05: Ibrahim

142 38 23
                                    

In za a tambaye ni babban abunda nayi achieving a rayuwata, toh koh tantama bazan yi ba zance Hadiza ce. Ba ni da greatest achievement in da ya wuce auran ta da na yi shekaru ashirin da biyar da suka wuce.

Haka kuma da za a tambaye ni most priced possession dina a rayuwa, tabbas koh tunani bazan tsaya ba zan ce Hadiza ita ce babban abunda na mallaka a rayuwata dan ta fiye mun duk wani gida koh fili da na mallaka, ta fiye mun tarin kudaden da nike da su ijiye a bank.

Hadiza is my everything, she is the engine that propels my life, the flavour which adds spice to my life. If you'd ask then I'll tell you that she is my whole life.

Irin son da nikewa matata kenan, so ne wanda koh ni kaina sometimes ina tambayar kaina koh shin akwai wani koh wata a duniya da ke harbouring such type of love in their hearts?. Ina ma zan iya buda zuciyata kowa ma ya ga irin soyayyar da nikewa Hadiza.

Ina ma,

Ina ma.

Numfashin da ban san ina riqe da shi ba na sauke da Hadiza ta fara saukowa daga saman stairs. Cikin takun ta na qasaita. Tayi matsanacin kyau in a maroon coloured abaya. Hannaye ta jazur sun sha lalli wanda tayi ne musamman dan ni. Murmushi tayi da idanuwan mu suka hadu. Air kiss tayi blowing towards my direction nayi saurin kamawa ina placing hannaye na on my chest. Soyayya ta da Hadiza is forever. Soyayya ne wanda har Jannah In Shaa Allah.

"Yallabai ya dai" ta fadi da ta qaraso ni. Riqo hannun ta nayi na janyo ta zuwa jikina kan softly nayi whispering into her ear "You momentarily took my breath away". Kallona tayi ta mun wani irin murmushi da ya sa naji gaba daya gabobin jikina duk sunyi weak. Gyaran murya mukaji, kan mu juya Bibi ta fado jikina tana fadin.

"Darling Papa". Riqo hannun ta nayi na juyo da ita zuwa gaba na ina fadin "My darling Bibi" hakan ya sa Hadiza rolling idanun ta playfully.

Diyata Bibi is my next biggest blessing bayan matata Hadiza. Shekaru ashirin kenan da samun Bibi a rayuwar mu kuma koh shakka babu wannan shekaru ashirin din have been the very best years of our lives. Shigowar Bibi cikin rayuwar mu ya dauke dukannin wani duhu da baqin ciki wanda da ke cikin rayuwar mu kuma haka muka cigaba da rayuwa in happiness. Just I, my Hadiza and my darling Bibi. Bayan Bibi mun dade muna neman haihuwa, ba irin fertility treatment inda bamu gwada ba, komi arhan sa komi tsada amma Allah be bamu wani yaron ba sai yanzu da shekaru suka ja mana, sanda muka gama cira rai da samun haihuwar sai gashi Allah bamu a saukake.

"Mu je?". Bibi ta tambaya. Dama futar dan ita za muyi. Dinner ne zamu tafi to celebrate her graduation from the university inda ta gama karanta medicine. Yes, my daughter was now a doctor. Dalili na biyu da kuma ya sa muka yi organizing outing din was to share the good news with Bibi wadda ta dade tana addu'ar samun qani koh qanwa.

Na jima ina lure da yadda Hadiza ta dinga jujjuya abincin plate dinta without really eating it. Kamar her mind was far off somewhere. Yan kwanakin nan ina yawan samun matata cikin irin wannan yanayin, kamar akwai abunda ke damunta, yike yawan sa ta tunani duk da na gwada tambayar ta kuma ta tabbatar mun da cewa ba komi a ranta, kawai bata cika jin dadin jikinta bane and that could be attributed to qaramin cikin da take dauke da shi.

"Earth to Hadiza" na fadi ina dan waving hannu na a gabanta "Ina kika tafi haka". Maganan da nayi ya sa Bibi ta tsaida surutun da take yi ta juya ta kalli mahaifiyar ta.

"Tunanin ka nike yi" Hadiza ta ansa tana kashe mun ido. Kallon juna mukayi muna wa juna murmushi. Again Bibi ta yi gyaran murya kamar yadda ta saba in taga mun shiga irin wannan moment din.

"I was actually talking". Ta fadi tana dan rolling idanunta. Murmushi Hadiza tayi ba tare da tace komi ba ta miqe tana shafa kan Bibi tace "Na bar miki Baban ki, ku qarasa hirar. I'll use the washroom". Tana fadin haka ta fice. Ban daina kallon ta ba har sai da ta yi kwanar hanyar washroom din tukun.

Lawh-Al-MahfouzWhere stories live. Discover now