi ta nufa toilet tayi abunda zatayi ta fito tayi sallah saida ta gama sallah Aliyu ya tashi bai kalla inda take ba kawai hanyan toilet yayi ta bi bayansa da kallo tana jin zafi a zuciyanta kafin ya fito har ta fita tayi kitchen ta hada masa breakfast fries tayi masa da omelette da kidney sauce sai coffee dinsa ta hada komai a kan tray ta nufa dakin ta ajiye masa sannan ta koma ta kwanta ta rufe har fuskanta tana jin karan sa ya fito duk ya gama shirin sa taji an rufe kofa kusan 30minutes da fitansa taji shiru ta dago zaune yanda ta ajiye tray din haka ta gansa ko coffee din baa taba ba she kept starring at the tray she was hurt she was in pain that she couldn't even shed tears hakata kura wa tray din ido she was feeling numb a haka ta kasa komawa bacci ma ta jingina kanta a gado har 10 nasafe yayi ta tashi ta shiga toilet tayi wanka ta fito cikin wani dogon riga na chiffon ta fito tayi dakin inteesar duk bacci sukeyi quietly ta zauna a kujeran tana kallon yanda suke bacci peacefully har 11:30 sannan suka tashi kallon mamaki suke tayi inaaya bata ce dasu komai ba suka tashi har suka gama shirinsu suka sauka kasa sukayi breakfast suka koma daki inaaya dai tea kawai tasama cikinta, wurin 1:30 suna zaune a daki wayan inaaya yayi ringing tana dubawa taga fareed ne da saurinta ta dauka ta gaishesa ya amsa mata a sake suka gama gaisawa yace "fatima i want to tell you something amma I don't know if you're free and Alone" tace "yess I am" tashi tayi ta bar dakin inteesar ta koma dakin Aliyu da aka gyare ta zauna tace "ya fareed I'm alone now" yace "Ohk it's about Aliyu's past and what happened to him I thought I should tell you cux you're his wife, I know Aliyu all my life tunda na tashi nasanshi he's more like a brother to me than friend we were neighbors back when we used to live in Switzerland we went to the same school right from nursery i had a sister her name is Fatima my immediate sister and the only girl in my family cux we're all boys that was how we grew up and goes to same school ever since we were children Aliyu and fatima got along really well he was her guide her savior at school sun shaku sosai that ko ni da take sister dina same parents bamu shaku ba most of the times a gidansu Aliyu take kwana a haka muka kara girma fatima was 10years old muna 13years ni da fareed then, fatima da ance mata who's your bestfriend zatace Aliyu idan kace who will she get married to she'll say Aliyu and my dad will pull her legs and say zarahn baba you'll not marry Aliyu an mishi mata a very cute baby tafiki kyau ranan throughout she will be crying ta bar yiwa daddy magana a haka wata rana su Abbah zasuje nigeria lokacin Ammah bata jima da haihuwan inteesar da ahmad ba so zasuje nigeria family suga babies that was how fatima started throwing tantrums ita dole sai ta bi su Aliyu babu wanda ya iya hanata saboda kuka kullum daddy ya bari suka tafi da ita nigeria a can nigeria duk inda aliyu yake tana nan bata zuwa wurin kowa a lokacin someone gave birth in your family I think mimi ce Aliyu liked the baby so much kullum yana gidan ya dauka that little baby and snap countless pictures with her cux dama yana son yara nan sabon rikici ya fara da ya dauka baby dinnan sai fatima tayita kuka dama he hates her gashi nan da gaske daddynta yake an bashi mata a cute baby tayi ta kuka ayi ta mata dariya sai Aliyu yasha consoling dinta sai ta hakura har ta fara son baby din tana cewa to zata barshi ya aura baby din itama amma sai ya fara aurenta, lol yarinta irin na fatima haka sukayi two weeks a katsina but they snapped morethan 500pictures with the baby wasu Aliyu da babyn wasu harda fatima da suka dawo switzerland fatima har stucking out tongue takeyiwa daddy tace ai dai ita Aliyu zaya fara aure before the baby saboda ta girma baby din, haka rayuwa ta ci gaba har muka gama secondary sai a lokacin aka maida daddy nigeria sukayi packing zasu koma nigeria da kyar aka tafi da fatima ita a dole itama sai ta tsaya a switzerland gidansu Aliyu dan nima an bar ni zuwa lokacin kowa ya fuskanci soyayya ce me karfi me tsanani tsakanin Aliyu da fatima shima Aliyu harda su shedding tears fatima zata tafi a haka aka samu ta tafi with a promise that data gama secondary zata dawo nan tayi university ni da Aliyu tare muka fara medical school by each passing day soyayya tsakaninsu kara karfi take har mamaki take ba kowa kullum suna makale da juna suna video call, a haka har ta kai fatima ta gama secondary school both ni da Aliyu couldn't make it to her graduation muna 4th year a lokacin and she understood tana gamawa tasa ma daddy fitina switzerland zata tafi ba yanda ya iya ya barta tazo switzerland hmm! Ranan dadi su duka biya kaman su cinye juna fatima have grown into a young lady she used to be all shy idan ana teasing dinta where is her boyfriend the love between then was growing all day har yazo fatima tayi joining university din mu tana karanta computer science cux eversince tana san course din and she was so happy ta fara university ta gama first year lokacin muma mun gama 5th year fatima became so sick kullum headache and it got worst she was daddy's and mama's favorite they got scared sukazo switzerland she was taken to the hospital after many tests the doctor confirmed she has brain tumor and it can be removed she undergo a surgery aka cire everything went back to normal har muka gama school Aliyu got job a london and daddy said I should come back to nigeria haka muka rabu yana london ina a nigeria fatima na switzerland in her third year and they started talking about their marriage akayi all the formalities and fixed the wedding date lokacin da ta gama school the two lovers were so happy fatima tayi hutu and came to nigeria then all of the sudden her headache came back everybody was worried aka kaita hospital in Nigeria and they said it's a brain cancer i have never seen daddy so helpless till that day he love her so much daddy arranged everything for her and mama to go to London for treatment fatima begged us not to tell Aliyu to please tell him it's just tumor and we agreed to that she went to London with mama and daddy often visit, even though Aliyu didn't know it's cancer he was hurt helpless he stopped eating regularly kullum yana wurin su mama har akayi ma fatima operation baa cire duka ba the doctors said idan an cire duka she wouldn't make it she'll become a vegetable fatima will always tell Aliyu to marry that beautiful baby when she's gone and he'll shut her mouth and stop her haka har wani friend din daddy a nigeria Doctor yace ai abroad basa son yi mata a dawo da ita nigeria za ayi mata a cire duka haka daddy ya shirya masu su dawo nigeria Aliyu still didn't know cancer ne he thought tumor ne and he told fatima to please dont go through with the operation he has a bad feeling and she agreed when they came back to nigeria tace ma daddy bataso and he agreed too till one night da kawai mukayi noticing bata moving kaman tayi fainting we took her to the hospital the doctor did what they had to and ta tashi but sukace they need to operate on her ASAP daddy was helpless and he agreed fatima was only calling Aliyu's name tace I should give her a pen and paper she wrote something and begged me to give Aliyu after then aka shiga da ita theatre and that was the end dadddy got a stroke when he heard the news after the operation fatima wasn't death but was in coma everyday Aliyu will call me but I don't have the guts to tell him I'll just say she needs lots of rest the doctors said she can't talk, after 5days kullu nafsin za ikatul maut fatima left us the worst day of our lives I couldn't tell Aliyu I only told Abbah and he called Aliyu ya mishi nasiha before breaking the news he was hospitalized for three weeks and later became depressed and even hurting himself with glass of whatever he gets hold of, he didn't even come to nigeria cux he couldn't believe it yana ganin da yazo he will see her we were all broken mama was our only strength daddy included she is so strong she did everything to make us be strong and pray for her it took aliyu 3years to get out of depression but still wasn't the same Aliyu because of the memories they had in London he hated it he wanted to go back to Switzerland to work but getting transfer wasn't easy sai after 3years ya samu transfer after 6years da death din ta sannan yazo nigeria the death of fatima changed him he used to be a funny and playful guy but now he's always grumpy he still find it hard to forget fatima and the reason he react when he sees noodles with cheese is because it's Fatima's favorite daddy call her zarahn baba and we all call her lailah and Aliyun call her jaan!" Dum gaban inaaya ya buga jin sunan she was already in tears sosai jin labarin tama kasa ce ma fareed komai shima dan shiru yayi dan bada labarin brought back most of the memories of lailah inaaya ta daure tace "she's in better place InshaaAllah ya fareed I'm sorry" dan weak smile yayi ya mata godiya ya kara da ce mata she should help and lure out Aliyu from the state he is in ta amsa mashi da to sannan ya kashe wayan she sat there for only god knows how long ta shiga deep tunani.










HELLO LOVES❤️ so! This was what happened to ya Aliyu💔 He lost his jaan now what do you think will he ever forget her? Join me in finding out




Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
SHARE AND
FOLLOW



LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Onde histórias criam vida. Descubra agora