XXXXVII

978 81 6
                                    

Tashi Hadiyya tayi tace "nidai zan tafi unguwarnan tamu yamma nayi zakiga duhu ya shiga ga wahalar abin hawa, yanzu ma tunani nake yanda sai naje titi zan hau".

Janyota yayarta tayi tace "ke dalla ai shi ya kamata yazo ya d'aukeki, ya za'a yi zuwanki na farko gida zaki tafi da kanki ai ba'a haka".

"Ai bamuyi zaizo ya d'aukeni ba kuma kinga ya bani kud'in mota".

"Dalla malama zauna, ki bari idan anyi magriba sai ki kirashi kice kin fita baki samu abin hawa ba kuma kinga lokacin sallah yayi kin koma gida, idan babu abinda yakeyi ko zai iya zuwa ya d'aukeki? Haka akeyi ai dabara ake kinga kud'inki ma ya huta".

Haka kuwa akayi tana idar da sallar magriba ta d'auki waya ta kirashi, yana d'agawa tace "ina wuni? Umm nace kaga na fita ban samu abin hawa ba har akayi sallah, nakoma gida nayi sallah kuma dare yayi ko zaka zo ka d'aukeni idan ka gama abinda kake?"

"Okay idan anyi sallar Isha zanzo".

"To sai kazo" ta kashe wayar, wani uban dundu taji an mata saida ta gantasare ta saki ihu, kama kunnenta yayarta tayi tace

"Uban waye yace miki haka ake magana da miji? Shegiya me kan dutse kamar bakya ja? Komai  a gabanki mukeyi saboda ki koya amma a banza?, Meye wani kaga? Ba wani sweety, darlin, honey, baby da sauransu se wani kaga? Babu kashe murya kice dan Allah baby alfarma zakamin akwai matsala fa? Wallahi kaga na fita kaza kaza amma kina magana kamar gayan tuwo? Inaga ma kagan da kike sakawa basa bayyanar da jikinki ta ina miji zaiyi sha'awa? Ke ki gyara wallahi idan ba haka ba kafin ya kwanta dake yayo miki kishiya, shawara ma ta canza yanzu nasan me zakiyi".

Hud'uba akewa Hadiyya har zuwan Saleh, saida yazo sannan tayi sallah ta shafa powder da janbaki ta saka turare ta fita.

Cikin sauri ta bud'e motar ta zauna, kissing kumatunsa tayi tace "yi ha'kuri honey na barka da jira sallah nayi ne sannan na taho maka da abinci".

Kallonta yayi tareda hadiyar yawu yace "okay" yasan yau zaisha rigima tunda ta samu tsarki.

Hira taketa zuba masa yana binta da uhm har sukaje gida, suna zuwa tace ga abinci dan Allah kaci, nasan baka son girkina amma wannan wallahi ammyna ce tayi da kanta, bari nayi wanka".

Guest room ta shiga ta cire kayanta ta fad'a toilet, jika jikinta tayi sannan ta shafa turare, fitowa tayi ta kurma ihu sannan ta sake, a firgice Saleh ya shiga yana shiga ta d'afeshi tace "tsaka!! Duba ka gani nazo fitowa na ganta wayyo Allah na!!".

Ganin zata fad'ar dasu yasa ya tallafo bayanta ta kuwa sake 'kan'kamseshi, 'kamshin turaren da ta shafa ya Sha'ka 'kamshi mai matu'kar dad'i sannan gata naked ga ruwan dake jikinta.

Ajiyeta yayi ta sake kama hannunsa da alamun tsoro, gyaran murya yayi yana d'auke kansa yace "to nemi abu ki d'aura.

Dukda kunyar da takeji na tsayuwa a gabansa babu kaya amma ta danne tace "meyasa baka sona ne? Ko kallona baka son yi saboda baka sona? Naji bamuyi soyayya dakai ba amma ai ko a matsayin matarka ta aure ka kalleni, ba fa zaman gadi nazo ba zaman aure nazo".

Ja tayi baya ta nufi kayanta dake ajiye ta d'auki d'ankwali ta d'aura a jikinta tace "tunda banida amfani a wajenka zan tafi wajen Hajiyarka na kwana gobe zan tafi gidanmu bazan sake zama a gidanka ba, haba dan Allah dan cuta kwana goma da kawoni amma bansan kaina a matsayin amarya ba? Ya isheni na tafi na bar maka gidanka sai ka biyoni da takardar saki".

Kwasar ragowar kayan tayi ta nufi 'kofa, binta yayi da sauri ya ri'kota ta sake sakin d'ankwalin daga d'aura.

Hannunta ya janyo ta fad'a 'kirjinsa ta saki kuka, tausayinta ne ya kamashi dukda dai akwai rashin ha'kuri da kunya amma gaskiya ta fad'a ya kamata ya bata ha'kkinta domin yanzu ya lura ba yarinya bace sannan shi kanshi yana da bu'katar hakan".

NAYI DACE✔️Where stories live. Discover now