10

265 14 0
                                    






Abbansu Mahboub kuwa yana farkawa yayi addu'a yana mamakin meya faru dashi haka yana mamakin abunda ke damunsa a ransa ba abunda yake so a halin yanxu kamar yaga Mahboub da sauri ya hau sama yana bude dakin a hankali se yaga Mahboub kwance tare da wata jawo dakin yayi a hankali ya wuce dakinsa jin yayi gaba daya garin ya ishesa so yake kawai yaje wani guri ya huta

'''

'''tattara kayansa ya shiga yi da sauri ya zari makullin mota kwaya daya ya fita ta kofar baya motar sa ya shiga tare da bata wuta yayi horn megadi ya bude masa gidan ya fita yana ta tunanin ina zeje zuciyarsa ta basa ya wuce sokoto kawai,tafe yake a cikin motarsa tsabar tunani ya masa yawa Allah kadai ya kawo sa lfy,Dankane Guest inn ya wuce straight ya kama daki ya ajiye kayansa,shiga toilet in room in yayi tare da Alwala ya gabatar da sallolinsa,sannan ya nemi guri ya kwanta a daina zancen yunwa saboda gaba daya baya jinta'''.





*A bangaren su Mahboub kuwa shiga ta dakin naji yana sanyawa Fanta albarka yana gode mata sosai data kawo masa 'yancin ta a gidansa,Fanta kuwa se sunne kai take yi alamun kunya,tsokanarta yayi amaryata zaki iya tashi ko sena taimaka miki zuwa wankan ai kuwa tanajin hakan ta mike zuwa toilet in Mahbub dake cikin dakin tayi wanka tare da shiryawa Mahbub ya kawo mata wani Arab gown me kyau daga cikin kayan Nawwara ya ajiye fitowan ta wanka tayi using da lotion insa a jikinta tare da using gown in da ta gani akan gadon,tunani ta shiga yi ina Mahboub ya shiga ya barta.*





*a bangaren gwaggo kuwa tana can tana bacci cikin farin ciki da annashuwa ganin cewa hakan ta ya cimma ruwa ta tarwatsa auren Fateema da Mahboub yanxu gida ya zama nata ita daya da kanwarta ta San Mahboub be isa ya ketare maganar mahaifinsa ba ita kuwa daga nan zata takura ma uban ya sashi auren Izzy*.









*Mahboub kuwa kasa yaje zuwa visitors lodge yayi matukar mamakin rashin ganin Abbansa but se wani tunanin yazo masa may be Abban yana dakinsa a sama bayan shigarsa dakin yayi mamakin ganin kaya a warwatse saurin fitowa yayi tunawa da yayi yanxu fa pass 12 kenan and Fanta batayi break fast ba da sauri yaje kitchen ya tarar an gama break ya hada mata shi kuma ya shiga wanka,yana fitowa fanta ta mika masa towel yana goge jikinsa cikin Dan zaman da sukayi da Nauwara ta koya mata wasu abubuwa na yanda ake tarairayar miji,Mahboub yayi matukar mamaki a ina fanta tasan haka besan duka aikin kanwarsa bane,ta taimaka masa sosai gurin gyaran jikinsa da zaya saka kaya ne ta juya da sauri Mahboub kuwa dariya ya saka mata yana cewa ze iyar da cire sauran kunyar,fanta dai murmushi tayi ta cigaba da hada masa break,Mahboub ya karya ne a nutse yana yi yana tsokanar fanta ita kuwa daga smiling bata kara kome akai,bayan kammalawarsa ne ya jawo tissue ya goge bakinsa tare da janyota a jikinsa yana mata godiya,Fanta ke cema sa ita ya daina gode mata saboda aikin tane,kissing forehead inta yayi tare da saka mata albarka.*

Ringing in wayansa ya katse masa hanzarin abunda yake da niyyan yi yana ciro wayan yaga kiran dad insa,bayan picking call in Mahaifinsa ke gayama sa yana so su koma gidan uncle insa da zama for some purpose,kan Mahboub ya daure sosai coz dix ix d first time babansu yace yaje gidan uncle ya zauna,ba tare da bata lokaci ba yama Fanta bayani hijab inta kawai ta saka ta fito bayanta yabi tare da rufe dakinsa,haka kuma yaje ya rufe na Alhaji Sulaiman, Fanta ke cewa Yaa MB muje muwa gwaggo bankwana,smiling yayi kawai yake cewa kinga bata tashi bacci ba,kyaleta kawai.

Futa sukai suka nufi packing space yabude mota seda yaxagaya yabudema Fanta kafin yakoma yashiga yatada motar sannan sukabar gidan.amota ne yakalli Fanta .wato fatima baxakice min baby dinba kenan se yaa Mb?fanta tasa mayafi takare fuskarta ai naga yara akefadawa haka ni gaskia kunya nakeji amma yaa mb aiyafi dadima ko?mahbub yagirgixa kansa dan kinji su marwa suna fada ,aike dabance fatima kefah matatace maganin MATSALAR RAYUWA ta...anywhere yaaa mb dinma yayi amma nangaba sekin canxaminshi dole!

MATSALAR RAYUWA(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now