🍇🍇🍇💖Conveyance of the bride/the Dinner party

74 8 67
                                    

💞SAKI
DAYA
NE💞

  WRITTEN AND STORY
                       BY
NERNAH MARYAM
(NERNAH BEE)

🍇🍇💝3️⃣9️⃣

This page is urs my lovely Afrah love u so very much babes,stay blessed always❤️❤️,

*******************************************
Karan shigowan text message Amarya Nadeen ta ji a wayan ta,ganin wanda ya turo mata da sakon ne ya sanya ta sakin murmushi,su Elhaam ne suka dage wai sai ta karanta da karfi kowa ya ji,cikin cool voice ko ta shiga karanta message in kamar haka,
'
   Dear Maryaaamatul Nadeen❤️
      You are indeed my destiny,making you my life partner was my biggest choice🥺💖,falling in love with you was not a coincidence,but making u my wife was my greatest achievement💖,baby doll I adore every step I took to make you mine,

    Alhamdulilah u are finally officially mine,you are mine alone u are finally Mrs Muhammad Asaad Basheer Ahmad ,I can finally shout out my lungs out to call u my wife of course u are now my one and only wifey ,thanks for making me ur groom baby I so much love u to the core,I loved u and will continue to love u till end insha Allah,can't wait to see u later Habeebteey,❤️💖,

Nadeen ta gama karancewa tana me zubda hawaye,Awnnn Friends suka hau ihu da daukan video coz Wlhy Asaad ba karamin so ya ke wa Nadeen ba daga jin how happy he sounded the time he called her and ga sweet text in da ya mata,zaka gane tsantsar murnan da yake na malakan ta a matsayin mata,

Nan fa duk suka shiga rungumai ta suna sanya Albarka da taya ta farinciki,wasu ko cikin Friends wanda basu da Aure they are wishing that da ma su ne suka samu miji me kaunar su kamar Asaad,I can say Asaad and Nadeen's love story is on another level lol,

Maamee ne ta shigo dakin da dan gudan ta duk da ma dai ba wani iya gudan tayi ba,Ai daga ganin ta Nadeen ta mike tare da fadawa jikin ta ta saki kuka,rungumai ta Maameen tayi itama tana hawaye,ganin haka ya sanya Friends In da ke cikin dakin duk fita domin ganin kamar suna bukatar privacy,

Cikin kuka Nadeen tace Maamee an daura,murmushi Maamee tayi tare da shafa kanta ta ce yes mah love an daura shine na shigo fada miki,Baby na yau finally ta girma Baby wai Auran ki aka daura Kai Alhamdulilah Allah ubangiji na gode maka da ka nuna mun wannan ranar,hakika duk wata uwa da Allah ya jarabbe ta da haihuwar yara to fa tabbas bata da wani buri nan gidan duniya da ya wuce ta ga ta Aurar da su,musamman ma in tana da diya mace sabida shaanin yara mata sai Allah,

But Alhamdulillah Nadeen ba dabara ko wayo na bane Allah ya kare mun ke da mutuncin ki har yau na Aurar da ke,ko a ina I can beat my chest in ce Yara na yaran kirki ne,so stop crying kin ji ba kuka ya kamata kiyi ba farinciki da gode wa Allah za ki yi da ya nuna miki wannan rana,

Dan hanci Nadeen ta ja sannan tace but Maamee u are also crying,murmushi Maamee tayi tace of course sweetheart but this are tears of joy kukan farinciki nake yi so ke ma kiyi shiru,rungumai ta tsam Nadeen tayi tace Maamee shike nan baran sake ganin ki ba,da sauri Maameen ta rufe mata baki tace lah Sweetheart daga Aure sai bara ki sake gani na ba ba fa mutuwa zan yi ko za ki yi ba,and Don't ever forget this is ur house so u can visit it ko yaushe kike so,don haka pls ki bar daga hankalin ki and ki bar kukan nan haka kar asthma in ki ya tashi ,yau Auran ki kuma ki kwanta Ango ya banu,Dan daria Nadeen tayi sannan tace I love u Heartbeat u are indeed a best mother a best wife a best besty,and kai Maamee you are just more than perfect,kan ta Maamee ta sha tace thanks baby maza yanzu ki shiga ki yi wanka kayan da zaki sanya are ready ka fin angwaye su ta ho kin ji,to Nadeen tace jiki a sanyaye,saida Maamee ta ga shigan Nadeen toilet sannan ta sanya kai ta fito daga dakin jikin ta duk a mace don ba karamin sabo suka yi da Nadeen In ba ,

SAKI DAYA NEEМесто, где живут истории. Откройте их для себя