Chapter 44

798 82 32
                                    

                          Don't forget to follow me on insta@Mimsqueen
Also don't forget to subscribe our YouTube channel @Hasken Alkairi Tv Naila Voice will soon be with you soon Insha Allahu Thanks all 👏


                  Dedicated to all Naila's Fans👍

🅿️44

"Naila!!!"

Ziyad Yafada lokacin daya karasa subcewa daga rikon daya mun ya fada cikin wannan tafkeken ramin.

"Ziyad!!!"

Nakira sunanshi da karfi lokacin da Nima nafada ramin banda duhu ba abunda nake gani kamar Ana dannanu cikin wani abu nakeji.

Inda lokaci guda naji narasa duniyar da nake gaba daya dif kamar an dauke wutar nepha haka najini.

Najima a wannan yanayin mara misaltuwa lokacin da naji kamar Ana radamun addu'oi a kunnena a hankali nafara karanto duk wata addu'a data zo bakina cikin ikon Allah na bude idannuna da sukai mun nauyin gaske.

Dishi2 nafara ganinsa Ina girgiza kai Ina kokarin Isa gun Amma a daddaure najini.

"Ziyad!!!"

Nafada da karfi Amma Sam ba alamun motsin a tattare dashi shima a daddaure yake jikinsa duk jini2 alamun raunuka.

Wasu mata nagani masu wani irin yanayi cikin fararen kaya dauke dasu kwarya akansu daya na gefensa na hagu daya gefensa na dama suna wasu irin abubuwa da halcensu idannunsu suna zaroshi abun tsoro ga wani irin sound da nakeji agun.

Sake kokarin kwance kaina nayi daga daurin rataye da akamana Amma ina bako alamun kwantuwa sam.

" don't waste your energy Nail The Gifted One hahahahaha".

Matar ta fada wacce tazo zata gifta ta gefena kana kallonta zaka fahimci Sam ba bahaushiya bace cikin fararen kaya itama fuskarta duk Zanen Baki ne a jiki Tana lasar harcenta dago hannayenta masu ba tsoro tayi saboda tsawon faratan ta da suke zuku-zuku Wanda aka shafesu da mix din paint red and black baka kirince ita ba kyan gani ganin zata shafeni yasa nayi saurin dauke kaina.

"Hahahahaha bazaki iya resisting dina ba dama we are destine to cross part Amma bansan nan kusa hakan zai faru ba saigaki, a bincike an nuna mun ke din me karfin addu'a ce da ibada kece Zaki rugaza mana masarauta Amma sai gashi banga hakan tattare dake ba kinyi saurin zuwa hannu"

Ta karashe lokacin data fusgo fuskata ta matsa tare da kumatuna " yarinya kyakyawa I hate to waste rayuwarki Amma ke kika shiga harkarmu hahahaha".

Wani irin azabane ya xiyarci kumatuna sakamakon farcenta datasa gun tsaga fuskata nan take taciro hannunta Wanda jinin data karto kebi ta lasa a harshenta Tana wata irin muguwar Dariya nan take gurin ya dauka da wata iriyar mahaukaciyar dariya.

Nan take wani tsoro yakara shigata saboda yadda muryoyin suke ta karuwa ta mata da maza wuce ni tayi inda nan take mutanen su suka cigaba da wucewa suna wani irin humming ban iya tuna komai a wannan lokacin sam gaba daya hankalina yatashi.

Cikin masu wucewar naga wani me kama da Ziyad dauke da katuwar kwarya ya wuce cikin fararen kaya hakan bakaramun sake firgita ni yayi ba hango Ziyad dake daure ba motsi haryanzu koba acemun ba na tabbatar ba kowa bane illa Zahed.

Dayawa suka cigaba da wucewa inda naga shima Dady cikin su yawuce cikin fararen kayan sai da ya kalleni yayi murmushi me wuyar fassarawa yayi wucewarsa.

NAILA Where stories live. Discover now