1

1.2K 32 0
                                    


TSOKACI:wannan takaicaccen labari yana labartarwa akan maraicin wata bafulatanar yarinya fatima bintu da akema lakabi da FANTA tunda fulanine sunfuto daga karamar hukumar Anka awani kauye na fulani na Hayin Ruga.Rugar Baffa Ardo itace rugar tasu Fanta.

   Koyaza'akare kushigo daga ciki....

          ✍🏽

Tafe na hango wasu yammata dabasu wuce shekara 13-14 ba dogayene daka gansu kaga fulani.kowacce da sandarta tagado ahannunta suna tafiya suna kora shanunsu da alama daga hayi suke.

     Dayardaga cikin yammatan biyu wadda tafi kyau naga takalli dayar Salah knga duhuwa(duhu) tayi bari naje gida knga jikin innah wuro ba lpy yayi samari(tsamari).

Salah tadan zaro ido haryanxu jikin innarku bashida lapia.muje naduba shi nima,atare suka rankaya rumfar ta marigayi baffa ardo mahaifin fanta kenan.gwanin sha'awa sunsa kayansu nafulani amma wadatacce da vest aciki sannan ga kitson doka guda biyu da kyalle daga kasa andaure ja!

Shanun suka daure agarke sannan sannan suka nufi rugar baffa ardo.kwance nahango wata dattijuwar mata fara sol bafulatana daka ganta kasan itace mahaifiyar fanta dankamar tasu tayi yawa dande ita tamanyantane itakuma yanxu take tasowa!

  Fanta ta aje tacacciyar nonon shanuwar dasuka tatsa ta aje kusada innartata innah katashi kasha yanxu muka tasoshi(tatsoshi)nida salah sannu yagikin?nanma salah tataso tanaiwa inna wuro yajikn nata cikin harshensu na fullanci.dasauki salah awari jam?salah tace jam kalau .nande suka temakawa innah wuron tasha nonon sannan suka maida ita takoma.sallah sukai sannan fanta tatafi taraka salah gidah.

Bayan fanta tadawo wanka tayi takara gyare dan gdannasu tsaf tsaf.sannan tadora sanwar dare.innah wuro se adduu'a take mata.Allah yamaki albarka fanta yakaiki gdan dadi hannu nagari.mahaifinki kullum burunsa bewuce ki karatu kixama wani abun arayuwaba amma gashii rai yayi halinsa.nikuma ba lapia.MATSALAR RAYUWA tasamu agaba.

  Fanta tagoge hawayen daya gangaro mata.bakomai inna inna insha Allahu xanxama wata nima ni burina naxama likita intemakawa marasa lapiya nagida dana asibiti.gashi Allah berasamuna abun Shi da shaba insha Allah MATSALAR RAYUWA baxatai galaba akanmuba.innah wuro tacire tagumin data zabga tabbas ahanknma miyatti Allah. arzikine da Allah ya azurtamu dashi.

WACECE FANTA?!

Fatma bintu wadda akema lakabi da FANTA sunan nasu nafulani yace ga marigayi baffa ardo sunfuto daga karamar hukumar anka akauyen na hayin ruga.dayake duk rugar fulanine ajejin wanda yaxama dankaramin kauye.

  Rugar baffa ardo ba boyayyiya bace akauyen na hayin ruga.kafin rasuwar tass yakasance daya daga cikin manyan masu sana'ar shanu .dan mutane daga garuruwa mostly lagos anan suke sara sutafi da shanun ko zallar nonon danyin yoghurt ko freshmilk.

Akauyen na hayi ya auroo matar tasa wuro wacce akem lakabi da innah wuro sundade basu sami haihuwa seda akadau shekaru sannan suka haifi yarsu daya tilo kyakkyawa kamar kasaceta kagudu dankyau.aka samata fatima bintu FANTA.kenan.

  Bayan shekara 7 dahaihuwarta ciwo yakama baffa ardo seda suka saida kusan rabin dukiyarsu daga karshe dae rai yai halinsa.dawannan suka shiga damuwa harde matarsa innah wuro takwnta ciwo,MATSALAR RAYUWA tai musu yawa.yakasance basu da wata dukiya inba shanayensu guda 5 ba. Wanda fanta ce akan ragamarsu itace kefita dasu tasaida nonon wanda yan birni ke siya danyin fresh milk ko yoghurt.

MATSALAR RAYUWA(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now