7

169 12 0
                                    

Fitar Fanta keda wuya gwaggo tahau sama tashiga daki hadda kullewa sannan takira boka,ringing daya yadauka yakecemata taxo yanxu bayani baxeyiwu awayaba.kashe wayar tai tana xagaye dakin yanxu menene mafita yaxa'ai tafita tabar Fanta ita kadai agidan idan mahbub yadawo fa?murmushi tai sannan tadakko hijabi tasa taxiri mukullin mota tasakko kasa.

Fanta ce zaune itakadai a parlor tana kallon film dinda gwaggo takunna na hausa furuci,gwaggo ce takarasa parlor dn tana murmushi nadan hau sama ne Ina answering call wallahy kawatace hajia ateeka dinnan jikinne yai tsamari.fanta ta jinjina Kai alamar jimami Allah yabata lapia.gwaggo tace Wlhy da xuwa xanyi sekuma naga kar inbarki kekadai,Fanta tai murmushi Haba gwaggo kije mana bakomai ai da akwai mutane agidan,gwaggo tamike tsaye da minje  kinraka nima dande ba atambayi mahbub ba.bakomai gwaggo kije amata sannu.gwaggo tafice insha Allah xataji bari yanxu xandawo ai.

Gwaggo nafita tafigi mota se gurin boka tana xuwa yamata ixini tashiga.gwaggo naxuwa taxube akasa tana mika gaysuwa,mungode hindatu(gwaggo).yanxu kina ba matsala yarinyar wani abu beshiga tsakaninsu da yaron mijinnakiba kintabbata?gwaggo tadaga kanta sama babu abinda yashiga tsakaninsu kamar yadda kasani nace bananan jia hakan akai yakawota gidana yaudin daxu da safe,dayake jiyanma anan gidanmu yakwana to amma yaudin yaje kominti 30 beyi daxuwa ba yadakkota.tanacanma nabarta tana kallo...

Yanxu de ninagama nawa aikin senawajenka,,,ai aiki kam baki gamashiba tunda bakisa yaron yabargidansa ba yadawo inda kike .gaskia inhar sunagidansu to gaskia ba abinda xan iyayi maki akai ,inhar kikai haka to sauran aiki kibarshi ahannuna.

Ajiyar xuciya gwaggo tai Dan wannan maganace babba,yanxu tayaxatai tai wannan aikin tana mace,dole sede tahada da temakwan ixzy taji yaxasuyi dawannan lamari da boka yabijiro musu dashi.sallama tai masa ranta abace taja motarta takoma gidah!!!

Tana shiga Fanta tajiyo da fara'arta gwaggo harkin dawo?nadawo Fanta jiki kam dasauki Tana gaysheki itama tace intaji sauki xataxo narakata gidanki.fanta tace Allah sarki Allah yabata lapia,gwaggo takalli tv au har film din yakare?bari ai akwai wani Bari nasaka miki wani.itade Fanta ta sunkuyar da kanta kasa.gwaggo tasa mata wani film.fanta Bari nadan watsa ruwa insakko.

Gwaggo na hawa sama takira ixzy a handsfree(speaker)tasaka.hello izxy.na'am gwaggo,ixzy kinajina ?eh gwaggo inajinki ya akai?ixzy boka yasani amtsala wai lalle insanyadda xanyi su mahbub sudawo daxama gidannan gabadaya,yanxu yaxanyi?

Ixzy tai Daria haba gwaggo kamar ba yar gari ba kinaji kibar komai ahannuna ayaudinnan su mahbub xasubar gidan.gwaggo tadafe kirji ta yaya ixzy?hmm gwaggo kenan naga kindamu dayawa ba matsala fa su Shamo xantura musu anjima...

Gwaggo tatun tsire da Daria to ai kece se kwana kwana kike,yanxu kikawo idea,Allah de yacika mana burinmu.ixzy tace amiin gwaggo babban burina be wuce na bude ido naganni tare da mahbub amtsayin miji ba,gwaggo tace amin.se anjima Bari insauka kar yarinyarnan taga nadade.

Kashe wayar tai sannan tasauka kasa wajen Fanta wadda tabawa tv muhimmanci tana kallo.nabarki ke kadai ko wallahy sedanai wanka naji dadi.itade Fanta murmushi tai kawai.


Gwaggo takara kallon Fanta Fatima kece yar fari agidanku ko yar'auta?fanta tagirgixa kanta nice yarfari nikadaice ai Banda addah bare dabo(Yaya tamace da Yaya namiji)gwaggo tagirgixa Kai Allah sarki.afakaice gwaggo takalli agogo karfe 6 saura yanxu yaxatayi?tanacikin tunanin mafita wayarta tai ringing M sulayman ne keyawo jikin screen din Mahbub kenan,dauka tai kamar xata hadiyi zucia tasan kila caxai Fanta tafuto yana waje.

MATSALAR RAYUWA(COMPLETED✅)Kde žijí příběhy. Začni objevovat