chapter 4

0 0 0
                                    

         🌈 *AKILA* 🌈

*Paid book*

*بسم الله الر حمر الر جيم*

Free page 4

Tace "ƙu tabbatar wani abu bai sami ƴarinyar nanba domin wani abu ya sameta  toh duk kakkanku sai kunbi Bizy ƙiƴama' ta fada tana busa haƴakin daƙe bakinta ta shige dakin da AKILA ƙe ciƙi.

kallon juna sukaƴi sannan suƙa kalli Bizy dake kwance ciƙin jini, nunfashi Marwan ya sauƙe  ƴace" gaskiya Rozƴ cikakakiƴar muguwace nifa har tsoro take bani abu ƙadan ta kashe mutun. shiƴasa Oga ƴakeji da ita, kaga  tsatoh  ƴarinyar nan da ƙula da komai nata itah aka bawa don haka ka kama gabanƙa don yanzu ta aiƙa ka ƙiyama  cewar Aliyos dake faman cire bind'igar Bizy daga  aljihunsa.

Tana shiga daƙin ta ganta kwance ta dukunkune waje daya sai nishi takeƴi,  tsayawa tayi tana binta da ƙallo tana busa tsigarinta jin tausaƴin ƴarinyar na ƙokarin darsuwa a zuciyarta ne yasata ƙawarda kanta ta karaso gunta ta jawo  burgo dake saman table ta rufeta dashi tafitah daga daƙin ta samu har sun dauƙi  gawar Bizy,  tsaki taja ta fitar da wayarta ta fara ƙira bugu daya aƙa dauka tace " ƴallabai AKILA na hannun mu, daga can bangaren akace ƙi kula da itah Rozy ƙarwani abu ƴasameta domin banason ƙusƙure awanan aiƙi.
dariƴa taƴi tace " angama ƴallabai Rozy bata ƙuskure duk wanda ya aiƙa mata  ƙuskure kuma  sai dai Uwarsa ta haifi wani.dariƴar botsawa yaƴi yace" shiƴasa na yanda da aiƙinki, godiƴa nake rankashi dad'e wanan tsohun daƙe daure fa?" wani dariyar yyi yace" wani satin zanzo akoi wani gagarumar aiƙin da zanzo naƴi  ya fada tare da kashe wayan.  tabe baƙi tayi  ta shige wani daki tsohune  daure saman kujera jiƙinshi duk jini ko motsin kirki bayaƴi, murmushi taƴi ta karaso ta zauna a ƙujeran  daƙe gabanshi ta dago  fuskarshi hade da kai masa punch a gyafen  baƙinshi tana murmushi. Azabar daƴaji ne yasashi bude idanunsa da suƙe a ƙunbure yana tari baƙinshi na finda jini. saurin tsaƙinshi taƴi ta shugwub'e fusƙa tace" ƴi hakuri  BABA bansan haƙan zaima zafi ba ƙa yafewa yarƙa ta fada tana dariƴar mugunta.
ciƙin wahalalliƴar murya daƙe nuna gajiƴawa ƴace " ina mai rukunƙi  daƙi kasheni kawai ƙona samu sauƙin azabar da ƙike min don Allah.
haba BABA taƴa ƴarinya zata kashe mahaifinta a gasƙiƴa bazan iƴa ba sai dai ƙa danwama a haƙa har loƙacin da mutuwa zai dauƙe ka 'ta fada tare da miƙewa tana murmushin mugunta ta fice daga daƙin.

Da  dadd'are  gaba daƴa iƴalan gidan sun hallara a babban parlor suna ta hira ciƙe da farin da son junansu. kallon Maleek Abba yyi yace " ya wajen aikin naka ba wata masala dai ko?" tsosa kai maleek yayi yace " uhmm! Alhamdulilah Abba but yanzu dai na samu hutu.
kai Abba ya girgiza  yasan akoi wata a kasa yasan ba abunda zai dawo dashi cikin sauki nan kusaba.  hira sukaci gaba dayi har dare ya raba kafin sukayi addu'a kowa ya shiga".

Washe gari  a asibiti bayan Daddy AKILA ya dawo daga masjeed ya shiga dakin har lokacin ko yasar hannunta ba ya mutsuwa,  kai ya jinjina ya karaso bakin gadon ya rungumeta yayi kissing din goshinta yace " am very sorry dear duk inda AkILA take insha Allah sai mun ganuta ta dawo garemu itace farin cikinmu bazan barin wani abu yasameta ba ya fada cikin wani irin murya k'amar mai shirin kuka, ya dade rungumeda ita kafin ya raba jikinshi da nata ya fita rai ba dad'i.
kallonsa Sani  yyi yana sunna Kai  kasa-kasa yace " Oga ya jikin madam?" da sauki" toh Allah ya kara sauki" Amin ya fada yana shigewa Motan sa, key ya mata yabar asibitin direct family house dinsu ya nufa yana isah mai gani ya bude mishi gets ya shiga yayi parking ya wuce cikin gidan, a Babban parlor yayi sallama, Matar dake hakimce saman kujera masu aiki biyu na gefinta daya na matse mata k'afafunta daya kuma na mata tausan kafadunta ta amsa sallamar tana wurga masa harara,  sallamar yan aikin tayi ta kara hada fuska, k'arasowa yayi ya zauna gefinta da murmushi a fuskarsa yace " ina kwana sweetheart!' ko kallonshi batayi ba ta amsa a d'akile tace " sai yanzu kaga daman zuwa?" rasa abun fad'a yyi sai ido da yake binta dashi" a fusace tace " wai bakaji abunda na fada ne?" Ah.. uhm... swee..theart jiya bansamu zama bane shiyasa banzo ba muna bincike akan batar AkILA. Tsaki taja tace " wannan masalar kace wai bance ma ka tsaki yarinyar nan bane ka Auri yar Uwarka yarinya na matsifar sonka amma kaki saurarenta sai likewa karuwar nan kake, yarinya tunda ka aurota sai matsifu kawai take janyoma ba wani karuwan da kayi da itah sai wannan k'urmar yarinyar nan itama gashi an tsaceta, daman ni tunda ka Aurota batamin ba  don haka Umarni nake baka daga yau ka fara zuwa zance gidan nan wajen Khairat.

Idanunsa da suka sauya launi zuwa j'a ya dago da sauri yana kallonta yace " Khairat fa?" Eh Khairat din ita nazabar maka a matsayin Mata nan da wata daya za'a daura muku Aure ko bazaka Aureta bane?"

K'asa mgn yayi sai girgiza kansa da yayi cikin tsarkewar murya yace" sweetheart jiya fa AkILA ta bata  bamusan inda takeba gashi mahaifiyarta na kwance ko mutsi batayi, dukan su bamusan halin da suke ciki ba please sweetheart ki barni naji da wanan damuwar don Allah" ya fad'a yana kama k'afafunta.
Tsaki tayi ta ture hannunsa ta mike tace " kai d'aya nake dashi bazan bari wata ta mallakemin kai ba, nariga da na gama mgn zan turama da Khairat din 'tanà fad'ar haka ta haura sama.

      Dafe k'ansa dake tsara masa yayi yanajin zuciyarsa na kuna tsanar Khairat na kara darsuwa a zuciyarsa.

Rungumesa ta baya da akayi ne ya sashi saurin dago k'ansa don ganin wani mara hankalin ne zai rungumesa a wanan halin da yake ciki. Khairat ce rungume dashi daga ita sai rigar da bai wuce cibiyaba sai  wani three Quarter daya dame mata jiki tanà wani girgiza masa tsakankun hip dinta dasuke kwance Tace.....!

🌈 AKILA 🌈Where stories live. Discover now