🍇🍇🍇💖At Easha's Dinner

550 28 2
                                    

💞SAKI
DAYA
NE💞
WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEY BEE)
🎶
Say go through the darkest of day, heavens of heart breaks away, never let u go, never let me down, don't u give up, i won't give up, let me love you🎶
Let me love you by
Justin bieber.

💝 I DEDICATED THIS BOOK TO YOU MY BELOVED SISTER, YA MEERAH, I LOVE YOU💝

بسم الله الرحمان الرحيم
In the name of Allah the most beneficial the most merciful.

💝💝🍇5⃣

This page is yours sweet Anty zainab(anty zeeey) much love dear💖❤
*******************
Around 4:00 Nadeen ta fito daga lec hall in su duk looking tired, kai tsayi department in su Elhaam ta nufa, lucky her da isar ta suna fitowa, sanda ta jira fitowar bestyn ta sannan suka riko hannun juna,

Tafia suke cikin nutsuwa suna tattaunawa akan karatun su har suka iso parking space yanda dalibai da malamai ke parking in ababan hawan su.

Ganin bata ga motan Elhaam ba yasa tace, sweet besty ina motar ta ki, dan taɓe baki Elhaam in ta yi sannan tace wallahi bari kawai ya samu problem ne and mom ta hanani nata wai kar nayi mata rough driving wani abu ya samu car inta, so now i have to wait for that stupid driver of mine,

Cool smile Nadeen tayi sannan tace cool sweetie why not to in sauƙe ki bayan na biya ta Collection ina in yaso ba sai ke ma ki ga gurin ki sanya masa albarka bah,

Ai with happy Elhaam tace that sound great and good, just let me call him in sanar da shi ba sai yazo ba, haka koh ta kira ta sanar masa, shiga cikin motan suka yi, Elhaam nace mata gaskia i can't wait to see d place.

A guje Nadeen ke driving suna bin wakar rihanna ft drake (what my name) daga gani suna son wakar don yanda suke bi cike da farin ciki, i can say this two a into music cox it seem like they love music like crazy😀

A gaban wani hadaddan white building tayi parking, tace sister in law to be mu shiga mun iso, buɗe door in suka yi tare da fitowa kallon gurin Elhaam ke yi don ba karamin tafiya da imanin ta gurin yayi ba it well build and paint, wanda paint in gurin white ne, sai a gaban building in aka rubuta Maryamatul Nadeen Fashion Collection da rubutu mai dan karan kyau which is da black colour aka yi rubutun.

Jan hannunta Nadeen tayi don ganin yanda ta tsaya sai kallon gurin take yi,

Yanda wajan gurin ya hadu, haka ma cikin don har ma cikin ya fi wajan haduwa,

Duk inda Nadeen da Elhaam suka wuce ma'aikatan gurin gaisuwa suke kai musu cike da girmama wa.

Office inda yake mallakin Nadeen a gurin suka shiga, tsayawa faɗan yanda office in ya hadu ma wasting time ne, readers kawai kuyi assuming ku ganin, but fa bai fi na Asaad ina kyau ba toh.

Nan ta kira Ameerah P.A inta ba tare da wasting time ba sai ga ta ta shigo, gaisawa suka yi da ita sannan Nadeen ta bukaci kan wani file, ba tare da wasting time ba sai gashi koh Ameeran ta kawo mata dube duben ta tayi ,sannan tace mata ta kawo mata dresses guda da ta ware su, nan ma ba tare da wasting any time ba ta kawo.

A inta ba tare da wasting time ba sai ga ta ta shigo, gaisawa suka yi da ita sannan Nadeen ta bukaci kan wani file, ba tare da wasting time ba sai gashi koh Ameeran ta kawo mata dube duben ta tayi ,sannan tace mata ta kawo mata dresses guda da ta ...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
SAKI DAYA NEEWhere stories live. Discover now