Introduction

84 23 7
                                    

Assalamu Alaikum!!!

Allah ya yayi mun qara haduwa a karo na biyu, wannan shine littafi na na biyu, da fatar zaku bani hadin kai kamar yadda kuka bani a littafi na me suna TASNEEM, wadanda basu samu damar karanta TASNEEM ba su hanzarta domin karantawa, wadanda kuma suka karanta to su biyoni a wannan littafin nawa me suna KOMAI TSANANIN DUHU....ba'a rasa hanyar baki

Labari ne me cike da tausayi, rudani, da kuma abubuwan mamaki, wannan labarin ba qirqirarren labari bane saboda ya faru a gaske.

Allah ya bamu ikon amfana da littafin sannan ya bamu ikon gyara wasu halayyar da mu ka san munayi a ciki.

First chapter will be up on Friday 30th June Inn Sha Allah, Anticipate it!!!!

#LabarinNanaKhadija♥️

Daga masoyiyar Chuchujay Mrs Buhari❤️❤️

Aisha Ameerah♥️

Komai  Tsananin Duhu.... (ON GOING)Where stories live. Discover now