🍇🍇🍇💖 Having Her Phone Number

415 31 16
                                    

💞 SAKI
DAYA
NE💞

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEEY BEE)

🎶
Me Atampa yarinya sannu kyakkyawa, kinga soyayya taki ta yi mun kaba 🎶
Me Atampa song by
Ali jita.

💝💝🍇1⃣5⃣

This page is urs my sister (Rabiatu Rabi'u), stay blessed dear, 💞💝

*********************************
Zaune suke bisa kan dinning table suna having lunch, cikin so da tsokanan juna ya Fayaad da Nadeen ke cin abincin duk da rule in maamee ba a magana ta hana kamar inda annabi ya hana toh itama ta hana ana cin abinci ana magana, but always su biyun nan ke karya mata duk rules in gidan ta da ta kafa,

Banda uwar hararan da take musu ba abunda tace da kowa abincin ta kawai take ci fuska ba annuri, jin daddy ya shiga hiran na su ne ya sanya maamee kallon sa tace haba daddyn Fayaad yanzu sabida Allah har kai ma i though zaka hana su but kai ke taya ɓera bari gurin taya su surutu after all u know it a bad tables manner, hannun sa duk biyu ya hade guri daya yace we are sorry, bata ce kala ba ta cigaba da cin abincin ta,basu daddara ba suka cigaba da hirar na su nan fa maamee ta hau su da masifa, yi take tana cigaba su Nadeen dai hakuri suke bai wa maameen don ga dukkan alamu yau ran nata a dan sama yake don masifar da take musu ya fi karfin na lefen su,

Ana cikin haka ne, Nadeen ta jiyo phone inta na kara alamun kira daga cikin daki, mikewa tayi tare da nufan dakin koh da ta isa har kiran ya yanke, daukan wayan tayi don duba wa ya kira ta, ta kira back sai ga kara shigowar wata kiran, ganin me kira ya sanya ta sakin murmushi tare da picking in call in, cikin sanyi tace Alo sweet besteiy,

Daga can bangaran Ammar yace sweet jaanuu ya kike cikin harshen turanci, lafia kalau kai fa itama ta mayar masa, same dear how is sch work and also Anty Saanah, fine all dear, how is Anty Saheebah ta tambaye shi itama da yaran hindu, she is also fine and also sending her greetings to u and ur family, since u don't use to call her, ohh besteiy Allah ba haka bane but kace tai mun hakuri by Allah i will be calling her so often, Allah sa Besteiyn yace da ita insha Allah i will tace da shi,

Nan suka cigaba da hirar su gwanin ban sha'awa kamar wasu masoya, can yace da ita ta bai wa maamee wayan yana son magana da ita ba musu koh Nadeen ta sauko dinning koh da ta zo maameen ta shige dakin ta so shiga dakin tayi da sallama, amsawa maameen tayi sannan Nadeen ke mika mata wayan ta tare da sannar da ita Ammar ke son waya da ita so karba tayi cike da fara'a kamar ba ita ke ta fishi daxu ba,

Cikin sakin fuska suka gaisa da Ammar har ma ya baiwa maaman sa suka sha hira da maamee, kamar bara a rabu ba, sannan suka yi sallama, cike da kewar juna,

Ammar Ali Khan shine cikakken sunan Besteiy Cousin in Nadeen ne da ke kasar India kuma haifaffafn can tashin can, kasancewar Maamee Triplet ce mata biyu sai na miji daya autar su, wanda kuma maameen ce babba sai Saheebah wanda ta kasance mamar Besteiy, sai kuma Saheeb shima na da ya daya Samha suna ce mata Sam, tun Nadeen na yarinya suke mugun dasawa da Ammar wanda yawancin duk damuwar juna wa junan su suke sanar wa, har girman su, shakuwa ta musammmam ne a tsakanin su, har dangi ke kallon abun a matsayin soyayya, wanda koh a zahirin gaskia ta gurin Besteiy hakan ne don in yace bai son Nadeen yayi karya don koh kadan be kaunar ganin ta cikin damuwa koh matsala hakan ya kara bashi tabbacin kan cewa sonta yake yi, gun Nadeen kam sam ba hakan bane don daidai da rana daya bata taba jin son Ammar cikin zuciyar ta ba matsayin best friend ta bashi, ganin hakan ne ya sanya ya shafa wa kansa ruwa be sanar da ita komai ba don yana gudun kar ya zo yayi abunda zai ɓata friendship in su,

Bayan sun gama waya da Besteiy ne ta kira Deenerh nan suka sha hira, sosai yawancin hiran ma kan final exams in da za su yi ne nan da kwana biyu masu zuwa, hakan ya sanya duk suka zama busy suka dukufa karatu don kowannan su yana son ganin ya fito da flying colours,

SAKI DAYA NEEWhere stories live. Discover now