Albishirinku masoyana!
Kamar yanda na saba yau ma ga ni tafe da wani sabon littafin wanda na tabbata za ku so shi. Labari ne mai cike da sarkakiya da abubuwan ban al'ajabi. Sunanshi MATAR AMEER.Kar ku bari labarin ya wuce ku. Kar a yi babu ku!

YOU ARE READING
AMRAH NAKE SO! (Completed✅)
Romance"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."