Eid Al Mubarak

352 18 0
                                    

       Alo my beautiful Muslims' ummah hope an yi babban sallah lafia, toh Allah ubangiji ya gafarta mana, ya kuma bamu tsahon rai da lafia da za mu ga na badin badada ma,

   Allah yasa mu dace ya albarkaci zuriar mu, ya kare mu daga sharrin abun sharri,

    Daga karshe  a ci nama lafia, and a sada zumunta lafia, ga tawo kyautar naman wa readers ina su raba,

🐄🐄🐄🐄🐄🐄🐃🐃🐫🐪🐑🐑🐫🐄

Please make sure kowannan ku ya samu, wanda yayi sake har ya kare ba ruwan Naanerh.

                 Stay Blessed i love u wirh one heart. 

                      

      👄Naanerh Bee.

SAKI DAYA NEEWhere stories live. Discover now