01: Hadiza.

527 71 32
                                    

Na jima ina kallon Ibrahim kwance gefe na yana barcin sa peacefully. Tsawon shekaru ashirin kenan har ma da yan sama nike wannan al'adar nawa. Ba daren da bana farkawa na kalli fuskar masoyi na, ina kallon sa kaunar sa na qara yad'uwa cikin dukkanin gabobin jikina, wani irin ni'ima na ziyartar zuciya ta. Often times people said the longer you stayed married, the farther away you grew to each other but in our marriage the opposite was the case. With each anniversary kaunar da nikewa Ibrahim ke qaruwa, the more of him I saw the more my love for him multiplied. Lokuta da yawa ni kaina ina tsoron irin kaunar da nikewa wannan bawan Allahn. Lokuta da yawa na kan tambaya kaina cewar 'Hadiza shin koh asiri wannan bawan Allah yayi miki ne?' tunanin a koh yaushe ya na sa ni murmushi dan in har asiri Ibrahim ya mun then I never wanted that spell to be broken. I didn't love Ibrahim with all of my heart; he is my heart in it's entirety.

Hawaye guda daya ne ya futo daga idona ya sauka har zuwa kan kumatu na kan ya gangara ya fada kan fuskar Ibrahim. Jin abu me dumi kan fuskar shi ya sa shi buda idanun sa da suka yi nauyi da barci. Juya masa baya nayi bayan na sa hannu na share ido na.

"Kuka kike yi?". Ya fadi sitting up. Muryar sa dauke da damuwa, In no time har ya shiga panic mode, that was my Ibrahim for you baya taba kaunar ganin bacin rai na. He loved me just as much as I loved him.

Juya masa kai nayi kan nace masa "Kukan son ka ne". Murmushi yayi kan ya janyo ni zuwa jikin sa yana fadin "Ba sai kin zubda hawaye ba sahiba ta". Sumbatar saman kai na yayi muka kwanta shuru, a million thoughts going through my mind and at the same time I was reveling in the sheer pleasure of being in the arms of the man I love. Ban yi qarya ba da nace ma Ibrahim hawayen da nike zubdawa na kaunar sa ne, sai dai kuma ban gaya masa dukannin gaskia ba akwai wasu dalilai da ke saka ni hawaye.

Mun dade in comfortable silence, babu wanda ya ce komi sai dan shafa arm dina da Ibrahim ke ta yi hakan ya sa na dan fara lumshe idanu kamar barci na neman dauka ta. A lokacin na ji muryar Ibrahim cikin kunne na.

"I fell in you with at first sight". Yar dariya nayi masa kan nace masa "I was a b***h to you, for helping with my glasses".

Sai da yayi dariya kan ya ce mun "Who said that was the first time i saw you silly" juyawa nayi a daidai lokacin shima ya juyo fuskar sa, our noses almost colliding. Ina jin dumin numfashin da yike futarwa haka shima ina da tabbacin yana jin dumin nawa.

"You were just a kid. Seven years or thereabout" ya fadi looking at me with those intense eyes of his "You had just lost your mom" and the memory just came flooding my mind; eight year old me and six year old Fusam, ranar da aka yi kwana uku da rasuwar mahaifiyar mu. Abokin Baba ya zo tare da matarsa da kuma matashin yaron sa. And now that it was coming back, I realized who that young man had being, I remember his mother telling my aunt cewar sati me zuwa zai wuce qasar Canada karatu. Muryar sa ne ya katse mun tunanin da nike yi.

"I knew it right there and then that i had found my path". Ya fadi "So that night I told Allah about you" numfashi wanda ban san ina riqe da shi ba na saki dan a iya shekarun da muka kwashe tare da Ibrahim be taba bani wannan labarin ba. Gaba daya na rasa abun da zan ce masa sai kallon sa nike da idanu na cike da hawaye da kuma zuciya ta da ke matuqar so da kaunar sa.

"For a while I had forgotten Deeza"  ya fadi, calling me by the nickname he had given me, the one he only was allowed to take. "But Allah didn't 'cause ten years later he guided me back to you. Back to my path, the one I was destined to take for life". Sai a lokacin ya manna labban sa a kan nawa, taking me in for a slow passionate kiss; one I was sure I'd cherish for the remaining days of my life.

"And the day Allah made you mine, i vowed to myself" Ya fadi, his intense gaze never leaving mine "that yours is the only hand I'm going to hold all the way to Jannah In Shaa Allah". And he chose that moment to reach for my hand, the one I had tightly clutched to something i wasn't sure I was ready to show to him.

Lawh-Al-MahfouzOn viuen les histories. Descobreix ara