🍇🍇🍇💖 Breaking All ties with him/Finding out he is actually Deenerh's Brothe

363 35 30
                                    

💞SAKI
DAYA
NE💞

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEY BEE)

🎶
HAPPY BIRTHDAY TO ME HAPPY BIRTHDAY TO ME, HAPPY BIRTHDAY HAPPY BIRTHDAY HAPPY BIRTHDAY TO ME,

🎊🎉 YEAH TODAY 31 MAY ALHAMDULILAH I AM +1 AGAIN IT MY BIRTHDAY, I CAN'T BELIEVE IT, MASHA ALLAH, ALL THANKS TO ALLAH FOR KEEPING ME ALIVE TO WITNESS DIS DAY AGAIN, 🎉🎊

I AM SO HAPPY TODAY I FEEL LIKE A QUEEN WLHY 👑👑, SO BECAUSE OF THAT U GUYS GOT AN UPDATE TODAY TO HELP ME CELEBRATE MY DAY, BECAUSE KUNE NI, AND I CAN'T CELEBRATE AND BE HAPPY ALONE WITHOUT U GUYS, MORE LOVE FROM NERNAH, AND HAPPY BIRTHDAY ALL OVER D WORLD FOR 31 MAY PEOPLE(MY BIRTHDAY MATE,) LET MAKE A NOISE AND CELEBRATE OUR DAY, 💝💖💕,

🍇🍇💝2⃣0⃣

This page is of all 31 people over d world, my Birthday mate, best month best date let celebrate dears, Allah karo mana years masu Albarka, 💖💕💝, A Big Happy Birthday from Nernah, enjoy ur day with ur loves ones as i will enjoyed it with u people loves💖💝💕,

***********************************
Cike da tashin hankali da tsoro bakin ta na rawa, ta furta Ya Asaadddd, shi ko be amsa ta ba banda murmushin da yake sakar mata, while a zuciyar sa addu'a kawai yake yi,

Nadeen ko hankalin ta yai mugun tashi tsoro da fargaba ya mugun cika ta, tunani ka ne da yawa ke zuwa ranta, ko dai shine Muhammad inan, da sauri ta kawar da tunanin tare da cewa kai ina ba shi bane , bare ma taba zama shi ba, nan take ko ta yarda da tunanin zuciyar nata,

Hade rai tayi sosai tana me kara jin tsanan sa a ranta,cikin yauki ta juya tace sorry fa mistake aka samu manager ya kawo ni nan, but ba nan ya kamata na zo ba, ta kare tana watsa masa mugun kallo, tare da juyawa, ta fara tafia,

Baby doll wait pls ki ji, cak ta tsaya tana mamakin ina ya san sunan da Muhammad kadai ke kiran ta da shi, ganin ta tsaya ne ya sanya shi takowa ya zo gaban ta,

Wani irin kallo me tarin tambayoyi take binshi da shi,wanda ya sanya shi saukar da kai zuciyar sa na bugawa kamar ta fado,

Cikin tsiwa tace kai me na ji ka kiran yanzun nan, mazewa yayi yace Pls Nadeen ki zauna ina son miki magana, look malam i have better things to do wanda yafi zama da kai mahimmanci, ta kare tana dan murgude*baki,

Tabbas yasan hakan zai faru ji yake kamar ya ruga da gudu amman ba hali since shi ya baro aikin dole ya karasa da kansa, karyar da murya yayi yace don sonki da Allah ba don ni ba ki zauna, jin ya hada ta da Allah ya sanya ta zama zuciyar ta na bugawa don har yanzu kallaman baby doll in da ya kira ta na dawo mata but sam taki barin ta yarda hakan ya kira ta,

Zama yayi shima tare da bude lemo yana kokarin zuba mata, dallah malam ni ba kishi nace da kai nake ji ba in baka da abun fada ni zan wuce ina da wanda na zo gani kar zama da kai ya janyo min wani bad luck in kamar yanda yake mun a baya ta kare a dan zafafe coz ba karamin haushi kallon da yake mata ke bata ba, ta kare tana me mikewa tsaye,

Da sauri ya ce don Allah ki saurare ni ki ji kin ji, katse shi tayi ta hanyar cewa ka ga mallam ina fa da gurin zuwa me amfani ina da wanda zamu hadu wanda yake me mahimmanci a guri na ba irin ka ba, ka zaunar mutum sai uban kallo kake mun kamar ka lashe kuruwata ni baran iya ba ka ga tafiya ta, juyawa tayi har ta fara tafia kuma sai ta tsaya ta juyo,

Wai tsaya yaushe ka dawo mutum dan Adam me zuciya da tunani ne, yaushe ka zama so romantic har haka ne, baki ta tabe uhmm ni kam ma ina ruwa na wannan ai duk damuwar ka ce i got important thing to attend to, da haka ta juya ta fara tafia,

Pls ki tsaya ki jini ko na 2 mint ne, kasan Allah wlhy baran tsayan ba ina da wanda na zo domin shi tsautsayi ya fado da ni nan gurin, nasan ya zo har ya gaji da jira na,

SAKI DAYA NEEWhere stories live. Discover now