Chapter 24: Rescued

800 63 6
                                    

            Jumma'at Mubarak inama fans dina fatan Alkairi a wannan rana Allah ubangiji ya tabbatar mana alkairin dake cikinta ya tsaremu da dukkan sharri Ameen👏

               I am sorry to say sai Monday but indai nasama lokaci zaku iya jina anytime thanks inayinku fans dina sosai Allah yabarmu tare ameen👏



🅿️24

Munyi tafiya me nisan gaske banda zazzaro eyes dina ba abunda nake a wannan lokacin ga wata shegiyar yunwa dake cina cikina ne yayi wani irin sound,

" Are you hungry!"

Matar ta waigo tana tambayata shiru nayi saboda kunya da nauyi Leda ta mikon bayan " ga wannan Ko kici" jikina na bari na amsa Sam na manta da wani zancen yin addu'a Ko tsoro a wannan lokacin,

Wani area muka fara shiga G.R.A ne mekyau kusan gidanjen duka suna kamada junansu wani katon gida me shegen kyau naga yayi parking me makon yayi horn mushiga ciki tsayawa nayi ina zazzare idanu.

" good Naila mun iso yanzu"

Dagowa nayi cike da tsoro dan banajin nafada musu sunana a iya sanina kamar wacce aka hura ma ido na rufe idona

" ki kwankwasa zaa bude miki ki zasu taimaka miki Naila good bye!",

Muryar matar Dana saba jine me dadi Amma me ina bude kofa naga ba mota bare matar da naji ankira da suna Amina sam a tsorace na shiga waige2 Amma ba alamun kowa

Ganin banda zafi saina yadda suka ce ga kukan karnuka ga gun shiru yasa na nufi zabgegen gate din dago hannuna nayi da zummar yin knocking naji kare na baking daga cikin gidan da alama suna da kare nan jikina yashiga bari da kakkarwa.

" Naila kibuga mana"

Naji ankuma mun magana da wannan muryar cikin tsoro a shiga dukan gate din Karen nakara Haushi inda banda buri daya wuce a budemun,

" innalillahi wa'innalaihir raji'un waye" naji nafada cike da murya wacce akwai alamun tsoro sosai aciki

" nice!!!"

Nafada da karfi " subhanallahi mace kuma a wannan Daren Yau kuma sabon dabara suka hiddo!"

" dan girman Allah ka taimakeni walh niba macuciya bace kataimakeni" nan na shiga mai magiya a gate din shiru ba alamun motsin kowa najima naji karar telephone dan duk rokon da nake mai bai ce komai ba,

Can naji yazo ya bude da sauri na shiga " bai war Allah Lafiya Allah yasa Alhaji baiyi bacci ba yaganki ta camera da ae bazan bude ba walh Keko yarinya me hiddoki a wannan lokacin".

"Mom! Mom!! Momy!!!"

Muryar Neeb ce ta karade gidan a wannan daren dan 1:05am ne yanzu haka momy dake kan dar duma cike da tashin hankali ta tashi ta nufi falo shima Dady muryar Muneeb ta tadashi kan kace me sun hallara falon,

Neeb kanshi daure da bandage fari anzagaye yana rirrike kan da sauri momy ta karasa gabanshi

" Muneeb lafiya meya faru"

Girgiza kai yayi " wayoo momy kaina ciwo kamar zai cire nadan sama accident ne yanzun nan nafarka da ina hospital"

" accident!!!"

Momy tafada a tsorace tana zaro ido " garin ya haka Muneeb"

" wayoo momy zafi" Dady be ya matso gun dukansu gidan hankali su a tashe sai faman tambayar shi suke Dady be yace subarshi sai da safe ya musu bayani haka nan aka wuce dashi dakinsa cikin axaba daya mai yawa ga rashin Naila ga kuma ciwo.

NAILA Where stories live. Discover now